tgindex
SHARINAH TRADING AND SIGNAL HUB

SHARINAH TRADING AND SIGNAL HUB

Статистика

Wannan channel mun budeshi ne domin taimakon duk masu mining ta hanyar sanar dasu sabbin mining da suka fito masu inganci da kuma ilimintar dasu akan dukkan mining da sukeyi da kuma sanar dasu ranar lunching na token yadda zasu Tara coins dayawa.

Последний пост
9 мая
Последнее чтение
13 авг.
Постов за неделю
0
Всего постов
21
Тип
открытый
Язык
ha
В каталоге с
13 авг.
Подписчики
1 838
−5 за 1 дн.
Сутки
0
0,00%
Неделя
 
Месяц
 
Просмотров на пост
208
21 постов
Вовлечённость
11,3%
к подписчикам
Постов в день
0,0
всего 21
Упоминаний
0
каналов
Охват размещения
оценка
1/24сутки в ленте
1/48двое суток
1/72трое суток

Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.

Посты

  • 9 мая1132из sihaadsic

    Before You Hold Any DEX Token, Read This Carefully.......👇🏻👇🏻👇🏻 17 days kenan ina rike da $OFFCHAIN. Nashiga tun yana 175k MC, yayi ta dipping har zuwa 50k MC amma ban fita ba. Yau finally ya dawo sama har 210k MC kafin yayi retrace. Irin wadannan tokens din sune wadanda suke claiming suna building wani abu akan Pumpfun, sannan team dinsu ma sunyi investing a token din kuma sunyi locking wani supply na token din a Streamflow. Wannan ne yasa ban yanke hukuncin fita da wuri ba. Darussa daga wannan trade din 👇 • A DEX, holding baya aiki sosai sai idan token din yana da strong fundamentals ko kuma akwai real building ongoing. Ko da project din sabo ne, idan kaga suna kokari akwai yiyuwar token din yayi abin kirki. • DEX trading mostly trading ne ba holding ba. Holding a DEX yana da nasa risk sosai. Wani lokacin zaka iya rasa komai, wani lokacin kuma holding din zai baka profit fiye da tsammani. • Duk token da zakayi holding a DEX, ka tabbatar whales ko team din project suna ciki da kudinsu kuma basu dump ba. Wannan yana kara confidence. • Ko 24 hours zakayi da token, idan holding ne to ka tabbatar kayi proper analysis. Da zarar kaga red flag mai karfi,kayi gaggawar fita kafin lokaci ya kure. • Kada kayi holding ba tare da target ba. Rashin target ne ke sa mutane su zama greedy ko kuma su gaji su saida a loss bayan sun dade suna holding. • Discipline wajen taking profit yana da matukar muhimmanci sosai. • Duk sanda token din da kake holding ya baka profit, ko bazaka fita gaba daya ba, kayi kokarin cire wani abu. Wannan yana taimaka maka ka securing na profit saboda idan market ya juya kasa, zaka san ka amfana da trade din. DEX trading ba wai “diamond hands” kadai bane, smart risk management ne yafi komai. 🤝 Hope kun dauki darasi anan🥱✌🏻✍🏻 Ibrahim Isah (Breemarh)

  • *Idan jarinka bai kai 100$ ba to sai kabi same pattern dana rubuta karage investment size da kuma loss level,ka kuma saita daidai da jarin da kake dashi misali idan 10$ kake dashi investment strategy naka zai kasance kamar haka ne:. *Risk per shine 0.5$ duk sanda akaci 0.5$ a trade to kayi cutting loss. *Trade size naka kuma shine 4$ per trade. *Target naka kuma 50% na abunda kayi investment a size investment naka misali kayi amfani da 4$ a trade sai kasamu profit na 50%,kenan zai kasance kasamu 2$ kenan idan kuma loss kayi a trade din to zai kasance 0.5$ kawai kayi loss kenan zaa barka da 3.5$ a matsayin ragowar capital naka per trade. *Idan kayi winning na 6 trades a sati kenan zai zamana kamar haka: *6×2$ kenan zaka tashi da 12$ a sati kenan capital naka yakaru. *Sai kuma loss idan kayi loss na 0.5$ a trade guda 4 kenan zai kama kayi loss na 2$ a dukka trade din. *Kenan kunga kayi winning na 12$ da kuma loss na -2$. *Kenan a karshen sati zaka tashi da 12-2= 10$ *Kenan kasamu karuwa da kuma karin discipline akasuwar. *Sai abu na karshe da zance shine ka kowa wakanka wadannan dabiuun guda 3 duk sanda kashiga trade. *1.Duk sanda kasamu 50% babu jiran zai kara zuwa 60% kadauka kayi gaba,kada kayi tunanin zaka samu 10X ko 20X wanann coin ka rabudashi kayi gaba abunka duk inda zaije yaje kaidai kasamu rabonka. *2.Kayi accepting na loss din da coin yabaka maza-maza cikin hanzari madaman ya baka loss na -5$ idan 30$ kake using wurin shiga trade to kayi sauri kafita acikinsa da zaran ya koma 25$ *Kada ka taba tsammanin zai dawo maka da 5$ dinka kayi cutting kawai kayi gaba kada ka tsaya wargi 3.Sannan wadannan trade dana saka nace zaka iyayi guda goma a sati baa rana daya zakayi ba max trade da zakayi shine 3 trade per day kada ka wuce haka. 4.Sai kuma clean setup kada koda wasa kasayi coin yana sama is better kasaya alokacin da yadawo support zone nashi kuma ya fara consiladation. 5.Ka tabbar da akwai enough volume a kasuwa kafin kayi taking trade idan bahaka ba duk trade daka dauka zai rika baka wahala da kuma yawan jira batare da samun confirmation na volume ba. 6.Abu na karshe shine wanann rubutu babu mai karantashi sai mai discipline da kuma wanda yakeson yayi making progress a trading journey nashi. Abunda na fada acikin rubutun nan nawa is very strict nasani akwai wahala wurin bin borring discipline amma wanann shine solutions ga traders masu yawan loss a kasuwa. Bakomawa zai iya bin haka ba amma idan kanason kayi lasting capital naka yazauna ajima anayi dakai to kadaure ka karanta kuma kayi aiki dashi. *Sanann wanann rubutun ba kowanne irin coin bane zaka masa irin wanann strategy din coin da suke respecting  support dan resistance level nasu kawai a dex dakuma nuna valid charts sune ake iya haka akansu. *Ba new pairs ba kuma wanda suka kwana biyu akasa sukabada flow ba. ✍🏻 Ibrahim Isah (Breemarh)

  • 1 янв.227из RealAlgaita

    HAPPY NEW YEAR SABUWAR SHEKARA

  • Solana ecosystem suna tsaka mai wuya kwarai da gaske a yanzu. Kuma abu ne mai wahala su iya fita a cikin watanni 6 masu zuwa. (Yanzu da muke magana Solana yana Dala 125). A watan January na wannan shekara (2025) aka shigar da 'karan babbar cibiyar samar da Meme tokens a karkashin Solana network wato kamfanin BATON Cooperation Ltd (anfi sanin sa da Pump Dot Fun) wanda yake da headquarter a UK, England kenan. 'Karan ya hada da Solana Labs, Solana Foundation, Solana CEO wato Anatoly Yokovenko, shugaban Solana Foundation Lily Liu da kuma manya a ecosystem din irin su Raj Gokal. An shigar dasu kara ne a Southern Court District dake birnin New York na kasar Amurka bisa zargin kulla makarkashiya, hada cibiyar cutar mutane da zamba cikin aminci ba tare da cike ka'idar Securities Law dake US ba. Masu karar sun shigar da bayanai kamar haka; An kafa Pump Dot Fun a watan January na 2024, daga January 2024 zuwa March na 2025 an samar da tokens ko Meme coins guda miliyan 7. Kaso 98.6 duk sun zube sun lalace zuwa zero value, 1.4 ne kadai suka iya tsallakewa zuwa utility tokens masu rai. Bayan haka, masu karar sun bayyana cewa Pump Dot Fun suna karban kaso 1 daga cikin duk transactions da aka yi akan tokens din da aka kirkira a Platform dinsu na Pump Dot Fun. Hakan yasa suka samu Dala miliyan 850 a cikin watanni 14 daga bude Pump Dot Fun. Ana tuhumar su da Criminal Coordination ko Criminal Enterprises. Tare da samar da tsarin Pumpfun da ake kwace kudaden mutane da karfin tsiya, wayo da dabara ko alkawarin karya. Masu shigar da karan sun mikawa Kotu messages guda dubu 5,800 da informants suka kwarmata musu irin ta'adin da ake yi a Solana network. Babban abinda ya rike Solana shine Meme tokens, sai kuma gashi ana kokarin ganin bayan cibiyar Meme coins din (Pump Dot Fun). Yanzu haka Pumpfun sun siyar da Solana na tsaban kudi Dala biliyan daya daga fara wannan case din zuwa yanzu. Idan har Pumpfun zasu iya siyar da Solanar Dala biliyan 1 a cikin wata uku to kai ka san akwai abinda suke tsoron faruwar su. Wannan ba karamin case bane akan Solana, yana daga cikin dalilan da suka sa manyan investors suka cire kudaden su, kuma da yawa suka ki dawowa suna jira suga ya zata kaya. Idan Solana suka gagara kare kansu za'a tilasta musu biyan tara (Fine) har Dala biliyan 16 wato Naira tiriliyan 23.7 a kudin Nigeria. Sannan za'a iya daure team din gaba daya na tsawon shekaru 14 a gidan Yari ko shekaru 6. Bayan haka kuma ana zargin cewa Pump Dot Fun sunyi gaggawar samar da PUMP token ne domin fitar da wasu kudade kafin case din yayi tsauri a gaban Kotu. Sannan akwai separate case akan wadanda suka kirkiro Pump Dot Fun su uku, wasu Yara matasa: Shugaban Pump Dot Fun, wato CEO shine 'Noah Bernhard Hugo Tweedale" mai shekaru 21. Sai mataimakin sa, CTO kenan "Dylan Kerler" shima shekarun sa 21. Sai mai kula da bangaren hada hada da sauran su, wato COO "Alon Cohen" mai shekaru 23. A zaman da aka yi wannan satin, masu karan sun nemi Kotu ta basu damar shigar da wasu bangarorin mutane cikin case din da kuma Karin hujjoji akan abinda suke kara, ranar 16 Dec 2025 Kotun ta amince musu, aka basu kwana uku zuwa 23 Dec yau kenan. Su kuma Solana an basu wata daya zuwa 23 ga watan January 2026 su bayar da amsoshin kare kai daga zarge zargen da kuma tuhuma. Wannan case dake gaban Kotu ta bada dama wa Binance su taka rawar da suke so, ganin cewa kowa na kokarin watsewa daga Solana saboda wannan case dake gaban Kotu. A zaman da za'a yi domin jin bayanan Kotu ranar 28 ga wannan wata zai iya zama daya daga cikin ranakun da za'a fara kakaba takunkumi wa Solana, watakila Solana ya iya karyewa zuwa Dala 70 ko wani abu me kama da haka, wato kasa da Dala 70 Mun ga yadda rikicin Kotu ya kai CORE 'kasa tun ba'a gama case din ba. Yanzu ga Solana idan ba kariyar Allah ba zai iya faduwa kusan Dala 70 ko 45 nan gaba kafin a gama case din.

  • видео или голосовое, без подписи

  • Daga ina Micheal Saylor yake samo kudin da yake yawan sayan Bitcoin? Waye Michael Saylor? An haifi Michael saylor a birnin Lincoln dake jihar Nebraska dake Amurka a 1965 (shekaru 60 dai dai), family dinsa mafiya yawan su sojojin sama ne. Sai dai shi bai zama Soja ba. Yayi degree na farko a fagen Aeronautics and Astronautics Technology. A wata makaranta dake jihar Massachusetts, wato Massachusetts Institute of Technology a America. Ya kafa kamfanin Micro strategy a shekarar 1989 (shekaru 36 da suka wuce) lokacin yana da shekaru 24 a duniya. An kafa kamfanin da nufin yin Business Intelligence. Kuma abinda kamfanin ya shahara dashi kenan daga 1989 har zuwa 2020. Dama tuntuni kamfanin yana harkar Stock, suna da MSTR share nasu. Daga cikin hanyoyin da suke samun kudin kudin sayan Bitcoin akwai Stock market ta hanyar MSTR share dinsu. Kamfanin Micro strategy (kafin 2020) yana harkar siyar da Business Intelligence Software ne (BI), amma ga manyan kamfanoni na duniya. Daga bisani a 2020 suka canza harkar ko ma suka dakatar da siyar da Business Software. Bincike ya nuna Micro strategy suna harkar Business Software har yanzu sai dai ta wata fuska daban tare da wasu kamfanoni. Software masu matukar girman gaske da suke saida wa kamfanoni domin Internal Data dinsu. A watan August na 2020 sai kamfanin ya koma harkar Bitcoin Business Intelligence (BBI) wanda suke sayan Bitcoin daga kudaden da suke samu ta hanyar riba da aron kudi da suke karba. A yanzu haka Micro strategy suna da Bitcoin guda dubu dari 650,000 wadanda suka zarce Dala biliyan 55 a farashin Bitcoin a yau (87,000 USDT). Primary Reserve Asset na kamfanin shine Bitcoin, basa ajiye Dala, Gold ko Silver. Bitcoin kawai suke saya a bisa tsarin Holding indefinitely. Su waye ke da wannan Bitcoin? Dukkan wadanda suke da hannun jari (share holders) a Micro strategy su suke da wadannan Bitcoins da Micheal Saylor yake saya. Sai dai shi Michael saylor shi yake da largest share a kamfanin. Daga cikin aikin Bitcoin Business Intelligence da Micro strategy suke yi shine; suna karban kudin manyan mutane, manyan kamfanoni da kasashe suna sayan Bitcoin a spot market suna rike musu, suna holding musu. Suna karban kudi akan kowane Bitcoin kwaya daya a kowace rana. Akwai kasashen da suke bayar da kudi wa Micro strategy su saya Bitcoin su ajiye musu, wannan ajiyar da Micro strategy suke yi na daga cikin hanyoyin samun kudin Kamfanin a yau. Michael saylor mutum ne da wadanda suka san shi suka ce mai wadaka da fantamawa sosai. Ance suna da gidaje a Ohio, Florida da New York wanda kowanne ya haura Dala miliyan 30. Kamfanin Micro strategy suna samun manyan kudade ta hanyar Bitcoin Sofware services da suke yi, da kuma Bitcoin Orange Decentralized ID, da Bitcoin Monetization Services. Micro strategy suna ajiye Bitcoin dinsu a Cold wallets, sai dai su suka kirki wannan cold wallet din, anyi ta neman su fitar da ita su siyar ma duniya sunki. Duk da haka, duk bayan kwana 25 ko 40 suna canza cold wallet din da suke rike da Bitcoins dinsu zuwa wasu sabbin wallet. Kamfanin Micro strategy yana daga cikin kamfanonin da suke da kwararrun masu bincike a duniya akan Bitcoin market. Sannan Micro strategy suna raising kudade ta hanyar Bond idan gwamnati zata yi, kamar a US da England. Suna kuma bayar da rance suna kuma karba tare da leverage sosai. So, duk Bitcoins din da suke wallets na kamfanin Micro strategy ba na Micheal Saylor kadai ne ba, na kamfani ne. Sai dai shima yana sayan Bitcoin (personally) yana ajiyewa. Sai dai wannan kuma personal life dinsa ne ba lallai asan hakikanin yawan abinda yake dasu ba.

  • 30 нояб.1621из RealAlgaita

    видео или голосовое, без подписи

  • 30 нояб.1731из RealAlgaita

    видео или голосовое, без подписи

  • 30 нояб.1851из RealAlgaita

    видео или голосовое, без подписи

  • Idan har Kataba Transaction Akan Ton Blockchain To Ga wata dam ta samu. Wannan Project ne Na TON wanda Matukar ka taba Saya Ko Sayar Akan Ton To Kawai Wallet Zakuyi Connect Sau TaX Sai Kujira Ranar 18th Ga Wannan Wata Kuyi Claiming. 4 Minute Yayi Yawa Kuj Gama Muna Fatan Za'a Samu Alkairi. https://app.lyraxis.io?join=sharinahIim4h

  • Me yasa kasuwar crypto ta sauka sosai daga jiya zuwa yau? Akwai contributing factors wato dalilai da yawa, daga ciki shine sanarwa ko maganar da shugaban FED yayi satin data gabata na shirin sake sabon sauyi akan cutting interest rate a United States of America. Wannan ya shafi financial markets da yawa ba kadai Crypto ba. Na biyu, a tarihin crypto a cikin kowace shekara babu lokacin da ake yin unclock kamar watan November, musamman daga 1 zuwa 10 ga wata, mafiya yawan unlock 🔓 na tokens suna faruwa ne a November farko farko. Idan anyi unclock kuwa supply na tokens zasu karu, kudade zasu shiga hannun mutane, kuma mafiya yawa sukan siyar saboda shirin Bikin Kirismas a watan dake zuwa bayan November. Daga cikin factors din akwai rashin samun dai daito tsakanin Amurka da China akan takaddamar kara yawan Haraji ga kayayyakin da ake safarar su tsakanin kasashen biyu. Daga cikin abinda ake sa ran zai tayar da Crypto market akwai: 1. Kammala unclock na mafiya yawan crypto projects daga 8 zuwa 10 ga watan November. 2. Binance Blockchain Week, Dubai. 3. Amincewar gwamnatin Amurka akan Bitcoin Reserve da kuma sabbin regulations masu sauki ko sassauci ga harkar. 5. Rage Haraji kaya tsakanin China da America da kuma samun dai daito tsakanin shugabannin kasashen akan trade war da suke yi.

  • Na Jima Ban Kawo Muku Sabon Mining Bawai don Babu Sabbin Bane, kawai Dayawa basa Haifar da Da Mai ido ne shiyasa, Mu Jarraba Wannan Goodies din Akwai Fata Mai Kyau Akansa. Allah ya bamu Sa'a Ameen. https://t.me/getgoodies_bot/Goodies?startapp=7RmMwpQZGH4RMx

  • 0xB05d9DB7f3Dd2827BA1789007A347F17a0fE4444

  • Akwai rade radi dake fitowa cewa kasar USA zasu yafewa CZ Binance tuhume tuhume da ake zarginsa matuqar suka yafe masa wannan coin zai iya fin karfin talaka don't FOMO in a jira dip. Allah yasa mu dace stay safe guys 🙏

  • Yadda kaga wasu masu mulkin Nigeria basa so kasar ta gyaru saboda suna sace dukiyar mutane toh haka wasu blockchain Devs baza su so al-amura su gyaru akan Solana ba saboda suna sace dukiyar mutane (Rugs). Duk da cewa yana daga cikin illoli ko hatsarin Decentralized network tare da rashin registrations. Decentralization yana da amfani sosai idan anyi amfani ta yadda ya dace. Tools din da Solana suka samar ko suka goyi baya aka samar akan chain dinsu yana daga cikin abinda za'a iya zargan su dashi na wajen taimakawa Devs da yawa suke yin abinda suka ga dama. Ba zaka ce kai tsaye Solana suna da hannu a cikin Rugs din da ake yi ba, amma tools da suka samar ake yin rugs shine abun zargi akan su. ~ Ko da yake, kamar kamfanin hada magunguna ne da suke yin Codeine da Tramol da Tramadol, ba maganin sa mutum maye bane amma wadanda suka saya suke abusing amfani dashi sune abun zargi ba kamfanin ba (a mafi yawan lokuta). Misali, a cikin 2024 kadai anyi token guda miliyan 4.6 akan Solana, kaso 83 daga cikin su anyi rug pull dinsu. A karkashi tsarin Presale kadai an sace Dala miliyan 500 akan Solana. ~ Akwai Ecosystem din da sun zarce Solana tsari mai kyau da kayan aiki da accessibility, amma me yasa Devs basu je wajen ba? saboda a akwai abinda basa so acan. A 2021 da 2022 anyi irin wannan akan BNB (Shitcoin season), amma daga baya sai BNB suka gane hakan kuskure ne idan suka bari aka cigaba, sai suka taka ma abun burki ya ragu da percentage Mai yawa. Misali, CORE Blockchain sunyi powering wani Blockchain mai suna "Rekt Resistance" a 2024 wajen da duk abinda kayi za'a iya kama ka, a gano ka har a hukunta ka. Babban abinda yasa duniya bata karbi Rekt Resistance ba shine ana ganin akwai too much of centralization a cikin sa. ~ Bayan Blockchain Devs akwai Investors wajen kara karfin Rugs akan Solana. Saboda manufar majority dinsu na yin kudi yanzu yanzu, yin kudi cikin dare daya, wanda majority sun gwammace a cigaba da yin rugs din koda zata shafe su, saboda suna da yakinin wata rana zasu fanshe akan wasu.

  • видео или голосовое, без подписи

  • BNB. 0x1331dF95e41b58C29107584409Bb748142264444

  • Exciting News! I’m proud to officially announce my partnership with @BitgetGlobal, one of the world’s leading crypto exchanges! 🔥 This collaboration unlocks new opportunities for seamless trading, learning, and growth for everyone in my community. Sign up now: https://partner.bitget.com/bg/your-referral-code Whether you're a beginner or a pro, Bitget provides the tools, security, and platform you need to trade smarter, faster, and with confidence. Let’s grow together #Crypto #Bitget #Trading #Partnership

  • For a long time hold DP4omjjY94NRJrECHBZyUQSpGrjtukoDyUbqb9Zzpump

  • Find a Good Entry 34AeqX5MQGyrey2VnZdkeZCfM4qinp4F3X7pGxtipump

SHARINAH TRADING AND SIGNAL HUB — tgindex