Airdrops Hausa
СтатистикаChannel din Airdrops Hausa an kirkiro ta ne dan bayar da ilimi akan yadda ake neman Airdrops, mining, farming, dss da kuma kawo sababbin Airdrop masu ingancin gaske. Tashar zata mayar da hankali sosai wajen kawo muku su akai akai.
- Последний пост
- 14 авг.
- Последнее чтение
- 14 авг.
- Постов за неделю
- 4
- Всего постов
- 29
- Тип
- открытый
- Язык
- ha
- Категория
- Криптовалюты
- В каталоге с
- 13 авг.
- 1/24сутки в ленте
- 496
- 1/48двое суток
- 568
- 1/72трое суток
- 613
Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.
Посты
без подписи
🌍 META EARTH ME PASS — Har yanzu ana claiming na airdrop daga MetaPass. Bayan haka akwai damarmaki daban-daban a cikin ecosystem ɗin, kamar: 🔹Samun ilimin web3 kyauta ta cikin application ďin. 🔹 UBI — damar shiga tsarin Universal Basic Income na Meta…
🌍 META EARTH ME PASS — Har yanzu ana claiming na airdrop daga MetaPass. Bayan haka akwai damarmaki daban-daban a cikin ecosystem ɗin, kamar: 🔹Samun ilimin web3 kyauta ta cikin application ďin. 🔹 UBI — damar shiga tsarin Universal Basic Income na Meta Earth 🔹 Digital Identity — samun digital identity da za ka iya amfani da shi a duniyar Web3. 🔹 Shiga cikin Community — haɗuwa da sauran masu amfani da Meta Earth da kuma shiga cikin ayyukansu. 🔹 Ecosystem Access — samun damar bincika wasu ayyuka da damar da Meta Earth ke samarwa. 🔹 Rewards & Opportunities — samun damar cin gajiyar wasu rewards ko opportunities gwargwadon sharuɗɗan tsarin da kuma irin participation ɗinka. Ga wanda basu da account zaku iya rejista ta wannan link din sai kuyi KYC👌 https://i.mec.me/?c=lk2hkags https://i.mec.me/?c=lk2hkags https://i.mec.me/?c=lk2hkags
🔔VERYCHAT MINING AIRDROP 💥Verychat Yanzu haka $VERY yana trading a 0.02$ ta p2p | Suna da haɗin gwuiwa mai ƙarfi da OKX Exchange Ana yin ✅ Daily Mining a karɓi reward, ✅ Akwai Streak Reward, ✅KYC sai ka kai level 7 ✅ Da Zarar kayi KYC zasuyi migrating…
A wani rahoto da aka fitar ance babu wani mutum da yake mining na sidra da ya tara 200K $sidra coin 📈📊📊 Rahoton ya ce iya developer na coin din ke da 1M $sidra.
🗞📰 Kasar Russia 🇷🇺 ta haramta yin mining a kasar har zuwa shekarar 2032. Shin wai daman har yanzu ana mining ⚒ 🧐
без подписи
Wani bawan Allah ya sayi wani token mai suna $Jimothy na $78 kwanaki bakwai da suka wuce wanda yanzu haka darajar sa takai $420,732. Allah kawo mana muna babban rabo 🤲
Wannan shine Hamster ko 🐹🧐
YADDA ZAKA JUYA CWT DIN KA ZUWA SABON COIN NA CWC Kamar yadda CoinW ta sanar, an dakatar da cinikin CWT a kasuwa domin an fara sauya shi zuwa sabon CoinW Coin (CWC). Saboda haka, idan kana riƙe da CWT, yanzu CoinW ta buɗe Redemption Portal, inda za ka iya canza CWT ɗinka cikin sauƙi. A cikin wannan portal, kana da zaɓi biyu: ✅ Ka mayar da CWT zuwa USDT, bisa ƙayyadadden farashin da CoinW ta tanada. Ko kuma ✅ Ka mayar da CWT zuwa CWC, sabon CoinW Coin wanda zai zama babban coin na dandalin CoinW kuma zai zo da sabbin fa’idodi ga masu riƙe da shi. ⏳ Ka lura: Wannan damar tana da wa’adi. CoinW ta ba masu CWT kwanaki 180 kacal daga ranar sanarwar don su kammala redemption ɗinsu, Sannan adadin da za a baka na sabon coin din kusan an daidai ta shi da farashin presale ne, sannan Kar ku damu da suply na da na yanzu blockchain ne. Akwai kuma tsarin vesting ma’ana ayi locking wane bangaren, a farko ana yin coin din za a bawa wanda yayi converting nashi kaso 50% sannan kaso 25% bayan wata biyu sannan karashen bayan wata uku 🔗 Ga hanyar shiga Redemption Portal: https://www.coinw.digital/event/cwt-one-click-swap Ko kuma ka shiga app din ka sai kabi yadda nasa steps din a hotunan sama. Allah Ya bada sa’a. #Sadeeq_Yusuf_Gwagwarwa
без подписи
без подписи
без подписи
без подписи
без подписи
без подписи
BABBAN SAUYI GA DUK MASU RIKE DA CWT Assalamu Alaikum. Ina so na sanar da duk wanda yake rike da CWT (CoinW Token) cewa CoinW ta fara babban sauyi ga native token dinta. A takaice, CWT zai daina kasancewa token na CoinW, kuma za a maye gurbinsa da sabon coin mai suna CWC (CoinW Coin). Me yasa aka yi wannan sauyi? A cewar CoinW, yayin da suke samun ci gaba da bunkasa, sun yanke shawarar kaddamar da sabon coin mai suna CWC, wanda zai zama babban coin na tsarin CoinW gaba Daya. Sabon CWC zai kasance yana da amfani a fannoni da dama, kamar: ✅ Rage kuɗin trading (Trading Fee Discount) ✅ Samun matakin VIP cikin sauri ✅ Amfani da sabis na AI da CoinW ke samarwa ✅ Fa’idodin PRO/MAX Membership ✅ Fa’idodin Earn da Rocket Plan ✅ Haƙƙin kaɗa ƙuri’a kan wasu muhimman shawarwarin CoinW (Governance) Bugu da ƙari, CoinW ta bayyana cewa adadin CWC zai kasance miliyan 200 kacal (200,000,000), kuma ba za a ƙara fitar da wasu ba. Haka kuma, CoinW sun ce zasu dunga amfani da wani kaso na ribarsa wajen sayo CWC daga kasuwa sannan a ƙona (Buyback & Burn) domin rage yawan coin ɗin da ke zagayawa. Mene ne wannan ke nufi ga masu riƙe da CWT? Wannan yana nufin cewa CoinW ta fara sauyawa daga CWT zuwa CWC, don haka masu riƙe da CWT za su buƙaci bin sabon tsarin da CoinW ta tsara. A post na gaba, zan yi bayani dalla-dalla kan: • Abin da zai faru da CWT ɗinku. • Yadda za ku yi Redemption. • Zaɓin da CoinW ta bayar tsakanin USDT da CWC. • Da kuma abin da ya kamata ku yi kafin wa’adin da aka bayar ya ƙare. Ku kasance tare da ni domin kada ku rasa wani muhimmin bayani. #Sadeeq_Yusuf_Gwagwarwa
без подписи
без подписи
Gobe Talata 30 June, 2026 za’a rufe rijistar ajin Dex na SCTv Africa In Sha Allah. Wayanda suke da sha’awar koyon Dex trading tun daga tushe zasu iya shiga ajin na SCTv Africa. Bayan biyan kudin rijistar, a tura payment receipt ta WhatsApp. Kudin registration:…