M.U ONLINE ACADEMY 🚀
СтатистикаLearn Proven Online Skills & Businesses for FREE with @marketingusman
- Последний пост
- 20 мая
- Последнее чтение
- ещё не заходили
- Постов за неделю
- 0
- Всего постов
- 16
- Тип
- открытый
- Язык
- английский
- В каталоге с
- 15 авг.
- 1/24сутки в ленте
- —
- 1/48двое суток
- —
- 1/72трое суток
- —
Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.
Посты
Ga abubuwan da nake shirin koya muku a KYAUTA insha Allahu 😊 Kuyi following ɗina a social media apps sabida kar kuyi missing youtube.com/@muonlineacademy facebook.com/mu0nlineacademy instagram.com/muonlineacademy tiktok.com/@muonlineacademy
Har ga Allah inaso kuma inajin daɗin koyar da ƴan Arewa Online Skills da Online Businesses Amma yanzu banida lokaci kamar da! Inada iyali, ina zuwa kasuwa 9 to 6, kuma ina managing side-income online businesses ɗina Hakan yasa na yanke shawarar koyar da wasu Online Skills da Businesses a kyauta a social media tinda inaso kuma ina jin daɗin koyar war Kuma idan ban kar6i kuɗin kowa ba, hakan yana nufin babu haqqin kowa akai na 😊 Zan koyar da abunda nakeso, sanda nake so, kuma in amsa iya tambayoyin da naga zan iya Kuyi searching M.U ONLINE ACADEMY a Facebook, Instagram, Tiktok ko YouTube sannan kuyi following don anfana Allah ya bamu sa'a. Amin P.S - Ina matuqar godiya ga mutanen da suke ta bibiya ta har yanzu P.P.S - Sorry bansamu damar yi muku reply ba
I AM BACK INSHA ALLAH Aslm alaikum Kwana biyu? 🤔 Kuje kuyi subscribing a Youtube Channel ɗina https://youtube.com/@usmanauwalali Zan fara sakar muku videos KYAUTA akan "Yadda zaku samu kudin Halal a Online ta Hanyar Anfani da Proven Online Skills da Businesses" Insha Allah
MashaAllah 🥰🙌 lecture ta Fara dadi sosai. Kuma abinda yafi burgeni shine lecture din is very short, precise and comprehensive. Ba cin dogon lokaci Ba wahalar koyo Ba wahalar fahimta Ba matsalar sauti (komai rangadadu)👍👍👍
без подписи
Students Testimonial 😍
2025 is already coming to an end Can you imagine next month is the 6th month of 2025? 😮💨 Use your time wisely my people 🙏 Kafin ku ankare zakuji ance "welcome to 2026" Indai baku fara samun manya kudi domin gina rayuwar ku a 2025 ba Se yaushe zaku fara? 🤔
Alhamdulillah. ❤️ Mun rufe register. ✅ Allah yasa wanda suka shiga su anfana. 📢 Ku shirya fara ganin testimonials din soon Insha Allah. 🙏 P.S - Duk wanda yake son shiga M.U Online Academy, zaku iya shiga a 1 month for only N10,000 😊 Send a DM to register NOW ✍️
🥹 YAU ZA'A RUFE PRE-LAUNCH REGISTRATION NA M.U ONLINE ACADEMY 🥹 🙏 Karku ce ban faɗa muku ba please 🙏 Indai kun dade kunason koyar sana'o'i da fasahohin samun kudin Halal SOSAI a online Amma baku san ta yadda zaku fara ba, toh ku shiga M.U ONLINE ACADEMY din nan kafin gara6asar 3 months for N10k only tawuce. 🙏 Saura 0 days a rufe pre-launch registration kuma saura mutin 10 people kacal a rufe register. ⏲️ Zaku samu damar koyar online skills da businesses kamar su: ✅ Freelancing ✅ E-commerce ✅ Drop-shipping ✅ Information Marketing ✅ Affiliate Marketing ✅ Forex Trading ✅ Crypto Trading ✅ Social media marketing & management ✅ Facebook & Instagram Sponsored Advertising ✅ Tiktok Sponsored Advertising ✅ Website Creation & Design ✅ A.I Graphics design & Video Editing ✅ Canva graphics design & Capcut video editing ✅ Etc. Banta6a koyar wa irin wannan ba, banta6a hada makaranta irin wannan ba. Kuma Insha Allahu duk wanda yashiga makarantar nan bazai yi dana sani ba Ko wanne acikin online skills da businesses din nan zai iya ringa kawo muku N1m+ a month indai kuka koye shi 🙏 Send a DM to register now or pay N10k only to 0820291846 | Access Bank | Usman Ali Auwal now Only the first 30 people ne zasu damar samun wata uku (maimakon wata ɗaya) a N10k only. Allah yasa ku anfana. Amin ❤️
😭 SAURA QIRIS A RUFE PRE-LAUNCH REGISTRATION NA M.U ONLINE ACADEMY 😭 Indai kun dade kunason koyar sana'o'i da fasahohin samun kudin Halal SOSAI a online Amma baku san ta yadda zaku fara ba, toh ku shiga M.U ONLINE ACADEMY din nan kafin gara6asar 3 months for N10k only tawuce. 🙏 Saura 1 day a rufe pre-launch registration kuma saura mutin 10 people kacal a rufe register. ⏲️ Zaku samu damar koyar online skills da businesses kamar su: ✅ Freelancing ✅ E-commerce ✅ Drop-shipping ✅ Information Marketing ✅ Affiliate Marketing ✅ Forex Trading ✅ Crypto Trading ✅ Social media marketing & management ✅ Facebook & Instagram Sponsored Advertising ✅ Tiktok Sponsored Advertising ✅ Website Creation & Design ✅ A.I Graphics design & Video Editing ✅ Canva graphics design & Capcut video editing ✅ Etc. Banta6a koyar wa irin wannan ba, banta6a hada makaranta irin wannan ba. Kuma Insha Allahu duk wanda yashiga makarantar nan bazai yi dana sani ba Ko wanne acikin online skills da businesses din nan zai iya ringa kawo muku N1m+ a month indai kuka koye shi 🙏 Send a DM to register now or pay N10k only to 0820291846 | Access Bank | Usman Ali Auwal now Only the first 30 people ne zasu damar samun wata uku (maimakon wata ɗaya) a N10k only. Allah yasa ku anfana. Amin ❤️
📢 AN KUSA RUFE REGISTRATION NA M.U ONLINE ACADEMY 📢 Indai kun dade kunason koyar sana'o'i da fasahohin samun kudin Halal SOSAI a online Amma baku san ta yadda zaku fara ba, toh ku shiga M.U ONLINE ACADEMY din nan kafin gara6asar 3 months for N10k only tawuce. 🙏 Saura 2 days a rufe pre-launch registration kuma saura mutin 11 people kacal a rufe register. ⏲️ Zaku samu damar koyar online skills da businesses kamar su: ✅ Freelancing ✅ E-commerce ✅ Drop-shipping ✅ Information Marketing ✅ Affiliate Marketing ✅ Forex Trading ✅ Crypto Trading ✅ Social media marketing & management ✅ Facebook & Instagram Sponsored Advertising ✅ Tiktok Sponsored Advertising ✅ Website Creation & Design ✅ A.I Graphics design & Video Editing ✅ Canva graphics design & Capcut video editing ✅ Etc. Banta6a koyar wa irin wannan ba, banta6a hada makaranta irin wannan ba. Kuma Insha Allahu duk wanda yashiga makarantar nan bazai yi dana sani ba Ko wanne acikin online skills da businesses din nan zai iya ringa kawo muku N1m+ a month indai kuka koye shi 🙏 Send a DM to register now or pay N10k only to 0820291846 | Access Bank | Usman Ali Auwal now Only the first 30 people ne zasu damar samun wata uku (maimakon wata ɗaya) a N10k only. Allah yasa ku anfana. Amin ❤️
📢 KARKU BARI DAMAR SHIGA M.U ONLINE ACADEMY A GARA6ASA TAWUCE 📢 Indai kun dade kunason koyar sana'o'i da fasahohin samun kudin Halal SOSAI a online Amma baku samu damar koya ba, toh ku shiga M.U ONLINE ACADEMY din nan kafin gara6asar 3 months for N10k only tawuce. 🙏 Saura 4 days a rufe pre-launch registration kuma 17 people people sunyi register so far. Saura mutin 13 people kacal muke buqata a discount. ⏲️ Zaku samu damar koyar online skills da businesses kamar su: ✅ Freelancing ✅ E-commerce ✅ Drop-shipping ✅ Information Marketing ✅ Affiliate Marketing ✅ Forex Trading ✅ Crypto Trading ✅ Social media marketing & management ✅ Facebook & Instagram Sponsored Advertising ✅ Tiktok Sponsored Advertising ✅ Website Creation & Design ✅ A.I Graphics design & Video Editing ✅ Canva graphics design & Capcut video editing ✅ Etc. Banta6a koyar wa irin wannan ba, banta6a hada makaranta irin wannan ba. Kuma Insha Allahu duk wanda yashiga makarantar nan bazai yi dana sani ba Ko wanne acikin online skills da businesses din nan zai iya ringa kawo muku N1m+ a month indai kuka koye shi 🙏 Send a DM to register now or pay N10k only to 0820291846 | Access Bank | Usman Ali Auwal now Only the first 30 people ne zasu damar samun wata uku (maimakon wata ɗaya) a N10k only. Allah yasa ku anfana. Amin ❤️
🫡 BANYI TUNANIN HAKA BA 🫡 Lokacin da nafara tallata M.U Online Academy, banyi tunanin mutane dayawa zasu shiga ba Sabida ba wani sosai nake tallata ta ba, kuma bana hyping dinta sosai sabida nasan "result speaks lounder than words" A wannan Academy din, nafiso kudi da results dinda ɗalibai zasu samu ya zama shaidar ilimin da nake koyar wa yanada inganci, maimakon inta fada muku da baki. 🤐 Mutane sha uku (13) har sun shiga M.U Online Academy so far dukda ba wani sosai nake tallata ta ba! ❤️ Kuma Insha Allah results dinda zasu zamu zaizama shaida babba akan ilimin da nake koyar wa yanada inganci SOSAI da SOSAI 🙏 Kuyi register acikin mutane talatin din farko kafin 10th of May domin samun ragin N20k. 📢 N10k only zaku biya for 3 months (maimakon N30k for 3 months) indai kuka shiga a mutane talatin din farkon. Here is the payment details: 0820291846 Access Bank Plc Usman Auwal Ali N10k for 3 months Send proof of payment to 08107786073 on WhatsApp or Telegram 🙏 Allah yasa ku anfana. Amin
Indai kun dade kunason koyar sana'o'i da fasahohin samun kudin Halal SOSAI a online Amma baku samu damar koya ba, toh shiga M.U ONLINE ACADEMY din nan babbar dama ce a gareku Zaku samu damar koyar *online skills da businesses* kamar su: ✅ Freelancing ✅ E-commerce ✅ Drop-shipping ✅ Information Marketing ✅ Affiliate Marketing ✅ Forex Trading ✅ Crypto Trading ✅ Social media marketing & management ✅ Facebook & Instagram Sponsored Advertising ✅ Tiktok Sponsored Advertising ✅ Website Creation & Design ✅ A.I Graphics design & Video Editing ✅ Canva graphics design & Capcut video editing ✅ Etc. Banta6a koyar wa irin wannan ba, banta6a hada makaranta irin wannan ba. Kuma Insha Allahu duk wanda yashiga makarantar nan bazai yi dana sani ba Ko wanne acikin online skills da businesses din nan zai iya ringa kawo muku N1m+ a month indai kuka koye shi 🙏 Send a DM to register now or pay N10k only to 0820291846 | Access Bank | Usman Ali Auwal now Only the first 30 people ne zasu damar samun wata uku (maimakon wata ɗaya) a N10k only. Allah yasa ku anfana. Amin ❤️
🔈 SAURA MUTANE 23 A RUFE SHIGA M.U ONLINE ACADEMY A 3 MONTHS ACCESS FOR N10K ONLY 🔈 Kudin shiga academy din nan N10k/month ne only Amma mutin talatin (30) din farko da zaku shiga, zaku samu 2 additional months FOR FREE 🥳 Zaku samu damar koyar *online skills da businesses* kamar su: ✅ Freelancing ✅ E-commerce ✅ Drop-shipping ✅ Information Marketing ✅ Affiliate Marketing ✅ Forex Trading ✅ Crypto Trading ✅ Social media marketing & management ✅ Facebook & Instagram Sponsored Advertising ✅ Tiktok Sponsored Advertising ✅ Website Creation & Design ✅ A.I Graphics design & Video Editing ✅ Canva graphics design & Capcut video editing ✅ Etc. Ko wanne acikin online skills da businesses din nan zai iya ringa kawo muku N1m+ a month indai kuka koye shi 🙏 Send a DM to register now or pay N10k only to 0820291846 | Access Bank | Usman Ali Auwal now Only the first 30 people ne zasu damar samun wata uku (maimakon wata ɗaya) a N10k only. Allah yasa ku anfana. Amin ❤️
🥳 Soyayyar Yaro da Mai Gidan Shi Akwai Daɗi 🥳 👆 Kalli yadda wani mai gida ya biyawa yaran shi guda biyu kudin shiga M.U ONLINE ACADEMY 👆 😊 Irin wannan mutanen sune suke naimarwa ƴan uwansu cigaba, a duk inda sukaga damar 😊 🥶 Mutane shida (6) sunyi register already, kuma saura mutane 24 kacal mufara darasi insha Allahu 🥶 ✅ Indai kunason zama cikin daliban wannan makaranta na farko, toh kuyi magana ta private, kokuma ku biya N10k only a 0820291846 | Access Bank | Usman Ali Auwal for 3 months access to this Academy ✅ 🙏 Insha Allah duk wanda ya bibiyi darusan wannan makarantar, toh bazai ta6ayin dana sani ba 🙏