Aminu Crypto Labs
СтатистикаCrypto Learning Hub - Airdrops, Mining, and In-Depth Blockchain Education Owner: @aminudayyib Twitter: https://x.com/AminuCryptoLabs?t=Ht-TTMm9gBD0GLAmIxjktg&s=09 Facebook: https://www.facebook.com/aminu.dayyib.zakariyya.775809
- Последний пост
- 18:58
- Последнее чтение
- 10:47
- Постов за неделю
- 6
- Всего постов
- 54
- Тип
- открытый
- Язык
- английский
- Категория
- Криптовалюты
- В каталоге с
- 13 авг.
- 1/24сутки в ленте
- 11 683
- 1/48двое суток
- 13 388
- 1/72трое суток
- 14 440
Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.
Посты
Alhamdulillah — $CadeMarket sun ƙara reward ɗin abunda zasu raba daga $100K zuwa $120K. Ranar 24th ga wannan watan za'a rufe, Faka-faka ku shiga Pre-Registration Campaign ɗinsu na Meme Madness: Abunda kawai ake bukata shine; Claim here: https://cade.market/meme-madness/register?ref=aminucryptolabs&campaign=meme-madness-2026 🟢Sign-Up with Email: Zasu tura maka da Verification code ta ciki, sai ka ɗakko ka saka. 🟢Bind Twitter & Do Task ~ Done. Wannan shine iya Abunda zakai. Sai mu jira next update đin nasu.
🔥 ƊUMI-ƊUMIN SA MY PEOPLE! 🔥 Nasan mutane da yawa suna son koyon Digital Skills bayan Crypto Trading, amma basu san wace hanya za su bi ba. Shi yasa na binciko muku wani ƙwararren Digital Marketing Mentor, mai suna Coach Abubakar. Yana gabatar da FREE Digital Marketing Class a WhatsApp Channel ɗinsa duk ranar Litinin da ƙarfe 8:00PM, kuma yana koyarwa cikin Hausa, step-by-step. A cikin class ɗin zaka fahimci: ✅ Digital Marketing ✅ Affiliate Marketing ✅ Yadda ake gina Online Business ✅ Da sauran Digital Skills masu amfani. Kuma bayan class ɗin, wanda yake son ƙara zurfafa karatu zai samu damar shiga Master Class ɗinsa. 🔥 Wannan dama ce ga duk wanda yake son ƙara wata Digital Skill bayan Crypto.🔥 JOIN NOW: 👇👇 https://whatsapp.com/channel/0029VbCzPLgEwEk2T5v0Wc2c Ka shiga yanzu, sannan ka tura wa wani da zai iya amfana.
Save the dates: October 7–8 📅 📍 Marina Bay Sands, Singapore @WEEX_Official is coming back to TOKEN2049 Singapore for the 3rd time, and their booths PB1-28 & PB1-23 are definitely on my must-visit list this year. 👀 If you’re attending, make sure to stop by and check them out. You can also join WEEX here: https://www.weex.com/en/register?vipCode=rpeg #WEEX #TOKEN2049Singapore
Sun rabawa mutum goma $5,000 — Kowa ya samu $500 kenan kamar da wasa suka ce a ajjiye Wallet Address sai gashi mutane sun rabauta. ChatGPT sukai amfani dashi gurin Selection ɗin — Gaskiya da Gaskiya kenan. Gashi yanzu kuma zasu sake raba $100,000, Faka…
EXCELLENT EXCHANGE 💱 Baku da sauran tsoro ko rashin aminci. Domin siya ko siyar da duk wani cryptocurrency ɗin ku, ku kasan da excellent exchange domin siya ko siyarwa. - PI NETWORK - MEC - SIDRA - RUBI - CORE - VERYCHAT - E.T.C Kawai kuyi mana magana a WhatsApp 👇 wa.me/2349012150432 Ko ku kasance cikin group ɗin WhatsApp na 👇 EXCELLENT EXCHANGE 💱 https://chat.whatsapp.com/Cj5xEIk6DhZ3wsiYBaGwqV
VERYCHAT Sunwa mutane migration wanda suka samu tickets na migration sukayi apply. You can check your wallet. Register Now and accumulate more VERYCHAT
Sun rabawa mutum goma $5,000 — Kowa ya samu $500 kenan kamar da wasa suka ce a ajjiye Wallet Address sai gashi mutane sun rabauta. ChatGPT sukai amfani dashi gurin Selection ɗin — Gaskiya da Gaskiya kenan. Gashi yanzu kuma zasu sake raba $100,000, Faka-faka kowa ya shiga ya samu rabonsa. Abunda kawai ake bukata shine; Claim here: https://cade.market/meme-madness/register?ref=aminucryptolabs&campaign=meme-madness-2026 🟢Sign-Up with Email: Zasu tura maka da Verification code ta ciki, sai ka ɗakko ka saka. 🟢Bind Twitter & Do Task ~ Done. Wannan shine iya Abunda zakai. Sai mu jira a fara Claiming Rewards ɗin. Allah ya bamu sa'a.
видео или голосовое, без подписи
$CadeMarket $100,000 Prizes for Pre-Registration 🔗Offer Link: https://cade.market/meme-madness/register?ref=aminucryptolabs&campaign=meme-madness-2026 🟢Sign-Up with Email 🟢Bind Twitter & Do Task 🟢Done
🎉 New Users Only! Share 20,000 USDT in rewards! 💰 Deposit 100+ USDT to earn 5 USDT. 📈 Then trade any amount of PDX/USDT, UNI/USDT, or NEAR/USDT to earn another 5 USDT. ⚠️ Complete the deposit task before trading to qualify for the reward. 📅 Aug 4, 2026, 5:00 PM – Aug 11, 2026, 5:00 PM (UTC+8) About PREDIX: PREDIX (PDX) is a Web3 ecosystem built on the Solana blockchain that combines Artificial Intelligence (AI), Prediction Markets, DeFi, and DAO governance. Its mission is to create a next-generation decentralized prediction platform where anyone can participate in forecasting future events by leveraging AI technology and the collective intelligence of a global community. Powered by Solana's high-speed and low-cost infrastructure, PREDIX integrates AI-driven market analysis, decentralized prediction markets, staking, DeFi services, and community governance into a unified ecosystem. Join Now 👇 https://www.weex.ac/events/promo/pdx-1 🗣 Friend can join: https://www.weex.com/en/register?vipCode=rpeg
Allah sarki, Aminu! A lokacin da na fara aiki a Web3 — Wato; Lokacin da Gate.io Exchange mukai aiki dasu, a matsayin (Professional KOL) ɗinsu; Wallahi har fara tunanin cewa nayi "Anya kon wannan kuɗin da Gate.io suke biyana ya halatta naci?" Saboda a lokacin shekara huđu (4years ago) kenan a baya — Shine aikin da kusan zance na fara yi ake biyana duk wata. Kusan, a cikin kwana biyar nakeyin aikin na gama, suna da wani Community a cikin Exchange ɗinsu anan muke yi musu rubuce-rubuce. Sai kuma (Broadcasts) da mukeyi da Team ɗinsu Time-Time! A lokacin ko me Degree a Nigeria naji ance basa samun 100K a wata, ni kuma naga ina samun fiye da hakan sosai a duk watan duniya ba tare da naje ko ina ba da wayata kawai nake komai. Wallahi sai dana fara tsoran gaskiya wannan kuɗin yayi yawa.😃 Allah sarki rayuwa — Lokacin Web3 Jobs ɗin basuyi yawa kamar yanzu ba. Sai da mukai (Probation) na wata đaya aka tabbatar da zamu iya aikin sannan aka fara biyanmu muka fara aikin. A Africa, ina ɗaya daga cikin Influencers ɗin da mukafi kowa ƙoƙari a lokacin a aikin nasu suka ce. Crash aka samu a market a lokacin — Sai ya zamto ba'a samun Volume sosai, hakan yasa suka dakatar da aikin namu, zuwa yanzu wallahi nasan da duk watan duniya zan samu a ƙalla $3,000-Sama da aikin. Domin duk wata suke ƙara yawan abunda muke samu, kuma sunce hakan za'ai ta tafiya sai har anje zuwa kan wani mataki a lokacin da muka fara aikin. Allah ubangiji ka sadamu da rabonmu
📢 Project with $332M Funding ~ Cloudflare Claim your username for Cloudflare Wallet 👀 @Cloudflare is a global cloud platform providing internet infrastructure. Cloudflare is launching Wallets for the AI agent era. 🔗 Claim username: cloudflare.pay Steps 👇 – Enter your username & search – Sign up with email or Google – Authorize your account – Verify your email
Any deals? Bring them, let's do it and get it done. Contact here: @aminudayyib
Any deals? Bring them, let's do it and get it done. Contact here: @aminudayyib
Down to 16K and pumped to 460K+ today
Down to 16K and pumped to 460K+ today
ANZO WURIN KAMAR YADDA MUKAYI HASASHE DAI ZAAYI HALVING GOBE. Why is YeBlock reducing YBT rewards? Daga 4–5 August 2026 (UTC), YeBlock zai rage rewards a hankali bisa ga tokenomics ɗinsa. Sabbin Reward Rates zasu canza kamar haka: User Registration Bonus: 1.21 YBT → 0.726 YBT Daily Check-in: 0.5 YBT → 0.3 YBT Direct Referral: 0.21 YBT → 0.126 YBT Team Referral: 0.105 YBT → 0.063 YBT Me yasa ake rage rewards din? Wannan ba punishment bane ga users. Yana daga cikin YeBlock Economic Model domin tabbatar da cewa: • Circulating supply ba ya ƙaruwa da sauri. • Ana rage token inflation. • Ana ƙarfafa long-term value na YBT. • Ecosystem ya kasance mai ɗorewa (sustainable) yayin da yake girma. Muhimmin abu shi ne, referral system da sauran dokokin platform ba su canza ba. Abin da aka rage kawai shi ne adadin YBT da ake rabawa. A blockchain, controlled emissions na ɗaya daga cikin hanyoyin da ake amfani da su wajen gina token mai ƙarfi a nan gaba. YeBlock na aiwatar da wannan tsari ne domin samar da daidaito tsakanin rewarding users da kuma kare darajar YBT na dogon lokaci. Sai da ku yan Nigeria a haka ma anyi blocked naku amma dole sai da akayi halving, kun kwashe allocation... #YeBlock #YBT #Tokenomics #Blockchain #Web3 #Education copied
Hello everyone. Going morning 🌄
Instant $15 Reward! Join the 67 Bot Event 🔥 ➡️ Join: https://telegram.me/sixsevenclub_bot/app?startapp=ref_e9cf8595 ✅ 4 Goals = $1.5 instant ✅ 5 Goals = Up to $15 🟢 Open the Bot & Connect your Telegram Wallet 🔴 Play the Basket Game & Earn Tokens ✅ Rewards…
Instant $15 Reward! Join the 67 Bot Event 🔥 ➡️ Join: https://telegram.me/sixsevenclub_bot/app?startapp=ref_e9cf8595 ✅ 4 Goals = $1.5 instant ✅ 5 Goals = Up to $15 🟢 Open the Bot & Connect your Telegram Wallet 🔴 Play the Basket Game & Earn Tokens ✅ Rewards Up To $15