tgindex
SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA FANS

SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA FANS

Статистика

Assalamu'alaikum. Wannan Zauren ne da zamu rinka turo karatun Malam Aminu Ibrahim Daurawa kadai, Insha Allah @KMSUNNAH

Последний пост
11 авг.
Последнее чтение
13 авг.
Постов за неделю
1
Всего постов
20
Тип
открытый
Язык
ha
В каталоге с
13 авг.
Подписчики
4 952
−11 за 4 дн.
Сутки
−2
−0,04%
Неделя
 
Месяц
 
Просмотров на пост
9 370
20 постов
Вовлечённость
189,2%
к подписчикам
Постов в день
0,1
всего 20
Упоминаний
1
каналов
Охват размещения
оценка
1/24сутки в ленте
403
1/48двое суток
461
1/72трое суток
498

Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.

Посты

  • S. A. W. 😢

  • Allah Ya sa mana ƙaunar Manzon Allah, da girmama Manzon Allah, da bin Manzon Allah, da aiki da koyarwar Manzon Allah, da rayuwa a kan sunnar Manzon Allah, da mutuwa a kan sunnar Manzon Allah, da tashi a kan sunnar Manzon Allah, da kuma shiga ceton Manzon Allah (S.A.W.) ranar Alƙiyama. Abdussamad Ismail ✍🏻 Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa (Hafizahullah)

  • 25 мая1 72633

    AZUMIN ARFA : " Wanda ya yi Azumin ranar Arfa, za a kankare masa zunubin shekara biyu: Shekarar da ta wuce da shekarar da za ta zo " Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ( Hafizahullah ) Bin Mu'az Fago

  • 25 мая1 58222

    TSARIN RAYUWA : " Duk inda ka ga Allah SWT ya dora ka, kuma ka ga k na cin nasara, to nan ya fi dacewa da kai. Kawai ka dage ka tsaya anan " Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ( Hafizahullah ) Bin Mu'az Fago

  • 19 мар.2 18132

    Wata Ƙissa daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Hafizahullah 🥰 #Kmsunnah #TahirTsamiya @Sheikhdaurawa

  • 24 дек.3 547172

    ƘARSHE MAI KYAU Ana iya samun mutum mai kirki, amma daga baya ya sauya ya koma mutum mara kirki. Haka kuma ana iya samun mutum mara kirki , daga baya ya tuba ya koma mutum mai kirki. Saboda haka, kada a yi gaggawar yankewa mutum hukunci, domin ba a san yadda rayuwar mutum za ta ƙare ba. Abin lura shi ne abin da mutum ya cika da shi a lokacin mutuwarsa. Allah Maɗaukakin Sarki Ya ba mu ƙarshe mai kyau, Ya sa mu rasu muna kan gaskiya da imani. Amin. ✍️ Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

  • 6 нояб. 2023 г.14,4 тыс14239

    ✓ Shiga rijiya bai kashe Annabi Yusuf ba. ✓ Shiga wuta bai kashe Annabi Ibrahim ba. ✓ Shiga Ruwa bai kashe Annabi Musa ba. ✓ Shiga cikn kifi bai kashe Annabi Yunus ba, ✓ Wuƙa bata kashe Annabi Isma'il ba. Ka kasance tare da Allah, sai Allah ya kasance tare da kai. ~ Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa #Muryarsunnah #Kmsunnah

  • 8 окт. 2023 г.12,9 тыс154из sautululama

    FA’IDOJIN RUWAN ZAMZAM

  • 21 июл. 2023 г.15,3 тыс428

    Gaba ɗaya Musulunci Kaf An Gina Shi Ne Akan Girmama Manzon Allah SAW ~Sheikh Aminu Daurawa @kmsunnah https://t.me/DaurawaFans/71

  • 12 дек. 2021 г.21,5 тыс1245

    MENE NE DALILIN DA MASU ILIMI SUKE HAIFAR YAN KWAYA??? TARE DA:- SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA WEBSITE https://www.minbarinmalamai.com YOUTUBE https://bit.ly/Minbari_YouTube Telegram Channel https://t.me/MinbarinMalamanSunnah 6/5/1443 11/12/2021 » ZAUREN MINBARIN MALAMAI +2347037477743 @KMSUNNAH https://t.me/DaurawaFans/70

  • 12 нояб. 2021 г.16,3 тыс816из masjidukurnatsamiya

    ILLOLIN DA KALACE KALACE KE JAWO TARBIYYAR YARA TARE DA:- SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA WEBSITE https://www.minbarinmalamai.com YOUTUBE https://bit.ly/Minbari_YouTube Telegram Channel https://t.me/MinbarinMalamanSunnah 5/4/1442 10/11/2021 » ZAUREN MINBARIN MALAMAI +2347037477743 @kmsunnah https://t.me/masjidilkurnatsamiya/57

  • 12 нояб. 2021 г.13,4 тыс66

    Khudubar Juma a Mai Taken: MA.ANAR LAHILAHA ILLAHLAH Tare Da Malam *TAHIR* ADAM Daga Masallacin Juma'a abdulrazzak ben samir TSAMIYA BABBA 7/4/1443= 12/11/2021 t.me/masjidissunnahtsamiya/59

  • ABIN DA YAKE RAYA GIDA TARE DA:- SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA WEBSITE https://www.minbarinmalamai.com YOUTUBE https://bit.ly/Minbari_YouTube Telegram Channel https://t.me/MinbarinMalamanSunnah 3/4/1442 8/11/2021 » ZAUREN MINBARIN MALAMAI +2347037477743 @kmsunnah https://t.me/DaurawaFans/67

  • 22 окт. 2021 г.13,7 тыс120

    🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴 MATSALOLI BIYAR DA ZA'A KULA AKAN YARAN MU 🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴 TARE DA:- SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA https://chat.whatsapp.com/J11WClxEkrnG98ZRSJpSOx https://t.me/joinchat/UUF1lYhkw0QmVw_d Group ADMINS🌱 Karatuttukan maluman SUNNAH +23409031666613 HASKEN Musulunci +23407068656695 Asha kallo lapiya 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 @Kmsunnah https://t.me/DaurawaFans/66

  • 13 окт. 2021 г.12,4 тыс410

    🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥 ZINA MAFI MUNI MAFI HATSARI 🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥 TARE DA:- SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA https://t.me/joinchat/UUF1lYhkw0QmVw_d https://chat.whatsapp.com/H6zvtYKBzpBC62ISXd3uoD Group ADMINS 🌱 Karatuttukan maluman SUNNAH HASKEN Musulunci Asha kallo lapiya 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 @Kmsunnah https://t.me/DaurawaFans/65

  • 13 сент. 2021 г.10,4 тыс11

    💧💧💧💧💧💧💧💧 💽FA'IDOJIN RUWAN ZAM-ZAM💽 💦💦💦💦💦💦💦💦 🎙🎙 SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA https://t.me/joinchat/UUF1lYhkw0QmVw_d Group ADMINS 🌱 Karatuttukan maluman SUNNAH + 2340903166661 HASKEN Musulunci +23407068656605 A sha kallon lapiya @kmsunnah https://t.me/DaurawaFans/64

  • DOKA ITACE ƘASA TARE DA:- SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA WEBSITE https://www.minbarinmalamai.com YOUTUBE https://www.youtube.com/channel/UC7f0Iwr4kMOgeco4vUvVNww Telegram Channel https://t.me/MinbarinMalamanSunnah 22/1/1443 31/8/2021 » Zauren Minbarin Malamai +2347037477743 @KMSUNNAH https://t.me/DaurawaFans/63

  • 15 авг. 2021 г.7 6623из kmsunnah

    без подписи

  • 15 авг. 2021 г.7 7213из kmsunnah

    https://youtu.be/RlGCj7teWbE

  • 15 авг. 2021 г.7 6456из mkniyya

    *SUBHANALLAH* 🙆😲 😭 Anyi ma Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa wata tambaya Mai tada Hankali a Karatun shi na jiya juma'a Don Allah ku Saurari tambayar, Sannan kuji amsar da Malam ya bada 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 https://youtu.be/grnoVyoqPAs Iyaye Mata da Maza ya kamata kusan cewa ƴaƴan ku ba bayi bane da zaku riƙa saidawa a lokacin da kuka ga dama. Kada ku Manta, idan kun shiga ku danna mana Subscribe, Sannan ku danna ƙaraurawar Sanarwa Sannan ku zaɓi *All* *MU KYAUTATA NIYYA TV*