Alhassan Bin Abba HUB™
СтатистикаBuilding #DeFi🌐 #Web³⛓️ #Onchain🔗 #Testnet💻 Airdrops🎈 Twitter: x.com/AlhassanBinAbba WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VacLOGY9xVJWxJm97u1v
- Последний пост
- 31 мар.
- Последнее чтение
- 13 авг.
- Постов за неделю
- 0
- Всего постов
- 20
- Тип
- открытый
- Язык
- und
- В каталоге с
- 13 авг.
- 1/24сутки в ленте
- —
- 1/48двое суток
- —
- 1/72трое суток
- —
Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.
Посты
Alhamdulillah banayi amfani da wannan dama mukaru da yan uwa baki daya A lokacin da kake sabon shiga crypto trading, tunaninka ya baka cewan: Yin hasashe da analysis daidai akan kasuwa shine ke bada profit. Tabbas wannan wata alama ce dake nuna cewan kasan wani abu dangane da kasuwa, amma abin tambayar a nan itace: Kasan kanka? Wanene kai a yayin da ka buɗe trade ka zauna kan wani position? Su ƴan koyo a trading damuwar su bata wuce win rate👌 Burinsu dai bai wuce kullum su zamo kan daidai ba😃 Su ƙira cewan daka nan zuwa wata juma'a BTC ko ETH zai faɗo ko ya tashi zuwa farashi KAZA 🤣 Sudai kawai suji cewan su smart boys ne😁 Abinda suka kasa fahimta shine ita kasuwa bata baka riba saboda accuracy na analysis ɗinka; tana baka riba ne kaɗai idan ka kasance kasan abinda wane bai sani ba. Shi ya saka zaka iya duba duk wasu indicators su nuna maka daidai a ƙarshe bayan ka matsa daka kan screen ka dawo kaga kuɗaɗenka sun narke. Me yasa? Saboda babu mamaki kasuwar tayi ta repeating wannan pattern ɗin da ka gani har ya baka confidence na shiga kasuwa. Kokuwa, pattern ɗin yai sauƙi da yawan da kowa na iya ganeshi. Sukuwa market makers, jajayen wuya da zaran sun gane cewan zaka gane sirrin tofa hanya babu kyau a wurin su, canza layi suke. Kana ta ihun ROAD CLEAR a zuciyarka sukuwa sun irgoka tun daka nesa har sun canja layi. Typical example na wannan scenario'n shine: Kasuwa ta nuna maka road clear, na'am; Sai sayi token da tunanin zai je 1M market cap, shikuwa dev kar yake kallonka. Idan yaga dama sai ya kaita 1.4M, Sai kai tunanin ai shikenan ka samu na biyun token ɗinsa da ya mai 10M🤣 Kai ɗinnan ne fa mai burin a kai 1M, yanzu an zo daidai wurin har an wuce. Dream ya zama BIG, ya zama Bigger har an kai BIGGEST. An jefaka cikin kogin GREEDINESS. Kanaji kana gani ribar 20-40-50 dollars da samu zasu koma abinsu. Kaga an yi humbling ɗinka, koda kuwa baka so. Ka fara tunanin gobe inshaAllaahu ribar 30% ta isheni🤔 A yayi wuta 50%😃 Alhalin a shirye kake ka sake tafka wannan gwarin gobe. Ya kamata ku fahimta, iya girman capital dinka iya girman kasadarka. Nidai a nawa ra'ayin, babu ruwan mai capital ɗin ƙasa da 1M da naiman 5x. Wannan gangancin na masu thousands of dollars ne na jari. Suma sai idan akwai wani narrative ko wani info mai ƙarfi akai. Sakaci da irin wannan dokokin zai jawo kai ta asaran da zasu sakaka cikin ruɗanin kasuwa. Musamman idan bakazo da shiri ba. Ƙarshe ka tsinci kanka cikin revenge trading, shikenan kai da su iya bubba kun shiga hannu🙆♀️ An samu damar kuma karɓan kuɗaɗen hannunku🥲 Shi kasuwa a sannu ake rainonsa har ya girma. Kai ta hakuri da 10 percent zuwa 30 da kake tsira dasu a kullum ko a kwanaki. Ita kasuwar nan kullum tana nan, wannan ribar 30 ko 10 percent da kake samu idan kai hakuri ka tara jari mai kyau cikin wasu watanni ko shekara. Su kaɗai sun isheka. Kabi komai a sannu ta hanyar quality risk management. Thousands of dollars ɗinnan kaima lokaci na zuwa da zaka fara juya su. Karatun mai tsawo ne, bara na barku a nan. Inai muku barka da juma'a da fatan Alkhairi. Allah ya sadamu da dukkan falalar wannan rana🙏🫶 ✍🏿✍🏿✍🏿 Alhassan Bin Abba
Ina yan Crypto yan Nigeria Taku ta same ku.Gwamnatin Nigeria na magana🫵🏼
🔥 a16z just raised $15B and says crypto is essential for America to win the next century 📄
видео или голосовое, без подписи
видео или голосовое, без подписи
Alhamdulillah for everything🤲 Allah abin godiya Wannan token en nashigeshi tin a 26/December/2025 nadan rikeshi yana a MC $281k cikin kwana uku yaje MC $1.8M yamin 6x nafita da 90% nabar moonbag saboda inajin yakini akan token en maybe ze iyayin wani abu nan gaba kawai nakara gaba namanta dashi ina dubawa yanzu naga daga inda nabarshi yayi 20x jimilla 26x daga inda nashiga zuwa yanzu alhmdllh. indai zaka natsu kabi asannu ahankali Insha Allahu zakana samun alkhairi time 2 time a dex as a crypto trader amma komai rabone ubangiji Allah kahadamu da babban rabo mai albarka🤲
MARKET CAP Vs FDV. Me ake nufi da Market Capitalisation!? Me ake nufi da Fully Diluted valuation (FDV)!? Sannan meye Ban bancin tsakanin Market-cap da FDV!? A cikin wannan rubutun zanyi bayani akan duka abun da suke nufi! Muje zuwa. MARKET CAPITALIZATION (Market Cap): Yana nufin adadin kuɗin da suke cikin COIN/TOKEN. Idan za'a siyar da duka adadin da yake yawo (CIRCULATING SUPPLY) gaba ɗaya akan farashin da yake kai a wannan lokacin, Current market price (CMP) Domin fahimtar Market cap sosai. Ya kamata Ku fahimci wannan abubuwan guda biyu: 1. Maximum supply/Total supply. 2. Circulating supply. ~Maximum supply/Total supply: Yana nufin gaba ɗaya adadin COIN ɗin da project suka ƙirƙira/samar. Misali: Total supply/Max supply: 10,000,000 $AKN. ~ Circulating supply: Shi kuma yana nufin adadin da aka saki yana yawo a hannun jama'a. Misali: Circulating supply: 5,000,000 $AKN (50% of Total supply). Wannan shine abun da suke nufi. Total SUPPLY Wanda aka gaba ɗaya, circulating supply kuma wanda aka saki yana yawa. Note: A wasu projects ɗin, yana kasan cewa Total supply iri ɗaya ne da circulating supply, kamar misali NOTCOIN, DOGS, ETH. Da sauransu. Zamu iya cewa farashin $AKN Token a kasuwa yanzu shine $0.1. To idan muna son gano Market Cap ɗin $AKN abun da zamuyi shine: $0.1 (CMP) × 5,000,000 = $500,000 0.1$ shine Current Market Price(CMP) ɗin $AKN. 5,000,000 shine Circulating supply. Ta wannan hanyar ne ake lissafa duk wani market cap a duniya. kowane COIN, idan kana son sanin market cap ɗin Shi. Kawai abun da zaka yi shine ka ɗauki farashin shi a wannan lokacin, ka ninka shi da "Circulating supply' ɗin shi. CMP × CIRCULATION SUPPLY= M-CAP. Duk Abun da ya baka shine: MARKET CAPITALIZATION ɗin sa. fatan An fahimci wannan Formula Sosai!. Muna kasa Crypto Market caps na project zuwa gida 5: 1. NANO CAPs: < $50 million. 2. Micro caps: > 50M$ to 500M$. Small caps: > 500M$ to 10B$ Mid caps: > 10B$ to 50B$. LARGE CAP: > 50B$ ABOVE. Wannan shine, duk cikin category da project ya shigo zaka bashi sunan shi, based yadda kaga na fita dasu a sama. Menene Fully diluted valuation (FDV)!? Ban Ban cin FDV da Market Cap kaɗan ne. Shi yana nuna mana gaba ɗaya kuɗin da suke cikin COIN ne, da wanda yake yawa (Circulating supply) da wanda yake kulle (TOTAL SUPPLY). Mun sani cewa ana ciro Circulating supply ne daga Total supply. To idan ka tashi nemo FDV zaka ɗauki farashin wannan Token ɗin (Current market Price) ka ninka shi da Total supply: Abun da ya baka shine Fully diluted valuation. Misali: Farashin $AKN a kasuwa 0.1$. Total supply ɗin $AKN 10,000,000. 0.1$ × 10,000,000 = $1,00,000 $1,000,000 shine FDV ɗin $AKN. Bari nayi Summary kaɗan saboda ku fahimta sosai: Market cap: muna Current Market price (CMP) × CIRCULATING SUPPLY: Abun da ya baka shine M-Cap. FDV(Fully diluted valuation) : Muna ɗaukar CMP × Total supply: Abun da ya baka shine FDV. Fatan An fahimci abun sosai!!? A wasu lokutan wasu projects ɗin "Market cap" ɗinsu Yana zama dai dai da FDV(Fully diluted valuation) ɗinsu. Abun da yake faruwa shine, Adadin Da aka ƙirƙira(Total supply) dai dai yake da Adadin da aka saki yana yawa (Circulating supply). To a wannan lokacin da FDV da M-cap dole zai kasan ce ɗaya ne!. Misalin irin haka shine: Idan ka duba $ETH, $NOT, $DOGS, zaka ga cewa An sakar wa mutane shi gaba ɗaya a lokaci guda, kaga kenan CIRCULATING SUPPLY da Total supply ɗin Shi iri ɗaya ne. To idan ka dubi Market cap da FDV ɗin shi zaka ga duka Abun ɗaya ne!!.. Fatan bayanin ya fita sosai!? Idan ka ƙaru kayi sharing domin wasu ma su Amfana! Thanks. #highlight
Al'amarin Airdrop ya girmi mutum nema yake yazama shiririta Gwagwari Scamming🚫 yayi yawa yanzu kuduba mu lasafta muga... Anyi listing $PRAI a $0.120 but yana a $0.0827 Retro Airdrop ne Akwai wanda sun kashe samada $50 "apart from" wahalar da a kayi na task din airdrop da spending time ba maganartasu ake ba... Anan inde basuyi adalchi sunyi good allocations ba akwai matsala abin yazama azzalimanchi... Allah yakyauta
Menene Blockchain? Blockchain Sabuwar Fasaha ce ta zamanin ilimin computer, dake amfani da tsarin lissafin "Algorithm" Mainene "Algorithm" shine Jerin matakai masu tsari da ake bi daga mataki na farko har zuwa ƙarshe domin warware wata matsala ko gudanar da wani aiki." Blockchain wajen tattara bayanai da rarraba su zuwa kan "Nodes" Idan ance Node ana nufin Computer ko wata naura mai Iya daukar bayanai, kai tsaye (Decentralized) ba tare da wani mutum ko wasu mutane sun tsaya a tsakiya ba (Middlemen ko Central Authority), don bayar da umurini ko zartar da hukunci Shine "Open distributed Leger". Dukkan abinda aka aiwatar na hada hada yana taruwa ne akan dukkan Computocin da aka dora su akan tsarin a fadin duniya, babu wani waje daya (Database) da ake ajiye bayanan, dukkan aiyukan da ake yi akan Blockchain ana amfani da ilimin Cryptography ne". Blockchain tsarin rarraba bayanai ne zuwa kan Computocin a bayyana ne, shine abinda ake kira da "Distributed Ledger System or Technology" ko "DLT" ko "Open distributed Leger " a takaice. A cikin blockchain a galibin lokuta baka bukatan izini, umarni, amincewa ko sahalewar kowa kafin ka fara amfani dashi, ka'idojin computer din ne kawai zaka cike, da zaran ka cike za kayi amfani dashi daga ko'ina a duniya Shine "Permissionles" da kake ji ana magana akai shine abunda gwamnatoti basa so basa kauna. Shi blockchain Fasaha ce ta ilimin rarraba bayanai kai tsaye (Decentralized System ko open distributed ledger) akan internet da Computer, abinda ake nufi da Decentralized a nan shine kai tsaye, wato babu wata hukuma ko wasu mutane da suke da iko akan duk abinda ake yi akan Blockchain domin Decentralized System ne Open distributed Leger ne. ~ A Blockchain bayanai suna kan Computoci ne da Allah kadai yasan adadin yawan su, idan ana so a lalata bayanan dake kan Blockchain sai dai a nemi wadannan Computocin gaba dayan su daga ko'ina a duniya idan za a iya kenan a lalata su wannan Kuma is impossible. A cikin blockchain akwai "Transparency" shine dai daito, duk abinda ake yi dai dai da dai dai ne, abinda yake kan wannan computer shi yake kan wancan, abinda ka duba ka gani shine irin abinda nima idan na duba zan gani, babu rufa rufa a ciki, hatta wadanda suka yi Blockchain ba zasu iya boye komai akai ba. Ba kamar Rumbun Adana Bayanai na Bankin ka ba (Database), sai an nuna maka zaka gani, babu wanda yake da copy din bayanan sai su kadai. Idan aka yi rashin sa'a hackers suka yi Kutse sai dai Allah ya tsare kawai. Blockchain ana amfani dashi wajen harkar lafiya, magance rashin tsoro, Siyasa zabe Mai inganci, harkar kasuwanci, samar da receipt 🧾 da ajiye bayanan da har abada ba za'a goge su ba, kamar ajiye Al-Qur'ani da manyan littattafai masu muhimmanci wadanda ake jin tsoron nan gaba za'a iya bata su ko gurbata su. An fara tattaunawa akan fasahar Decentralized Blockchain a farko farkon 1990s har zuwa wajen 1997. Sai a 2009 aka samar da Blockchain na farko a duniya, shine Bitcoin Blockchain Wanda wani mutum da ba asan fuskar sa ba ya samar da Bitcoin Blockchain, shine "Satoshi Nakamoto", me yasa ya boye fuskar sa? Saboda wannan fasahar ta Blockchain karfin ta yayi yawa, hikimomin dake cikin ta yayi yawa, idan Gwamnatocin kasashe suka san fuskar sa sai sun hallakar dashi, kafin su hallakar dashi kuma sai an nemi ya rusa wannan abun idan zai iya, wanda shi kansa ba zai iya ba. A yanzu a hakan da ba'a san fuskar Satoshi Nakamoto ba Gwamnatocin kasashe suna ta fada da Crypto Currency, yayin da suke cewa basa fada da Blockchain, domin Blockchain yana dauke da alkhairai masu yawa, sai dai suna fadin haka ne don sun gagara kawo karshen fasahar Blockchain. Tare da cewa wasu suna fahimtar cewa sunan Satoshi Nakamoto suna ne da wasu Injiniyoyi suka buya a bayan sa, sune suka kirkiri Bitcoin ba wai wani mutum 'daya ba Amma anyi ittifaqi cewa sunan Satoshi Nakamoto sune na na 'yan kasar Japan. Kasashen da suke ganin Bitcoin zai karya Darajar kudaden su da fallasa asirin su sai suke yakan Bitcoin amma galibi Bitcoin da Blockchain din gaba daya ne basa so.
🖥️Interlink Labs Ai on Monad🎈 🎁Reward: 1510 $ITLG Tokens🪙 CyberConnect Powered by Monad 🔗 Download App Via Link:👉 https://interlinklabs.ai/referral?refCode=6285268 💰Reward Code:👉 6285268 • Enter & Click Sign up • Click right side 2 dice to Create ID…
Inco (Comfy) is a modular interoperable layer one blockchain, raised $10m from different Ventures like a16z CSX, Coinbase Ventures, Circle, 1kx, GSR and others. Baka bukatan referral, link ko invitation code, sannan kuma free ne, wato zero free, abubuwan da ake bukata kafin yin Testnet din: 1. Web3 browser, kamar Mises, Kiwi, Chrome. 2. Base sepolia (faucet). 3. Meta mask extension akan web3 browser. Yadda zaka yi: 1. Zaka dauki wannan 👇 comfy.inco.org Kaje browser dinka, kayi pasting, kayi connecting wallet dinka, ka taba wajen "Mint now" daga sama ɓangaren dama. Sai kayi minting USDC kamar guda 10 ko 15 ko duk yadda kake so. Sai ka taba wajen "Shield" gaba daya USDC da kake so kayi minting, sai ka taba wajen "Encrypt". 2. Daga wajen Encrypt zaka ga wani waje kamar wajen rufewa, ko hiding, kamar Ido, Eye, sai ka taba wajen, kayi signing ko comfirm a wallet dinka. Daga nan sai ka taba wajen Decrypt, sai kayi decrypting USDC din da kayi minting dinsu gaba daya, kayi confirm a wallet dinka. 3. Sai ka shiga nan wajen Game, amma Game din ana hasashe ko kirdadon kalma ko word... 👇 hangman.inco.org Kayi connecting wallet dinsa, kayi kirdadon kalmar da ake so a rubuta (Guess the word) Haruffa hudu ne da zai bayar da kalmar daya zaka yi hasashe. Daga 'kasa zaka ga wajen incorrect, sune haruffan da ka shigar dasu ba dai dai ba, daga sama kuma sune haruffan daka shigar dai dai. Sai dai duk harafi daya zasu bukaci kayi confirm a wallet dinka. Idan ka kammala koda wrong ne babu matsala, wannan Game na words din ake so kayi tayi. 4. Daga nan sai ka shiga Discord dinsu, kayi Roles verification, shike nan. discord.com/invite/inco Allah yasa mu dace.
The Big Project Coming in Q3🔥 Ecosapiens on Base Chain⛓️ $MEGA Airdrop Coming in Q3 Funding Raised $5M dollars ✔️Link🔗: https://ecosapiens.xyz/pages/airdrop?ref_id=U6JT6TXMJ Fill details in 30 Second👌 ➡️Submit Email ➡️Submit EVM Address ➡️Submit X username Done ✅
#LAYEREDGE PoH will going live today ! ✨
$OM Mantra Tun Dazu nake Bibiyar Coin din nan Amma Handle dinsu babu wani Update na ga Matsalar da akasamu kokuma Jajantawa investors Acikin February na 2025 din nan ya Taba $8.99 All time high dinsa per one 😭👏 Blockchain din nan Gudu biyar Yana kan Kowanne ETH BNB Mantra da Sauransu Kullum Kasuwar nan tana Nunawa mutane Kawai Adaina Holding Yanzu $OM Duk yadda kake da bibiyar Team indai Fundamental Zaka Kallah babu Abunda zai Hanaka Siyansa Amma ga yadda abun yazama Crashing ne Amma Haryanzu Team Din basu nuna Gazawarsu ba Ballantana Kowa Yakama Gabansa Muna Jajantawa Holders dinsa Allah ya mayar Masu da Alkhairi Kasa da 2 Hour Ancire $5.5 Billion Akansa 😭 Allah yasa mudace duniya da lahira 🤲
видео или голосовое, без подписи
An tashi wasan, daga $6.3 zuwa $0.48 a ƴan mintuna. Mantra yayi crashing sabida founder ɗin su yayi resigned.
Solix ~ The First MCP DePIN for Free Internet 🌼 | Huge Potential Project Raised $29.50M Funding & Led by Eclip Foundation 🦜 🔵 Register here : https://dashboard.solixdepin.net/sign-up?ref=J0rByKwC ➖ Register with Email. ➖ Login & Run the Online Node. ➖ Complete social tasks. ➖ Accumulate points & Wait for next updates. ➖ Done! ✅
Da dukkan alamu akan wannan sanarwar da Paws sukayi ba zasu kara kawo Deposit Option ba, Sun yi magana ne gameda Onchain claim kuyi amfani da Phantom wallet. Za a tanadin Sol kaɗan domin claim ga wadanda basuyi ba, A Ranar listing wato Laraba. Allah Yasa Mu Dace 👏☘️📊
💥PolyFlow Season Campaign! (Reward Confirmed) PolyFlow is a PayFi protocol linking Real World Assets with DeFi. 💯 Cost: $0 (Free) Funding: TBD Backers: IBC Group, CJN Accelerator and more... Guide to👇 - Go 2 Link🔗: https://app.polyflow.tech/?refCode=C255314319 - Login with your email or wallet - Enter referral code: C255314319 - Complete all quests - Scan receipt to earn points - Daily check in The Seed Season is a time-limited launch phase, so it’s advisable to participate early to maximize rewards!
Another Confirmed Free Incentive Testnet (Huddle01). #Use PC, Switch Mises or Kiwi Browser Desktop Mode🖥️ Huddle01 depin project dasuka samu goyon bayan arbitrium Blockchain,Balaji, Superscript,East ventures da sauransu manyan investors wanda hakan yabasu damar raising 2.8$M a seed funding nasu. Sun fitar incentive Testnet nasu jiya 10 ga watan April 2025,ta yadda zamu iya shiga cikin platform din nasu muyi participating a various quest domin muyi earnings na HP (Huddle Points) wanda a karshe zaayi converting nashi zuwa $HUDL tokens in sha Allah. Sun ware 100M worth of $HUDL tokens wa community wadanda sukayi participating a wanann Testnet din nasu. Token nasu bayada supply mai yawa duk duk 200M ne sannan sunce ranar da zaayi lauching na $HUDL token zai fito da 42M MC market capitalization kuma 50% zasu bada wa community alokacin TGE. Zasuyi TGE a Q2 na 2025 In sha Allah i.e somewhere around (April,May or June). We are early a wanann Testnet din munada damar participating tun wuri kafin ayi yawa sosai don yanzu haka ko leaderboard din nasu bai wuce 5000 participant ba. Akwai advantage sosai acikin participating da wuri acikin project wanda bazai dauki lokaci sosai ba. Yadda zamu participating a huddle Testnet shine: 1.Kashiga Wanann website din nasu kayi connecting da EVM wallet naka (Metamask, Bitget or Okx wallet): https://testnet.huddle01.com/r/0x9e99bbfcdb4a59648f836e1bcb7f61845b75fd68 2.Complete onboarding sune kamar haka: ***Connecting na wallet naka. ***Switch network dinka zuwa Huddle Network. Bayan kayi switching zuwa network nasu a gefe zaka wurin faucet kayi claiming na Huddle Test tokens zasu baka 0.001ETH-Huddle. ***Connecting na X(Twitter) account naka make sure kayi following nasu a X din. ***Connecting na discord account naka make sure kayi joining na discord server nasu. *** 3.Kayi using da wanann Access/Ref code domin samun 50 HP afarin joining na quest din ref code din shine: 0x9e99bbfcdb4a59648f836e1bcb7f61845b75fd68 4.Mint your Nexus NFT - Your badge of EntryZakasamu Part 2 a kasa👇