- Последний пост
- 20 апр. 2025 г.
- Последнее чтение
- 15 авг.
- Постов за неделю
- 0
- Всего постов
- 20
- Тип
- открытый
- Язык
- ha
- Категория
- Видео
- В каталоге с
- 14 авг.
- 1/24сутки в ленте
- —
- 1/48двое суток
- —
- 1/72трое суток
- —
Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.
Посты
https://youtu.be/rZ-AxbkQSGU
Taƙaitaccen tarihin Harka wanda Malama Zeenah Ibrahim ta rubuta kashi na biyu.
Ba zamu yarda da kwance mana makaman mu ba - shugaban Hizbullah Sheikh Na Qassim.
Waki'ar 19 April Ranar Da Gwamna Madaki Ya Yi Barazanar Kisan Shaikh Yaqoub Yahya. _ Sayyid Zakzaky (H) Ya Bayyana Matsayinsa. Daga: Hassan Journalist Katsina Ranar 19 ga Afrilu, 1991, na daga cikin ranakun da suka yi tasiri ƙwarai a tarihin Harkar Musulunci a Najeriya, musamman a jihar Katsina, inda wata muzahara ta kare mutuncin Annabi Muhammad (Saww) ta jawo barazana kai tsaye daga gwamnatin soja zuwa ga jagoran Harkar a jihar, Shaikh Yaqoub Yahya Katsina. Fitowar muzaharar ta samo asali ne daga wallafar wata jarida mai suna Fun Times, wacce ta buga wani ɓatanci da cin mutunci ga fiyayyen halitta, Manzon Allah (Saww). Shaikh Ibrahim Zakzaky (H), jagoran Harkar Musulunci, ya bayar da umarnin a gudanar da muzahara a dukkan sassan ƙasa tare da kona wannan jarida a bainar jama’a domin nuna fushin Musulmai da kuma kare martabar Annabinsa. Hassan Ɗan Sister Katsina Rubutawa: 18/April/2025M.
Keep watching ABS ...
https://youtu.be/x4zhCyHMt5Y
https://youtu.be/M8zm_1YqOKY
Ƙaddamar da littafin Rayuwata ranar 26 ga April 2025 a Abuja. Sannan za'a ƙaddamar a sauran garuruwa kamar yadda aka tsara.
Ɗaya daga cikin waɗanda sojoji suka kashe bayan Waƙi'ar Ranar Qudus Ta Duniya da aka gabatar a birnin Abuja, mutumin gari ne bayan sun kama shi sun azabtar dashi sannan suka kashe shi suka kai gawar sa asibitin Gwagwalada suka ajiye shi. Ƴan uwan sa suka je suka tarar dashi a can asibitin. Allah Ta'ala ya karɓi uzurin sa ya riskar dashi da rayayyu cikin shahidai.
Jagora Sayyid Zakzaky (H).
Yan uwa Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Sun jagoranci kawo hadin kan tsakani kabilu Fulani da Tiv a wani Kauye da ake Kira AGBARA mai dauke da kabilu Tiv da kuma Fulani a karamar Hukuma obi dake Jihar Nasarawa. Wannan aikin Wanda yayi Sanadiya Musulunta wasu biyu daga cikin kabilar Tiv a kauyen, inda suka gabatar da bukatar su na farko akan a gina masu Massallacin amsa salawati a kauyen. Tuni Yan uwa Musulmi Almajiran Sayyid Zakzaky (H) suka jagoranci aiki gina da rufe Massallacin bisa taimakon wata baiwar Allah da kuma gudumawa Fulani da suka taimaka da da katako da kusosi aka kammalama rufe Massallacin, Kamar yadda kuke gani a wannan video. Bangare Fulani da Tivin sun nuna matukar godiyasu da samu wannan alkairi a tsakani su. Sale Haruna Nass Media Forum Team Lafia 18/04/2025
Wani gangami na musamman da Yamanawa suka gabatar a yau Jumma'a suna nuna cewa suna nan ƙyam akan goyon bayan su ga al'ummar Falasɗinu dun irin yadda ake tursasa musu.
Shahid Mahmoud 20th Shawwal 1415 - 28th Ramadan 1435.
без подписи
без подписи
без подписи
Ministan Tsaron ƙasar Saudiyya Yarima Khalid Bin Salman ya gana da Jagora Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i (DZ) a Yammacin yau Alhamis a Tehran.
A lokacin da ake tunawa da ranar Sojoji ta ƙasa, sojojin sun kai wata ziyarar girmamawa ga Imam Khumaini (QS) a Tehran babban birnin ƙasar.
▶️ Saudi Arabia's Defense Minister Khalid bin Salman Al Saud arrives in Tehran on an official visit, where he is formally received by Major General Mohammad Bagheri, the Chief of Staff of Iran's Armed Forces. @PressTV
Yadda ganawar Rafael Grossi, babban Director na International Atomic Energy Agency (IAEA), ta kasance tare da Mohammad Eslami, shugaban hukumar Atomic Energy Organization na ƙasar Iran (AEOI) a ranar Alhamis ɗin nan.