KARATUTTUKAN MALUMAN SUNNAH
СтатистикаWannan Zaure ne Domin Yaɗa karatuttukan maluman sunnah, Na rubutu, na murya Dakuma na Kalla. Facebook m.facebook.com/karatuttukanmalumansunnah Instagram instagram.com/karatuttukanmalumansunnah YouTube:KARATUTTUKAN MALUMAN SUNNAH 09031666613 @Kmsunnah
- Последний пост
- 14 авг.
- Последнее чтение
- 15 авг.
- Постов за неделю
- 9
- Всего постов
- 24
- Тип
- открытый
- Язык
- ha
- Категория
- Видео
- В каталоге с
- 13 авг.
- 1/24сутки в ленте
- 149
- 1/48двое суток
- 170
- 1/72трое суток
- 184
Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.
Посты
Huɗubar Jum'ah Daga Masallacin Malam Basharu da ke Gidan Sheykh Abbas Jega. *Mai Taken*: "Cigaba Da Bayanin Darussa Daga Kissar Annabi Ayyuba AS" *Tare da:* Sheykh Abbas Jega *Jum'ah 01 Rabi'ul Awwal 1448H (14/08/2026)*
без подписи
*INTERNATIONAL CONFERENCE ON NATIONAL SECURITY ABUJA* Wannan shine wa'azin da _*Ash-Sheikh Abbas Muhammad Jega*_ Tareda *Alaramma Mustapha Isah Jalingo* Suka gabatar Ayau Ranar Laraba bayan Sallar Isha'ih. Maudu'i:- _Matasa Kowa Yatsaya Wurin da Allah ya aje Shi Sa'annan Kuyi Hattara Da Siyasa_ Wuri: Asiwaju Bola Ahmed Tinibu Conference Hall, Abuja. Telegram Channel: Zauren Sheikh Abbas Jega https://t.me/SheikhAbbasJega Facebook Live: https://www.facebook.com/share/v/1BaMbknbUu/ Whatsapp Group: https://chat.whatsapp.com/H70ICodUjZ9A9jyLfrzRSC?s=cl&p=a&mlu=2 Tiktok: https://www.tiktok.com/@abdulqawiyyi?_t=8s149gzZhyP&_r=1 Darul Fikr: https://darulfikr.com/s/229673 28/02/1448 H. 12/08/2026 M. Laraba. Allah ya Umfanar da abinda za mu Saurara.
Sheikhana 😍
NASIHA A TAKAICE: ✍️ Prof. Mansur Sokoto, mni Laraba 22 ga Dhul Hajji 1441H (12/08/2020) Cutar Zuci: Ibnul Qayyim Rahimahullah ya ce: "Cutar zuciya iri biyu ce: 1. Cutar da mutum ba ya jin ciwo a kan ta. Kamar cutar jahilci da shubha da shakku a kan addini da sha'awar haram. Abinda ya sa mutum ba ya jin zafin wannan cutar shi ne gigin rashin sani tare da son zuciya. In ba don haka ba ya kamata wannan cutar ta zamo mai sanya jin zafi da damuwa. Babu mai magance wannan cuta sai Annabawa da wakilansu (Malamai). 2. Cutar zuci wadda mutum yake jin zafinta kamar cutar bakin ciki da damuwa da fushi. Wannan kam za a iya shan wani magani don samun saukin ta ko in aka kawar da dalilinta ko aka samar da akasinta. Abinda ya kamata a sani shi ne, akwai alaƙa tsakanin cutar jiki da ta zuci. Kamar yadda idan jiki ba lafiya zuciya ta kan shiga damuwa, haka ita ma cutar zuciya ta kan iya haifar da damuwa ga gangar jiki". 📚 Igathatul Lahfán min makayid as-Shaitán (1/59). #Kmsunnah #TahirTsamiya
DAUSAYIN SHIRIYA 8️⃣1️⃣ Duk mai neman rabauta duniya da lahira, to ya yi riko da koyarwan Allah da ManzonSa. Duk wanda yake so a yalwata masa arzikinsa, to ya yawaita istighfari da tsoron Allah. Duk mai son ya shiga Aljanna, to ya rike Tauhidi Ya kadaita Allah Ta'ala da bauta kar ya hada Shi da kowa. Muhaɗu a Fitowa ta8️⃣2️⃣ In Sha Allahu Ta'ala Ɗan Uwanku a Musulunci Malam Umar Shehu Zaria #Kmsunnah #TahirTsamiya 12/08/2026
S. A. W. 😢
📌
Wurin da kuke fira ba masallaci ne ba.... Sheykh Abbas Jega
без подписи
*TAFSIRIN GUNDARIN ALQUR'ANI MAIGIRMA* _Wannan shine Tafsirin Gundarin baki na Alqur'ani Maigirma da ake gabatarwa Kowace ranar Lahadi tsakanin Sallah Azzahar da La'asar anan bakin garkar Sheikh Abbas Jega anan shiyyar Almusira Jega, Kebbi State Nigeria_ Wanda: *_Ash-sheikh Abbas Muhammad Jega_* ya gabatar. Tafsir: _Tafsiri Na Shidda Acikin Suratul Ali'Imrana_ Whatsapp Group: https://chat.whatsapp.com/H70ICodUjZ9A9jyLfrzRSC?s=cl&p=a&mlu=2 Telegram: https://t.me/SheikhAbbasJega Darulfikr: https://darulfikr.com/s/229597 Facebook Live: https://www.facebook.com/share/v/1FoGGx3yXR/ 25 /02/ 1448 AH. 09 /08/ 2026 M. Lahadi. Allah ya Umfanar da mu abinda zamu saurara.. Amin
без подписи
_*NURUL YAQEEN FI SIRATU SAYYIDIL MURSALINA, DA AZZAWAJIR ANIL BIDI'AH*_ Karatun Littafin Nurul Yaqeen Da Azzawajir anil Bidi'ah Kenan da ke guda na kowace ranar Assabar tsakani sallar axxahar da la'asar anan bakin garkar Sheikh Abbas Jega Shiyyar Almusira Jega Kebbi. Wanda:- *Ash-Sheikh Abbas Muhammad Jega* yake Gabatarwa. Darasi Na 174:- _Karatun Littafi Na Farko,Darasi Nabiyu Shekara ta Goma Bayan Hijira: Khudbar Hajjin Bankwana Acikin Littafi Na Biyu Lokaci Baibada Dama ba_ Telegram Channel: https://t.me/SheikhAbbasJega WhatsApp Channel: https://whatsapp.com/channel/0029Va4E5lLLdQeWyCWZKU1T Darulfikr: https://darulfikr.com/s/229289 24 / Safar /1448 H. 08 / August /2026 M Assabar. Allah ya Umfanar da mu Amin.
без подписи
*KHUDBAR SALLAR JUMU'AH* *🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌* *23, Safar 1448H = 07 August 2026* *Tare Da Sheykh Abbas Jega* *Masallacin Malam Basharu Dan Malam Abdussalami Na Gimbana* _KHUDBA TA 24_ *Maudu'i: Darussa Daga Kissar Annabi Ayyuba AS* *Video Link🎬▶️👇* Darulfikr:https://darulfikr.com/s/227173 Facebook: https://www.facebook.com/share/v/18mVxE7st2/ TikTok: https://vt.tiktok.com/ZS5BQ6nYf/ Telegram: https://t.me/SheikhAbbasJega WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/H70ICodUjZ9A9jyLfrzRSC?s=cl&p=a&mlu=2 Allah ya Umfanar da mu da abinda za mu Saurara.
без подписи
_*SUBULUS SALAM SHARHU BULUGUL MARAMI*_ Karatun Littafin Subulus Salam Kenan da ake Gabatarwa kowace ranar Alhamis tsakani sallar Magariba da Isha'ih anan Cikin Masallacin Sheikh Abbas Jega da ke shiyyar Almusira Jega, Kebbi. Wanda:- *Ash-Sheikh Abbas Muhammad Jega Mataimakin Shugaban Kungiyar Izala Ta Kasa Na II Kuma Shugaban Majalisar Malammai Ta Jahar Kebbi* Yake Gabatarwa. Darasi Na193:- _Darasi Na Takwas Cikin Kitabul Jana'izi Hadisin Da Ke Bayanin Yadda Manzun Allah SAW Ya Sanya Mutane Biyu Biyu Ukku Ukku Cikin Kabari Guda_ Telegram Channel: Zauren Sheikh Abbas Jega https://t.me/SheikhAbbasJega YouTube: https://www.youtube.com/@SheikhAbbasJega WhatsApp: https://chat.whatsapp.com/BBJ3fYoKS7E253sBCkRKTG DarulFikr: https://darulfikr.com/s/229231 22 / Safar /1448 H. 06 / August / 2026 M. Alhamis. Ayi Sauraro Lafiya.
без подписи
😍Daurah! Daurah!! Daurah!!! YouTube channel: https://youtube.com/@darulmuhadditheentv6061?feature=shared Telegram Channel: https://t.me/ZaurenShkabufauzan 📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗 Kwamitin gudanar da Daurah na Sheikh Abu Fauzan na farin cikin sanar da daliban ilimi maza da mata Daurah ta kwana (5)da za a gabatar kamar haka. 📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕📕 Za a gabatar da ita a kwana 5 kacal. Daga 10th & 14th August 2026. Litinin 10 - August Juma'a 14- August Lokacin karatu: 8:00am- 12:00 Sunan masallacin : Ubayyu bn Ka'ab Address: Tarauni, Titin dake jikin Sufi mart kusa da Arzet Versity Malami Mai Gabatarwa: Sheikh Abu Fauzan kamil Muhammad Littafan da za a sauke in sha Allah 📙 1)Albidaayah fi Ilmis Sarf 2)Attuhaf bil Ma'athuri anis Salaf 3)Umdatul Ahkam (cigaba) Kudin littafai: 3000 (Banda na Umdatul Ahkam) Kudin Rijista : 2000 Jimillar kuɗin littafai da rijista: 5000 Kudin Rijista kawai za ka biya in ka/ki na da littafai. 🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳🗳 Masu sha'awar shiga za su iya tura kudinsu na Rijista da littafai ta account kamar haka: Accnt no. : 8066989773 Bank: opay Acc name: Ammar Isa nuhu Wanda ya tura kudi ya tura shedar biya (receipt) ta WhatsApp ta wannan lambar 09136371888 Za ku iya yin Rijista ranar fara Daurar a harabar masallacin. Domin karin bayani a tuntubi daya daga cikin wadannan lambobi kamar haka: 08066989773 09023796362
без подписи