Hausa News
СтатистикаMasu kallonmu zaku iya bibiyar tasharmu ''AfrikaTV'' kai tsaye duk lokacin da kuke bukata a manhajarmu ta telegram a wannan adireshi : 👉 https://t.me/africatv24?livestream
- Последний пост
- 13 авг.
- Последнее чтение
- 15 авг.
- Постов за неделю
- 2
- Всего постов
- 50
- Тип
- открытый
- Язык
- ha
- Категория
- Новости и СМИ
- В каталоге с
- 13 авг.
- 1/24сутки в ленте
- 34
- 1/48двое суток
- 38
- 1/72трое суток
- 42
Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.
Посты
https://www.instagram.com/reel/Db_B0bjNBji/?igsh=MWFiZXY1YmF6YXczOQ== Fiye da kashi 80% na manyan hazikan Iran suna zabar zama Iran don makomarsu
https://www.instagram.com/reel/Db8ghs_NX_Y/?igsh=MWl4aW4yNXBoamd0eA== Shin Iran ta aike da wani muhimmin sako ne ga Amurka ta hanyar dawo da kwamandan dakarunta a lokacin yaƙin Iran da Iraki?
https://www.instagram.com/p/Db23cJAjfvi/ Mene musabbabin kisan gilla a kan Hamid Reza? Shin wani mummunan aikin ramuwar gayya ne, ko kuma sako ne ga masu adawa da Amurka da Isra'ila?#LabaranIran
https://youtu.be/43MqXmPiDhU
https://youtu.be/jL2YWYrNmNk
https://youtube.com/shorts/MZXY-jIHqds?feature=share
https://youtu.be/qHvX6nr20j8
https://www.instagram.com/reel/DbxCMIQlLTo/ Me ke sa tattalin arzikin Hadaddiyar Daular Larabawa yana tafiya idan babbar hanyar jirgin ruwanta ta fuskanci matsala?
https://www.instagram.com/reel/Dbu12kAtpfM/?igsh=MWk4dDhvNTFtNjdxeA== Komawa Kasar Kakanni
https://www.instagram.com/reel/DbuedGztpTb/?igsh=MWl3OHA0czZsenQxag== Taron Arbaeen A Husainiyar Imam Khomenei A Tehran Taron Arbaeen na nufin taron tunawa da cikar kwanaki 40 bayan shahadar Imam Hussain (AS) wanda ya tabbata a tarihi, wanda kuma har yanzu mabiya Mazhabar Ahlul Ahlul Bait ba su gushe suna gudanar da hakan ba.
https://www.instagram.com/reel/Dbr1kUjC9q1/?igsh=eGZ0ejVkdW9yMnhv Shin inuwar sojin haya makasa na Blackwater ta sake dawowa a kan titunan Iraki?
https://youtube.com/shorts/ldEDlg5B4IY?feature=share
https://www.instagram.com/reel/DbnuKButNpE/?igsh=MWM1NnNxeGxuZ29pNw== Daga Jaridar New York Times zuwa Al Mayadeen: Kafafen yada labarai na duniya sun amince da rikicin shugabancin Amurka a lokacin yaki
https://youtu.be/EwejiV-BIzM
https://www.facebook.com/share/r/19NHgyKLAU/ Shin ko kana da masaniya game da taron ziyarar Arbaeen, wanda shi ne babban taron jama'a da ya fi kowane irin taro girma a duniya, wanda ake yi a kasar Iraki?
https://www.facebook.com/share/r/1KeRmkSBKP/ Wane martani Iran ta tanada kan abin da ta kira rashin taka-tsantsan na dabarun Amurka? Wani babban jami'in tsaron Iran ya bayyana cewa an shirya cikakken tsari domin mayar da martani ga duk wani mataki na rashin taka-tsantsan da Washington za ta iya dauka.
https://youtube.com/shorts/iuoGMINaxf4?feature=share
https://www.instagram.com/reel/Dbcw8gSt5AU/?igsh=ODB0ODdiYWdjczN6 Me muka sani game da bullowar wata cibiyar sadarwa ta leken asiri ta duniya, wacce ke yaki da Amurka da Isra'ila?
https://www.instagram.com/reel/DbaE_Azt8IP/?igsh=ZWRyOHBhZG45NjZo Me ya sa Italiyawa suka tuna da Amurka bayan shekaru 80 a kan yaran Gorla?
https://www.facebook.com/share/r/1DxbPFRexh/ Mene ne babban ginshikin juriyar Iraniyawa a gaban Washington? A yakin da ake da Amirka, manazarta sun yi imanin cewa azamar al'ummar Iran ita ce babbar damar da Iran ke da ita.