tgindex
MASTER CRYPTO SPACE

MASTER CRYPTO SPACE

Статистика

It's all about Crypto

Последний пост
12 окт. 2025 г.
Последнее чтение
14 авг.
Постов за неделю
0
Всего постов
20
Тип
открытый
Язык
ha
В каталоге с
14 авг.
Подписчики
599
мало замеров
Замеров пока мало
Сутки
0
0,00%
Неделя
 
Месяц
 
Просмотров на пост
100
20 постов
Вовлечённость
16,7%
к подписчикам
Постов в день
0,0
всего 20
Упоминаний
0
каналов
Охват размещения
оценка
1/24сутки в ленте
1/48двое суток
1/72трое суток

Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.

Посты

  • https://t.me/BitgetWallet_TGBot/BGW?startapp=home-48pEAzmyEpHwMAMx8hMqtPn2Ue8qER1XHXmr 💰 I’m claiming airdrop rewards on Bitget Wallet Lite! Click the link to join and grab your share. Plus, I’ve prepared extra rewards just for you! 🎁 Click the link to go to Bitget Wallet Lite and create your non-custodial wallet 🎁 Visit the Bitget Wallet Lite Task Center 🎁 Select and complete tasks to earn Bitget Wallet Lite points (KeyShards), USDT, and promotion airdrop rewards! Discover the most rewarding wallet on Telegram with millions of dollars in rewards! Create your wallet now and start earning big!

  • Sorry for the late announcement. My wedding date is 29th June 2025 in sha Allah 😍

  • Task na karshe da ya rage a Layer Edge farming ya zama active za ku iya yinsa yanzu. Bashi da wahala amma yana bukatar ETH Base gass fee wanda ya kai $4. Idan ka tanadi gass fee sai ka shiga wannan link https://verifiers.network/ kayi connecting wallet wacce kake mining Layer Edge sai kayi Buying. Idan kayi suka cire fees sai kayi Deploy idan yayi successful sai ka koma cikin Layer Edge inda kake mining wajen task sai ka dannan verify zai nuna Completed.

  • Tsugune bata kare ba KUCOIN sun tashi kan kowa akan PAWS. Saƙo da duminsa daga KUCOIN idan ka tura PAWS komai kankantarsa za ka samu kyaitar $50 🥰 Abinda ban fahimta ba shine, za'a shigar da KUCOIN cikin jerin Exchangers da za'ayi off chain Transaction ko sai anyi Onchain sannan a tura saboda an rufe off chain. Ko ma dai menene akwai alheri mai yawa acikin PAWS. Allah yasa mu amfana. https://t.me/mcacrypto

  • WEEX sun shiga jerin Exchangers da zasuyi Listing PAWS 🐾 https://t.me/mcacrypto

  • An ɗaga listing PAWS 🐾 sai nan gaba kaɗan. May be Binance sun shigo cikin lamarin, idan hakane dole a basu at least kwanaki 5 suyi Launchpool shine tsarinsu. Allah yasa hakan shine mafi alheri. https://t.me/mcacrypto

  • видео или голосовое, без подписи

  • видео или голосовое, без подписи

  • An samu ƙarin Exchangers guda 3 da zasuyi Listing PAWS 🐾 gobe 18th March 2025 da misalin karfe 11:00am. •MEXC •SUPERX •KCEX https://t.me/mcacrypto

  • 5 years of SOLANA 🎊 Yau Solana yake cika shekaru 5 da lunching, ga wasu daga cikin Nasararon da suka cimma. 👇 •408+ billion transactions. •1,300+ validators. •$987+ billion volume. Project na gaba mai girma da za'ayi lunching under Solana Blockchain shine PAWS 🐾 din mu. Solana zasu iya amfani da PAWS wajen faranta ran dukkan Solana Community. Joy is coming 🤗 https://t.me/mcacrypto

  • An kammala tura PAWS 🐾 zuwa Exchanger. Waɗanda basu tura ba za'a bude onchain Transaction ranar da akayi listing PAWS 🐾 18th March 2025.

  • Misalin karfe 4:00pm agogon Nigeria za'a rufe Depositing na PAWS 🐾 zuwa CEXs, waɗanda basu tura ba sai su jira Onchain Transaction wanda za'a bude gobe 17th March. Har yanzu Exchangers biyu ne akan website na PAWS 🐾 BYBIT da BITGET, kana da sauran awanni domin yanke shawarar ina zaka aika kayanka. Kar ku manta Onchain Transaction yana bukatar gass fee sannan zasu cire commission kamar yadda masu turawa CEX za'a cire musu 3%. Joy is coming 🤗 Abdulrahman Abdullahi https://t.me/mcacrypto

  • 🐾 $PAWS Price Prediction •Total Supply: 100 Billion •Circulating Supply: 50 billion •1 voucher: 8888 Paws token •Airdrop: 62.5% •Vesting: No •Eligibile Users: less than 4 million{14%} Estimated Price by Market Cap: $100M = $0.002 $200M = $0.004 $300M = $0.006 $400M = $0.008 $500M = $0.01

  • PAWS 🐾 BYBIT LUNCHPOOL A tsawon kwanaki 5 da aka ɗiba na yin Launchpool a BYBIT daga ranar 12th March zuwa 17th March, yanzu anci kwanaki 3 saura kwanaki 2 a kammala. Ga lissafin adadin kudin da akayi Staking akan PAWS 🐾 •BBSOL: 251,663.7 ($266,763.522) •MNT: 39,265,908.6 ($28,664,113.278) •USDT: 77,696,601.2 ($77,696,601) Total amount Stake $106,627,477.8 Joy is coming 🙌

  • видео или голосовое, без подписи

  • видео или голосовое, без подписи

  • Exchangers guda 3 sun sanar da listing PAWS 🐾 ranar Tuesday 18th March 2025, karfe 11:00am agogon Nigeria.

  • https://weex.com/register?vipCode=yfwn

  • An fara claiming PAWS 🐾 zuwa Exchangers.

MASTER CRYPTO SPACE — tgindex