tgindex
S

Salafiyyah Global Network Nigeria

Статистика

لا إله إلله محمد رسول الله ﷺ You're Welcome to Islamic Propagation Channel. The blessed channel, our goal is to foster the continuous development of Muslims through worship, education, services, Awareness about religion and life of the muslims.

Последний пост
6 июл.
Последнее чтение
ещё не заходили
Постов за неделю
0
Всего постов
20
Тип
открытый
Язык
английский
Категория
Видео (по похожим)
В каталоге с
15 авг.
Подписчики
5 141
+6 за 4 дн.
Сутки
−1
−0,02%
Неделя
 
Месяц
 
Просмотров на пост
1 433
20 постов
Вовлечённость
27,9%
к подписчикам
Постов в день
0,0
всего 20
Упоминаний
0
каналов
Охват размещения
оценка
1/24сутки в ленте
1/48двое суток
1/72трое суток

Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.

Посты

  • 6 июл.913151

    Mutuwar Manzon Allah ﷺ || Ash-Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Rahimahul-laah YouTube; https://youtu.be/AOsrdnicMk0 Download Video/Audio (Telegram) ; https://t.me/Salafiyyahglobalnetworktvchannel/2936 Telegram; https://t.me/Salafiyyahglobalnetworktvchannel WhatsApp; https://chat.whatsapp.com/EF96RMxqVJ1ByjTiowcSKL facebook; https://www.facebook.com/Sgnnigeriatv ♡ Call/WhatsApp +2349036944790 +2348100894180 ♡♡✧ Whatsapp Channel: https://whatsapp.com/channel/0029Vaya5IuAojYz95azHi2m ╰─┅───═ঊঊঈ═───────

  • 26 июн.2 18592

    25. Mu yawaita salati ga Manzo, ‎Ba kamarsa wurin Allah, shi ɗaya. ‎ 26. A cikin yawaita salatinsa, ‎Akwai falala gamammiya. ‎ 27. Musamman a ranar Juma'a, ‎Har wasu kwanakin gaba ɗaya. 28. An umarce mu da salatin, ‎Sai mu yi, don tsira gaba ɗaya. — Gubar Fina-finai: Hanyar Lalacewar Al'umma — Gubar Fina-finai: Hanyar Lalacewar Al'umma

  • 24 апр.1 63542

    Girmama Allah إِنَّ اللَّهَ وَمَلَائِكَتَهُ يُصَلُّونَ عَلَى النَّبِيِّ ۚ يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا صَلُّوا عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا تَسْلِيمًا Yana daga cikin girmama Allah madaukakin Sarki girmama Manzonsa ﷺ, daga cikin girmama Manzonsa ﷺ akwai yawaita salatin gare shi a cikin daren babbar rana, ranar juma'a da yinin juma'ar. Yin Salati ga Manzon Allah ﷺ na daga cikin mafi girman hanyoyin kankare zunubai da kawar da damuwa. Yazo a cikin musnad daga hadisin abi ɗalha, Manzon Allah ﷺ Yace; Duk wanda yayi min salati guda ɗaya, Allah zai yi masa Salati goma kuma ya kankare masa zunubai goma, kuma ya daga darajar sa sau goma.  Sannan kuma kar ku manta da karatun Suratul Kahfi. Wasu Hadissan Falalar Yawaita Salatin Annabi ﷺ A Daren Juma'a Da Ranar Juma'a Tare Da Ingancinsu 1. Hadisin Aws ibn Aws ath-Thaqafī (Ra) Manzon Allah ﷺ ya ce: إِنَّ مِنْ أَفْضَلِ أَيَّامِكُمْ يَوْمَ الجُمُعَةِ، فَأَكْثِرُوا عَلَيَّ مِنَ الصَّلَاةِ فِيهِ، فَإِنَّ صَلَاتَكُمْ مَعْرُوضَةٌ عَلَيَّ Lallai ranar Juma'a tana ɗaya daga cikin mafiya falalan ranakunku, to ku yawaita salatinku gareni a cikinta, domin salatinku ababen bijirowa ne gareni. An haramta ma ƙasa ta ci jikin Annabawa. ‎ Abu Dawud (1047) Ibn Majah (1636) Nasā’ī fil-Yawm wal-Laylah (136) Ahmad (4/8) Albani ya inganta shi a Silsilatus-Sahīha (no. 1527) da Sahih Sunan Abi Dawud. 2. Shi ma Hadisin Aws ibn Aws ath-Thaqafī (Ra) ne Manzon Allah ﷺ ya ce: أَكْثِرُوا عَلَيَّ مِنَ الصَّلَاةِ يَوْمَ الجُمُعَةِ وَلَيْلَةَ الجُمُعَةِ، فَمَنْ صَلَّى عَلَيَّ صَلَاةً، صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ عَشْرًا ‎ Ku yawaita salati gareni yinin juma'a da daren juma'a, duk wanda yayi salati ɗaya a gareni, Allah Zai Yi salati goma gareshi. ‎ Al-Bayhaqi – Shu‘ab al-Īmān (2790) Al-Tabarani – al-Kabīr (5123) Hakim (1/550) Albani ya inganta shi a Sahihul-Jāmi‘ (4553). 3. Hadisin Anas ibn Mālik (Ra) Manzon Allah ﷺ ya ce: أَكْثِرُوا مِنَ الصَّلَاةِ عَلَيَّ يَوْمَ الجُمُعَةِ، فَإِنَّهُ يَوْمٌ مَشْهُودٌ تَشْهَدُهُ المَلَائِكَةُ ‎Ku yawaita salati gareni ranar Juma'a domin abin shaida ne da mala'iku zasu bayar da shaidarsa. ‎ Ibn Majah (1085) Al-Bayhaqi – Sunan al-Kubrā (3/249) Albani ya inganta shi a Sahihul-Jāmi‘ (1209). 4. Abu Hurairah رضي الله عنه Manzon Allah ﷺ ya ce: ‎مَنْ صَلَّى عَلَيَّ صَلَاةً، صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ بِهَا عَشْرًا، وَرَفَعَهُ بِهَا عَشْرَ دَرَجَاتٍ، وَكَتَبَ لَهُ بِهَا عَشْرَ حَسَنَاتٍ، وَمَحَا عَنْهُ عَشْرَ سَيِّئَاتٍ Duk wanda yayi salati gareni, Allah Zai masa goma ya ɗaga darajarsa sau goma, a rubuta masa lada goma da goge laifuka goma. ‎ Nasā’ī (1297) Ahmad (3/102) Al-Bazzar (6373) Albani ya inganta shi a Silsilatus-Sahīha (no. 3360) da Sahihul-Jāmi‘ (no. 6356). ♡♡✧ Like ♥️🤍💜💙 👍 | Share 🔁↩️🔁 | Follow Telegram: https://t.me/Salafiyyahglobalnetworktvchannel ╰─┅───═ঊঊঈ═───────

  • 10 мар.1 66865

    без подписи

  • 10 мар.2 40755

    Warware Shubuha Akan Hadisin I'itikafi | Ash-Sheikh Albaniy Zaria Rahimahul-laah

  • 10 мар.2 34643

    Warware Shubuha Akan Hadisin I'itikafi | Ash-Sheikh Albaniy Zaria Rahimahul-laah YouTube: https://youtu.be/khbdM-hr8eQ?si=Cq_EKTBspdlsVc3y Download Video/Audio (Telegram): https://t.me/Salafiyyahglobalnetworktvchannel/5535 Telegram: https://t.me/Salafiyyahglobalnetworktvchannel WhatsApp: https://chat.whatsapp.com/InqCMV2PFA11C4HqRU00Xf?mode=gi_t facebook: https://www.facebook.com/Sgnnigeriatv Call/WhatsApp: +2349036944790 +2348100894180 ♡♡✧ Whatsapp Channel: https://whatsapp.com/channel/0029Vaya5IuAojYz95azHi2m Like ♥️🤍💜💙 👍 | Share 🔁↩️🔁 | Follow ╰─┅───═ঊঊঈ═───────

  • 9 мар.1 92065

    •• Daga Uwar Muminai Aisha (RA) tace: Manzon Allah ﷺ ya kasance  Idan goman karshe na Ramadan suka fara, yakan ƙara Himma, yana raya darensa, ya tadda iyalansa. ♡♡✧ Saheehul Bukhaariy: 2024

  • 9 мар.1 07434

    без подписи

  • 9 мар.1 62723

    Haske Ga Mai Neman Gaskiya Akan I'itikafi! | Ash-Sheikh Albaniy Zaria Rahimahul-laah

  • 9 мар.1 53633

    Haske Ga Mai Neman Gaskiya Akan I'itikafi! | Ash-Sheikh Albaniy Zaria Rahimahul-laah YouTube: https://youtu.be/C-a7UKscXkA?si=SWFO2VkTIf1zaSqO Download Video/Audio (Telegram): https://t.me/Salafiyyahglobalnetworktvchannel/5514 Telegram: https://t.me/Salafiyyahglobalnetworktvchannel WhatsApp: https://chat.whatsapp.com/InqCMV2PFA11C4HqRU00Xf?mode=gi_t facebook: https://www.facebook.com/Sgnnigeriatv Call/WhatsApp: +2349036944790 +2348100894180 ♡♡✧ Whatsapp Channel: https://whatsapp.com/channel/0029Vaya5IuAojYz95azHi2m Like ♥️🤍💜💙 👍 | Share 🔁↩️🔁 | Follow ╰─┅───═ঊঊঈ═───────

  • 8 мар.1 08963

    •• Azumi kamar wata makaranta ce da take ba da horo na Taƙawa. ♡♡✧ Ash-Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Rahimahul-laah

  • 7 мар.1 11853

    •• In Azumin ka ya kusanci Sunnar Manzon Allah ﷺ  Lada zai fi yawa, falala da daukaka Zasu fi Yawa. ♡♡✧  Ash-Sheikh Albaniy Zaria Rahimahul-laah

  • 7 мар.1 10663

    •• Masallantan Da Kaɗai Ake Yin I'itikafi A Cikinsu; (i). Masallacin Harami dake Makkah. (ii). Masallacin Annabi ﷺ dake Madina. (iii). Masallacin Baitil Maqdis (Masjidul Aqsa). Daga Huzaifah Ibn Yaman (RA) Ya ce: Manzon Allah ﷺ ya ce: Ba'a Yin I'itikafi Sai A Masallatai Guda Uku. ♡♡✧ Silsilatul Ahaadeethus Saheehah: 2786

  • 5 мар.1 24943

    •• Halin da mai Azumi yake ciki na yin Azumi, hali ne na amsa Addu'arsa; Manzon Allah ﷺ ko ya bayyana haka Karara a cikin hadisi. ♡♡✧ Ash-Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Rahimahul-laah

  • 3 мар.1 29033

    •• Daga Sahal Ibnu Sa’ad (RA) ya ce: Manzon Allah ﷺ ya ce: Mutane basu gushewa suna cikin alkhairi, matukar suna gaggauta Buda Baki. ♡♡✧ Saheehul Bukhaariy: 1957 Saheehu Muslim: 1098

  • 26 февр.1 31252

    •• In Azumin ka ya nisanci Azumin Manzon Allah ﷺ; Gwargwadon wannan nisantar, gwargwadon yadda ainihin ladar zata kara yin Ƙasa. ♡♡✧  Ash-Sheikh Albaniy Zaria Rahimahul-laah

  • 26 февр.1 42632

    •• Dukkan tafiyar da za'a bambanceta da unguwa ace mutum yayi tafiya, itace irin tafiyar da mutum yake yin Ƙasaru a cikinta, sannan kuma ya halatta ya ajiye azumi a cikinta, bayan Sallah ya Rama. ♡♡✧  Ash-Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Rahimahul-laah

  • без подписи

  • 26 февр.1 39043

    Ku Ciyar Da Bayin Allah A Ramadan | Ash-Sheikh Dawud Ibrahim Azzahiriy Hafizahul-laah

  • Assalāmu Alaikum wa rahmatulLaah... Hukumar gidan talabijin ɗin Albaniy TV Zaria, na maku fatan alheri tare da fatan Allaah Ya karɓi ibadunmu baki ɗaya. A ƙoƙarinta na nishaɗantar da masu bibiya, kallo da sauraran wannan tasha tamu ta Albaniy TV mai albarka, akwai dama ta musamman da gidan talabijin ɗin zata baku domin Gaishe-Gaishen Sallah in shā Allaah. Ranaku: Ranar sallah da washe garin sallah. Lokaci: Daga ƙarfe Goma na safe zuwa sallar azahar na ranakun biyu. Masu damar zuwa: Kowa-da-kowa, Maza; Mata; Manya da Yara-kankana. Tsari: Yaro/Yarinya - ₦200 Babba na Miji/Mace - ₦500 Wuri: Babban Masallacin Juma'a na Albaniy Zaria, dake kan titin sarki, daura da Makarantar Albaniy Science International Academy, Gaskiya, Zaria, Jahar Kaduna, Najeriya. Muna maku fatan alkhairi, Allaah Ya karɓa mana dukkan kyawawan aiyukanmu. Domin neman ƙarin bayanai sai a tuntunɓi waɗannan lambobin: GSM: +234 (0)901 077 7773 Ko kuma: +234 (0)803 693 7474 #Kainuwa #Dashen #Allaah. https://t.me/Salafiyyahglobalnetworktvchannel