tgindex
KAMILUISAH UPDATE

KAMILUISAH UPDATE

Статистика

Kada ka damu da abinda ake cewa kaidai kawai kayi FAFUTUKA masu ganin wahala kakeyi da sannu zaka yi musu nisa watarana da irin nasararka zasu dinga kwatance ✊ In sha Allah💪✈️

Последний пост
9 июл.
Последнее чтение
14 авг.
Постов за неделю
0
Всего постов
22
Тип
открытый
Язык
ha
В каталоге с
14 авг.
Подписчики
101
0 за 2 дн.
Сутки
0
0,00%
Неделя
 
Месяц
 
Просмотров на пост
19
22 постов
Вовлечённость
18,8%
к подписчикам
Постов в день
0,0
всего 22
Упоминаний
0
каналов
Охват размещения
оценка
1/24сутки в ленте
1/48двое суток
1/72трое суток

Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.

Посты

  • Referral link: https://invite.verychat.io/khadkham VERYCHAIN MANUAL SETUP. Network Name: Verychain RPC URL: https://rpc.verylabs.io Chain ID: 4613 Currency Symbol: VERY Block Explorer: https://veryscan.io � wp.verylabs.io +1 After adding the network, you can import the VERY token using its contract address: Token Contract: 0xF88564c1A31B0d262564e29B05B1E7F2E9e9eAB4

  • 8 июл.9из Lecweedex

    https://knowyourmeme.com/

  • 1 Bilateral Direct otc Anayin sane tsakanin mai siya da mai siyarwa batare da dan tsakiya ba kamar yadda ake saya da sayarwa na sidra a bunburutu tsakanin ni da marafa crypto kenan batare da wani ya shiga tsakanin muba 2 broker OTC Ana amfani da dillali wajen saya da sayarwa misali inason saida tumatur dina sai in nemo wadda shi yana harkan yasan mai siya kuma ya san mai sayarwa 3 Escrow OTC Ana amfani da escrow domin riƙe kuɗi ko token har sai ɓangarorin biyu sun cika yarjejeniyar ciniki shima yana kama da broker OTC sabida shima kusan akoi dan tsakiya a ciki 4 private OTC Kuma ciniki ne da akeyi a sirrance tsakanin wasu tsirarun mutane 5 Whale OTC Kuma ciniki ne da ya shafi manyan whale irin su Sir M panta ana yin wannan ciniki ne sabida kar farashin yayi tashin Gwauron zabi mafi akasarin irin wannan cinikin yana da girma sosai 6 team marketing OTC Kuma token ne da ƙungiyar team ta ware domin tallata project Ana iya ba wa waƴannan mutanen sune kamar haka Influencers KOLs Key Opinion Leaders Masu talle Partners Sai ƙarin wasu dana samu akoin Akoi 1 on-chain OTC 2 off-chain OTC 1 on-chain Ana yin cinikin ta cikin smart contract a blockchain, don haka ana iya tabbatar da cinikin a sarari 2 off-chain Ana yin yarjejeniya a wajen blockchain misali ta Telegram ko Discord sannan daga baya a aika token ko kuɗi zuwa ga Wadda ya saya Adan ƙaramin binciken da nayi kenan idan akoi jara sai a jara mana da ƙarin haske akai

  • 4 июл.8из Lecweedex

    1. Direct OTC. 2. Broker OTC. 3. Escrow OTC. 4. Private Sale OTC. 5. Whale OTC. 6. Team/Marketing OTC.

  • https://tinyurl.com/Gift-from-Siwaak-Academy

  • https://portal.smedan.gov.ng/signin?fbclid=IwVERDUASyGH5leHRuA2FlbQIxMABzcnRjBmFwcF9pZAwzNTA2ODU1MzE3MjgAAR4FPOCPJ5jhYZSH9aM3P77F-F9-7NNuR5trYXex90kE6feUQhYifBRJT37zbg_aem_sdogXBc2i4qgCb7Qir4TJA

  • Kafi ba wadannan abubuwa 5 mafi muhimmanci idan kazo trading ko wane irin memecoin ne: Idan duk lafiya to kawai Ka afka ka koma gefe kayita Salatin Annabi Muhammad S.A.W Bundles 0–5% = Mafi kyau Hidden Clusters 5–10% Dev Wallet, Ya sayar 100% bayan launch KO Yana holding less than 3% Fake Volume Narrative Waɗannan su ne abubuwan da suka fi taimakawa wajen gano ko meme token yana da damar yin babban tashi ko kuma rug.

  • https://t.me/CRMNetworkBot?startapp=7270450916 Join CRM Network and start mining CRM with me!

  • Wadannan sune ake kira da 10 Key point of Dex ko kuma kace musu 10 pillars of Dex 👇 1 Liquidity 2 Volume 3 Market cap 4 Top Holders 5 Holders 6 Buyers vs Sellers 7 Top Holders 8 Smart money 9 Age of Tokens 10 Net flow Wadannan dole ne Trader ko mai saka signal yasan kowanne daga cikinsu tare da sanin yadda ake amfani dasu da kuma tsarinsu Koda scams project zakaiya trade dinsa da wadannan pillars din indai kabi kaidojinsu

  • https://t.me/soltrenchtrending https://t.me/solwhaletrending https://t.me/solearlytrending

  • https://t.me/Gramnetwork_bot?startapp=7270450916 Join Gram Network Mining and earn tokens!

  • Karanta ka karu 👇 #Bundle Yana nufin wallet masu alaka da juna 👌 Wanda mutum daya yake ikon sarrafasu #Sniper Yana nufin wani Mutun/Bot da ya kware wajen saye da sayerwa cikin sauri👌 #Kol Yana nufin influencer/Masu tallatawa ko manyan traders #Whale Yana nufin wallet Mai Dauke da Kudi mai yawa ko wani Mutum mai kudi dayawa a Crypto #Smart_money Yana nufin kwararren traders ya iya zama profitable Trader Allah shine mafi Sani🙏

  • Cyber security tips Abubuwa 10 Daya kamata Ka rike Kada ka taba bada PIN, OTP ko password naka ga kowa, ko da sun ce daga bank ne. Bank baya tambayar wadannan abubuwa ta waya ko message. Ka rika amfani da password mai karfi (hada manyan haruffa, kanana, lambobi da alamu). Kada ka yi amfani da abu mai sauki kamar sunanka ko ranar haihuwa. Ka kunna two-factor authentication (2FA) a duk account naka, musamman bank da email. Wannan yana kara kariya sosai. Kada ka danna link daga sakon da baka yarda dashi ba, musamman wanda yake cewa ka ci kyauta ko an rufe account naka. Ka rika sabunta wayarka da apps naka (updates), domin hakan yana rufe hanyoyin da hackers ke amfani dasu. Kada ka hada bank account naka da WiFi na jama’a (public WiFi). Idan dole, ka tabbata kana amfani da VPN. Ka rika cire apps da baka amfani dasu, kuma kada ka sauke apps daga wajen da ba official store ba kamar Google Play Store. Ka rika duba SMS da email sosai, scammers suna iya kwaikwayon sakon bank ko kamfani domin su yaudare ka. Ka saka screen lock (PIN, fingerprint ko face lock) a wayarka, domin idan ta bata ko an sace ta, ba za a iya shiga ba. Idan ka lura da wani abu na zamba ko suspicious activity a bank account naka, ka gaggauta tuntubar bankinka ko ka toshe account din nan take. Dan uwa Ka tuna Tsaro yana farawa daga gare ka. Kada ka yarda da duk wani abu a internet ba tare da ka tabbatar ba. ✍️ Engr Abdullahi Muhammad Sagir

  • Very Useful for crypto family. Pnl - profit and loss ATH - all time high ATL - all time law MC - market capitalisation DYOR - do you own research FA - fundamental analysis IDO - initial dex offering DYOR - do your own research ETF - exchange-traded fund FDV - fully diluted valuation FOMO - fear of missing out FUD - fear, uncertainty, and doubt HODL - hold on for dear life ICO - initial coin offering IEO - initial exchange offering KYC - know your customer NFT - non-fungible token NFA - not financial advice P2P - peer-to-peer POS - proof of stake POW - proof of work TA - technical analysis TL - time line TF - time frame ZK - zero-knowledge ICYMI - in case you missed it RN - right now

  • без подписи

  • Kudinga kula Sosai 👂 idan kukaje bincike akan Token dayawan ku baku san wannan ba Abinda nake son fahimtar daku shine Kuna sayen CTO tokens ba tare da kun sani ba sbd mafiwanku sai kunga an Rubuta #Community_Takeover a Dexscreener sannan kuke sanin cewa token #CTO ne Ita kuma Dexscreener ba kowana token bane take Rubuta masa Community takeover ba indai batayi identify ba shine yasa Scammers suke amfani da wannan damar suyi ta cutar da mutane wajen Dumper Tokens da Rug pull Yadda zakagane shine zakayi amfani da Bot na Sol Scanner idan kayi paste na address agefe zakaga sun rubuta #CTO koda kuwa ba a rubuta a Dexscreener ba kamar yadda yake a hoton nan CTO yana nufun token din da Developer ya gaza sukuma Community sukai hadaka domin mayar da token din mai kyau Kaga kenan komai ya koma hannun Community Ruwansune su in gantashi Ruwansune su lalatashi Bayawai nace muku ##CTO abune mara kyau ba akaida ma Shine yakamata yazama mai kyau sabd yana hannun amintattun mutane kaga kuwa zasuyi aiki tukuru wajan kaishi Moon Amma kasancewar Duniya ta zama abin tsoro duba da macuta sunyi yawa shine nake baku shawarar gujewa CTO musamman mai karamin Market Capital Amma CTO token yadda ake shigarsa daban yake da Tokens na Developer dan haka sai ku kula wajan research 👌

  • MENENE LIQUIDITY "Wannan bayani ne na hikima da zaka fahimci menene LIQUIDITY, kar a manta ayi sharing kowa ya fahimta" 1. MENENE LIQUIDITY A CRYPTO Misali; Kamar kai ne ka shiga kasuwar tumatir. Sai akayi Sa'a ranar daka shiga kasuwar tana ci, ko ina idan ka duba mutane ne da suke siye da siyar da Tumatir. Ko wane lungu da saƙon kasuwar neman tumatir ake ko siyarwa. Toh kaga tunda ranar akwai yan kasuwa da yawa kowa kuma yazo ne kodai dan ya siyi tumatir, ko dan ya siyar. Toh haka zai saka kaima idan siyarwa zakayi ya maka sauƙi, hakama idan siya zakayi nan da nan zaka samu ka siya cikin sauƙi. Wannan cunkoson da yawan mutanen a kasuwar da kuma sauƙin siye da sayarwa daka samu shi ake kira LIQUIDITY. A crypto kuma, liquidity na nufin yadda zaka samu sauƙin swapping na coin ɗinka idan ka saka ORDER zuwa wani ASSETS ɗin USDT, SOL ko BTC cikin sauƙi ba tare da kasha wahala ba. 2. MENENE LIQUIDITY A TRADING (SMC/ICT) Toh a harkar TRADING kuma, manyan traders (bankuna da manyan masu kuɗi) ba sa kananun kudi a kasuwar, ma'ana basa yin ƙananan oda kamar RETAIL traders (Masu ƙaramin kuɗi). Suna zuwa da kuɗaɗe masu yawa, saboda haka suna neman wuraren da mutane da yawa suka ajiye odarsu (BUY, SELL, STOP-LOSS). Wannan tarin oda shi ake kira LIQUIDITY. Sau da yawa farashi yana motsawa zuwa waɗannan wuraren saboda a can ne manyan kuɗi ke samun sauƙin damar shiga da fita. Ina fatan yanzu ka fahimci dalilin da yasa ake cewa ka jira guri mai LIQUIDITY idan zaka shiga Trading. Yanzu ka gane idan ka ji ana cewa “farashi yana neman liquidity”, ba yana nufin wani sabon abu bane illa kawai, naturally farashin kowane coin yana tafiya ne inda yake da ORDER ɗin mutane take da yawa. Idan ka fahimci liquidity, za ka daina sa stop-loss a wuraren da kowa ke gani, kuma za ka fara yin trading tare da tafiyar INSTITUTIONS (Manyan Masu Juya Kasuwa). BARKA DA SAFIYA #Imamu_Sheka

  • Ga me da top 50 holder. Wannan digon wani green wani dark green wani red duk suna bayani ne akan wallet din wadan can top 50 holder. In kun lura zakuga wani green dinsa yanada haske to shi Wannan ana gaya maka tunda ya sayi token din ba a saida shiba kuma ba a kara sayen wani token din ba Bayan sayen farko. Wata wallet din kuma zama ga dark green ce ma ana tayi duhu to ita Wannan wallet din ana gaya maka Bayan taken din da aka saya da farko an kara sayen wani sau daya ko sau biyu ya dan ganta amma tana nuna maka kara sayama akayi ba a saida ko kafan ba. Sanna akwai wadda zakaga green ce amma àn rabata biyu to Wannan tanama bayanin Wannan wallet din an saida Rabin abunda aka saya da farko anbar wani kaso. Akwai wadda zakaga circle ce ba komai a ciki to Wannan tanama bayanin mai wallet din ya saida komai ya ruga.

  • https://t.me/TonsoAIBot/app?startapp=uh9XS0

  • https://thinetwork.com/sign-in?ref=A06F6033