AREWA PRESTIGE 🥨📲📊
Статистика- Последний пост
- 24 февр. 2025 г.
- Последнее чтение
- 14 авг.
- Постов за неделю
- 0
- Всего постов
- 22
- Тип
- открытый
- Язык
- ha
- В каталоге с
- 13 авг.
- 1/24сутки в ленте
- —
- 1/48двое суток
- —
- 1/72трое суток
- —
Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.
Посты
Alhamdulillah Video yanda ake duba PAWS allocation. Ku shiga ta nan 👇🏻👇🏻👇🏻 https://paws.community/app
Yanda ake canja Pi Luckup duration Idan ka kulle pi dinka shekara 2 ko 3 Zaka iya dawo da shi sati biyu ko wani abu me kama da haka
Alhamdulillahi, an gama da Pi, yanzu kuma hankalin mu da hankalin Binance ya dawo kan Paws. 🔥🔥🔥 Yau Binance tayi wannan post ɗin. ❤️
PAWS Projects Allah ya kaimu gobe ameen
Dr. Chengdiao Fan. (Head of Product). Dr. Chengdiao Fan is a Stanford PhD in Anthropological Sciences harnessing social computing to unlock human potential on a global scale.
Pi listing time across regions.
My recording 212.m4a
Pi Listing (Pi Mainnet, OM).... Gobe za'a yi Mainnet da karfe 9 na safe Agogon Nigeria, 8:00am UTC. Wasu takaitattun bayanai game da shirin Mainnet na gobe... https://t.me/sihaadsic/23027 👇👇👇
Paws sun bar kan Teleg.ram saboda sabuwar dokar su, sunce mana sun ɗauke dukkan data ɗin mu yanzu tana hannun su sun adana ta. Yanzu saura shirin launch. 🔥🔥
Ko duk kudin da yake duniya yanzu haka ka hada bazai iya kai kudinda za'a sakawa PI liquidity ye fita da wannan farashin ba😂😂😂 For fun....but is a hard truth
Tunda sun bayyana total supply ko maximum supply na Pi. Idan kasuwa za'a shiga ya kamata a bayyana abinda zai zama initial, kamar circulating supply, liquidity da zai shiga kasuwa, yawan abinda zai je hannun mutane a ranar listing, marketing, team portion, da sauran su. ~ Idan kuma abinda Exchanges suka bayyana ne gaskiya to Pi sunyi kuskure don bai kamata suki bayyana komai a cikin Mainnet announcements dinsu ba. A takaice dai, in summary, abinda nake cewa shine: (Ina zaton ba coin din Pi za'a yi listing ba, Blockchain din ne zai fara aiki, idan za suyi listing Pi coin toh ba yanzu ba gaskiya, ba ranar 20 Feb 2025 ba). Idan kuma Pi coin za'a yi listing da gaske toh tabbas zasu bayar da sanarwar kafin ranar 20 Feb 2025 din, ba za suyi shiru su bar Exchanges kadai suna magana akai ba. In ba haka ba, toh tabbas Pi zasu fito su karya ta wadannan kasuwannin Crypto da suke ta yayata zancen listing Pi. ~ Kuma na lura da wani abu, sai bayan Pi core team sun sanar da batun Mainnet kafin Exchanges suka fara maganar za suyi listing. Yadda aka saba sanar da listing din manyan project shine: Exchanges ne zasu fara bayyanawa ba team din project din ba, a mafiya yawan lokuta. Misali, ku zuba ido ku gani akan PAWS, Exchange ne zasu fara fadin ranar listing ba PAWS ba, haka ake yi, amma wannan sai muka ga Pi din ne suka fara yi, wannan yana nuna maka Pi basu yi maganar listing da kowa ba. Wannan duk fahimta ta ce na rubuta, amma kofa a bude take idan nayi kuskure ko kuma akwai abinda ban sani ba a sanar dashi, muna fatan alkhairi ga kowa da kowa.
Mutane da yawa sun aiko min da tambayoyi sosai game da Pi Mainnet, sai dai ban samu damar amsawa ba saboda wasu dalilai da aiyuka da suka rike Ni cikin kwanaki masu yawa har zuwa yanzu. ~ Abubuwan da suka sa banyi magana ko sharhi akan Mainnet din Pi ba suna da yawa, saboda har yanzu ban gamsu Pi coin za'a yi listing a kasuwannin Crypto ba. Daga cikin abubuwan da nake kallo akwai batun: 1. Pi Core team sun tabbatar da za'a yi Mainnet ranar 20 Feb 2025, in sha Allah, meaning: Blockchain dinsu zai kasance yana da external connectivity with the other chains. Abun nufi Pi Blockchain zai iya aiki outside the Pi Ecosystem. Kuma wannan sanarwar tabbas daga Dr. Nicolas Kakkolis take, babu shakka akan haka, toh amma ya kamata mutane su lura; Pi Core team sun sanar da Mainnet za'a yi kadai, maganar trading ko listing a cikin Exchange ba daga bakin su aka ji ba, you have to take note of this. ~ Kasuwannin Crypto ne aka ji kuma aka gani sunyi magana, kamar yadda suka yi irin haka shekaru biyu baya. A wancan lokacin yaudarar mutane suka yi, so a yanzu bai kamata a yarda dasu ba sai in Core team ne suka fada. 2. Na biyu: Pi Network ba suyi maganar utility token din su ko governance token zai fara aiki a ranar 20 Feb 2025 ba, Mainnet kawai suka ce. Kuma har yanzu Pi Network ba suyi retweet na post din wata Exchange game listing Pi ba. Misali, yawanci idan za'a yi listing wani token idan OKX ko Bitget suka sanar a Twitter to zaka ga masu token din sunyi repost ko retweet ko Share domin suyi acknowledging listing din is official. ~ Hakan zai saukaka wa masu son sanin gaskiya game da listing na wannan token. ~ Har yanzu ban ga Pi sunyi irin haka ba, don haka nake jin cewa a yanzun ma kasuwannin Crypto ne kawai suke son yin amfani da damar su wajen samun kudin su. 3. Na uku: Why there is a differences game da initial supply na Pi? abinda OKX ta rubuta daban, abinda sauran ma suka fada daban, why? Wasu sunce circulation supply 6.08b wasu sunce 9+b. Abinda OKX ta rubuta jiya ta canza da wani yau da muke magana, why? 4. Na hudu: Technically, by experience (a ɗan karamin ilimi na a fagen Blockchain) ina ganin bai kamata ace a ranar da Blockchain din ya fara aiki a ranar governance token din su (Pi) zai fara aiki ba. Domin in dai suna son duniya ta yarda da gaske suke yi wajen jawo hankalin Devs din da basu shigo Pi ba toh ya kamata Blockchain din ya fara aiki shi kadai ba tare da governance token din ba. Daga baya sai ado a dora governance token din, haka ake yi. Misali: CORE sai da Blockchain din ya zama Live na tsawon wata daya da rabi kafin aka yi listing token din, haka aka yi RENEC Blockchain, haka aka yi Ethereum da BCH da sauran su. Haka aka yi a ARB, Xion, Berachain, ba a ranar da Blockchain ya zama Live ake trading coin din Blockchain din ba. So, mutane su jira ranar da za'a yi listing Pi na gaskiya kawai, amma ba yanzu ba. ~ A bayyana sort code, a bude shi open kamar yadda ka'idar Decentralised chain yake, aga me aka gina live akan blockchain din. 5. Na biyar: Kasancewar Consensus Mechanism na Pi zai zama proof stake bai kamata aji shiru game da validator's role, rules and requirements ba. ~ Minimum amount na stake tokens kafin ka zama validator. Kaga duk wannan bayanin bai fito daga bakin core team din ba. 6. Na shida: Sannan kuma, base on the tokenomics din Pi, da yadda aka zana shi, it will be imbalance ace 6 billion ne zai zama initial supply ba tare da cikakken bayani ba. ~ A karkashin wannan, akwai abinda Exchange din suka boye ya kamata su fito dasu. Kamar token nawa za'a sa a Liquidity tun da ba dukkan Pi din ne zai zama in circulation ba. Layer one Blockchain ace ana boye boyen information dinsa? no....no....no 7. Na bakwai: Informations ko Data din da ake fitar dasu idan za'a yi listing token babu ko daya da Pi core team suka sanar. Dan haka nake jin cewa Exchange ne kawai suke surutun su, domin yi core team basu tanka wa zancen su ba, misali:
CEX.IO (CEXP) TGE - March 2025
Pi black market... Zuwa ga 'yan Bumburutun Pi... Kai mai sayan Pi kar ka yarda ka kara farashin Pi dinka zuwa Naira dubu biyu ko sama da haka. Ka bar shi a 1,000 ko 1,200 ko 1,300 daka saba saya. Why? Saboda initial supply na Pi 6B ne. Idan ana so ya fito a farashin Dala 1 a ranar listing toh dole sai an saka masa kudin da ya kai Dala biliyan 6, wato Naira trillion 94 a kudin Nigeria. Meaning: Idan an saka masa Naira trillion 94 to zai zo s Dala 1, wato Naira 1,560 ko wani abu mai kama da haka. Kaga wannan wani abu ne mai matukar wuya in zai yiwu kenan. So, kar ka sayi Pi a 2,000 azo ayi launching a 'kasa da haka a bar ka da Salati.
Cikon murni kawai yasa muke ta bibiyan Tapswap saboda bamu san meye zai faru ba. Wanda suka zama eligible ga yanda zasu kai cois din su Bitget exchange Allah yasa mu dace
Allocation na Tapswap ya fara fita. Sai dai gaskiya nawa baiyi ba, ku duba naku. Ku shiga ku duba wajen 'DROP'. Sun bani guda 245
An gama mining ɗin Tapswap zango na farko. Listing saura kwana 7, sunce idan kuna son ƙara balance ɗin ku ku shiga ku amsa quiz/questionnaire suna jin wasu amsoshi daga wajen ku 😁
Idan kana rike da Coin ko token a Crypto daga Kan 1 millions zuwa 10M ana kiransu da "Shrimp", daga 10M zuwa 100M ana ce musu "fish", daga 100M zuwa 1B ana kiransu da "Dolphin" daga 1B zuwa 100B ana ce musu "Whales", daga 100B zuwa 1 Trillion ana ce musu "Humpback" daga 1 Trillion zuwa Trillion 10 Ko kasa da Trillion 10 indai ya kai trillion ana kiransu da "Aquaman".
без подписи
Kadan daga cikin yadda Artificial Intelligence na "DeepSeek" yake aiki, wanda kasar China ta 'kera domin yayi gogayya da ChatGPT na Turawan yamma. Part one........👇