AREWA STRIVERS
СтатистикаBlockchain Learning Centre: Airdrops, Minings, Farmings, DeFi, Cryptos - To help you make money. Founder: @EngineerAdam123 Facebook: https://www.facebook.com/adammuhammad.mukhtar X (Twitter): https://x.com/EngineerAdam123?t=D-Ah5YZfd5sSi01aTVdMnA&s=09
- Последний пост
- 14 авг.
- Последнее чтение
- 15 авг.
- Постов за неделю
- 12
- Всего постов
- 26
- Тип
- открытый
- Язык
- und
- Категория
- Криптовалюты
- В каталоге с
- 13 авг.
- 1/24сутки в ленте
- 2 722
- 1/48двое суток
- 3 119
- 1/72трое суток
- 3 364
Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.
Посты
Kaji wata amsa akan Sidra... 😅🙆
Ina amfani da Nasfam Pay wajen siyan Solanar da zan siya coins a Dex, haka zalika anan nake siyar da ribar dana samu a Dex na amshi Naira ɗi ta.... 🐂🔥🐃 Kar ku manta Zaku iya siyan SOL da Naira saboda idan an kawo signal kuma za kuke shiga a Nasfam Pay. https://nasfampay.com/register?referralCode=FJxGP8 Automatically idan kayi amfani da Nasfam Pay, zaka tura Naira zuwa nasfam pay, ka siya SOL ko na nawa kake so ko wasu coins ɗin kamar SOL, ETH, USDT da sauran su. Ba tare daka ɓata lokaci ba cikin 1 mins.
Why Thousands of Traders Choose JustMarkets 📈 Choosing the right broker is one of the most important decisions for any trader. Here's why many traders prefer JustMarkets: ✔️ Regulated and trusted broker ✔️ Over 260 trading instruments ✔️ Ultra-fast trade execution ✔️ Multiple payment methods ✔️ Copy Trading support ✔️ Low minimum deposit from just $10 If you're ready to begin your trading journey, this is a great place to start. 👉 Join here: https://jm.gold/Arewastrivers
видео или голосовое, без подписи
Alhamdulillahi... Yanzu haka acikin Nasfam Pay, ba iya SOL, ETH, BSC, USDT, da sauran cryptos kaɗai zaku iya siya ba. Zaku iya yin deposit na crypto kamar yadda Spenda sukeyi ku cire kuɗaɗen ku zuwa banki a ƙasa da minti ɗaya. A halin da ake ciki yanzu, Nasfam Pay sun zarce Spenda, domin zaka iya siya zaka iya siyar musu. Saɓanin irin su Spenda da iya siyar musu Zakayi bazaka iya siya ba. Tsawon shekara biyu ina amfani da Nasfam Pay, ban taɓa samun matsala ba, kuma ko da wasu sun samu matsala da Nasfam Pay, nan take muna yiwa support ɗin su magana suke gyara mana matsalar! https://nasfampay.com/register?referralCode=FJxGP8 Zaku iya leƙawa ta llnk ɗin sama don ku ganewa idon ku.
видео или голосовое, без подписи
Jiya na siya wannan token ɗin na $1,100 a market cap ɗin a average market cap ɗin $213K bayan ya faɗo daga ATH ɗinsa 3 million ATH saboda yarda da nayi dashi. Dare yayi lokacin ina so zan kwanta, a ƙa'idar trading ɗina, ban fiya shiga token a dex na kwana aciki ba. Saboda ba'a fiya wanyewa lafiya ba. Haka nayi cutting loss na cire kudi na da asarar $47. Duk da ina jin a raina sai tafi, tare da tattaunawa da Muhammad Abdullahi (Humble) da mukayi. Kawai dai zuciya ta bata yadda na karya doka ta ta shiga Trade ba na kwana aciki. Da yanzu haka na kwashe sama da ribar $7,000 riba. Banyi nadama ba, saboda binciken namu daidai ne, analysis ɗin daidai ne. Kuskuren dake ciki ƙalilan ne, muna koya ne daga kusakuren mu, wasu kuma zasu koma daga nasarar mu. Zamu dace da manyan rabo a gaba In shaa Allah. Alhamdulillah ko yau munyi wani babban kamu.
🌊 Africa Exclusive on MEXC! 🇳🇬 0 FEES on selected pairs including BTC, ETH, SOL, XRP, XAUT & Silver, plus U.S. Stock Futures. 💙 Zero-Fee Trading — selected users only 🎁 Up to $65 in welcome rewards for new users 💰 Join the $200,000 P2P airdrop pool 🏆 Trade from $10 to win up to 10,000 USDT 🤝 Invite friends to share 100,000 USDT 📈 Earn up to 60 USDT per qualified user as a U.S. Stocks KOL 👑 Alpha Traders can unlock monthly airdrops + up to 500 USDT weekly loss coverage More trading opportunities. More rewards. 🚀 👉 Join MEXC here: https://s.mexc.com/share/9FjHu4d6ZK
видео или голосовое, без подписи
Elon Musk ya ce “a nan gaba, dukkan motoci za su kasance an ƙirƙire su ne suna ɗauke da Starlink.” 🚗🛰️ Wannan na nufin Starlink na iya zama wani muhimmin ɓangare na motocin da zasu zo anan gaba. Saboda haka ba kai ba matsalar network idan kana tafiya da motar ka ko da ƙauyuka ka shiga inda ba Network sosai.
Wani strategy kafi yarda dashi a Dex? 1. Ka saka kuɗi da yawa ka bi percentage kaɗan. 2. Ka saka kudi kaɗan kabi Percentage da yawa. Yana da kyau acikin biyun nan ka ɗauki daya kake amfani dashi. Zaka ga riba a trades ɗinka In shaa Allah, kuma tsari ne da yake kan risk management
🌍 Join Global Markets with JustMarkets! 🚀 JustMarkets, a leading and trusted multi-assets broker, is your ideal trading partner. With a user-friendly interface, ultra-low spreads, and over 260 trading assets, JustMarkets is the perfect choice for traders. 🔥 The company provides the tightest and most stable spreads. 💰 To help you adapt to any volatility, JustMarkets offers flexible leverage up to 1:3000. 💥 Swap-free trading for every client — no overnight fees, no extra stress. ✅ Different types of accounts for all levels of trading experience and any trading strategy. The TOP 3 accounts include: ● Standard — The most popular account for all trading strategies. ● Pro — Zero commissions and ultra-low spreads for optimized trading. ● Raw Spread — Tightest spreads with a fixed commission per lot. 🙌 The lowest minimum deposit on the market — $10 for a Standard account, which is the smallest investment needed to access excellent trading conditions. 🔗 Link: https://jm.gold/Arewastrivers This is an amazing opportunity to start your investment journey with a larger capital. Join now! 🚀
Ya Subhanallahi... 🙆🙆🙆
видео или голосовое, без подписи
Ikon Allah, cikin awa ɗaya wannan token ɗin aka samar dashi ya tashi zuwa market cap ɗin $5 million. Na yi trading ɗin irin narration ɗin awa uku da suka wuce, da naga wannan a $45k MC kawai sai na share shi ban duba ba nace scam ne may be kwaikwayon waccen ne. Ubangiji Allah ya ka datar damu da babban rabo.
Wani ɗan damfara ya saci crypto wanda yawan su ya kai $500,000, amma saboda ya yi swap da maximum slippage, sai aka samu kuskure ya a inda ya biya kusan $370,000 a matsayin transaction fees. A ƙarshe, daga cikin $500K ɗin da ya sace, abin da ya rage masa wanda ya tsira dashi baifi ~$130,000 ba. Wannan babban darasi ne ga duk masu amfani da DEX. ⚠️ Slippage ba abin wasa ba ne. Ka tabbata ka saita slippage settings ɗinka sosai. Ka dinga duba settings ɗinka lokaci bayan lokaci. Ƙaramin kuskure ɗaya na iya jawo maka asarar kuɗi mai yawa.
видео или голосовое, без подписи
🚀 Why Choose JustMarkets to Start Your Trading Journey? ✅ Slippage Protection ✅ Flexible Leverage up to 3000x ✅ Ultra-Fast Order Execution ✅ Various Payment Methods ✅ 24/7 Customer Support 🎁 Amazing Bonuses for Beginners! 📊 Market News & Trends Stay up to date with breaking news and major market trends. 💡 Exclusive Trading Insights Get actionable tips and expert market analysis. 📈 What to Trade This Week Discover instruments that may offer the best trading opportunities. 🚀 Join JustMarkets today and kick-start your trading journey! 🔗 Join here: https://jm.gold/Arewastrivers
Shugaban ƙasar Rasha, Vladimir Putin, ya sanya hannu a hukumance kan wata doka da za ta tsara da kuma daidaita harkokin cryptocurrency a ƙasar. Wannan na nuna cewa Rasha na ƙara ɗaukar matakai wajen kafa tsari da dokoki kan kasuwar crypto.
видео или голосовое, без подписи