AREWA TECH ACADEMY (ATA).
СтатистикаWannan Channel ce ta wayar da kai agameda Web3 skills da yadda ake samun kuɗi da su. 🌟Amma munada ajujuwan online Wanda ake biyan kuɗi domin samun ilmi da kwarewa: @alcryptoweyi
- Последний пост
- 14 авг.
- Последнее чтение
- 15 авг.
- Постов за неделю
- 26
- Всего постов
- 32
- Тип
- открытый
- Язык
- ha
- Категория
- Криптовалюты (по похожим)
- В каталоге с
- 13 авг.
- 1/24сутки в ленте
- 37
- 1/48двое суток
- 42
- 1/72трое суток
- 45
Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.
Посты
видео или голосовое, без подписи
Ka zauna kai kaɗai a inda babu kowa kuma babu hayaniya sai ka nemo Signal kuma kaje ka nemi entry. Idonka idon Profit kar yarda ka bari!
Mutane dayawa suna ta yawan tambayana wane coin zasu siya amma bana basu amsa saboda wasu dalilai. Daga ƙarshe na yanke shawarar samar da VIP Signal amma na iya Swing traders ne kaɗai, idan zakayi swing trading toh wannan naka ne. Dalilin da yasa na zaɓi…
Masu sha'awar samun Signal namu na Swing trading toh a yanzu da 2k zaka iya ciga ka samu Signals daga yanzu zuwa ƙarshen wata. Idan wannan wata na August ya ƙare kuɗin ciga VIP namu zai koma 20k ko $20 monthly. Hanzu haka muna cikin wani trade kuma Alhmdllh muna cikin Profit
видео или голосовое, без подписи
If you can not be patient you can not make it but knowledge first! This is the way I use to trade.
видео или голосовое, без подписи
🇺🇸 JUST IN: The CFTC will discuss crypto regulation, AI agents and prediction markets at its inaugural Innovation Advisory Committee meeting on Aug. 20
видео или голосовое, без подписи
⚡️ JUST IN: KPMG U.S issues Tether the largest inaugural financial audit in its history. Every gold bar was physically counted, with reserves exceeding liabilities by $6.814 billion.
видео или голосовое, без подписи
It doesn't matter how you draw the chat but how much you got! Draw whatever you wanted the only thing needed is getting a profit.
Assalamu alaikum jama'a barkan mu da asuba. Please ga link na VIP ɗin ATA Swing traders🔥 zan ajiye duk wanda ya tura 2k nashi toh sai yayi join: https://t.me/+WxJFSsg8zGhhYmI0 Note: Idan baka biya ba bazaka iyayin join ba zamuyi rejecting naka.
AREWA TECH ACADEMY (ATA). pinned «Mutane dayawa suna ta yawan tambayana wane coin zasu siya amma bana basu amsa saboda wasu dalilai. Daga ƙarshe na yanke shawarar samar da VIP Signal amma na iya Swing traders ne kaɗai, idan zakayi swing trading toh wannan naka ne. Dalilin da yasa na zaɓi…»
видео или голосовое, без подписи
Mutane dayawa suna ta yawan tambayana wane coin zasu siya amma bana basu amsa saboda wasu dalilai. Daga ƙarshe na yanke shawarar samar da VIP Signal amma na iya Swing traders ne kaɗai, idan zakayi swing trading toh wannan naka ne. Dalilin da yasa na zaɓi na samar da VIP na Swing trading saboda zai baka damar kayi trading ko da $1 ne ka iya juyashi ka samu riba har Capital ɗin ya girma. Swing trading shine trading da ake ciga ayi kwana 1, 2, 3, 4 ko sati amma ana samun riba mai yawa sama da na day-trading da scalping. Da Day-trading da Scalping duk sai kanada isassacen jari zakayi amma a swing trading ko Capital naka $1 ne zaka iya farawa kuma ka iya juyashi zuwa babban Capital. A Yanzu zamu fara da 20 traders kawai zuwa next month kowa ya yanke hukuncin sabunta biya ko fishewa daga VIP ɗin, saboda haka a yanzu bamu saka kuɗi mai yawa ba domin kamar gwaji ne na tabbatar da ingancin VIP ɗin gareku. A yanzu iya ₦2,000 zaka biya ka ciga VIP ɗin amma daga next month ₦20,000 kuɗin ciga. Sa'annan kamar yadda na faɗi iya mutane 20 ne zamu ɗauka a yanzu idan kana buƙata toh ga payment method: 3122819893, Hamza Hassan, First Bank Idan ka biya toh ka turamin receipt ɗin ta WhatsApp DM ɗina: 08147503875
Guess the token's name! according to the Bollinger bands indicator bands squeezed is a sign of expansion.
Da gaske kana son koyon trading? Toh ga dama ta samu! A yau da misalin ƙarfe 12am zamu rufe registration na online classes namu watau na ajin Beginer to Pro (Basic to Advance). Saboda haka zan bada wannan Offer ga mutane 3 da suka zo daga yanzu zuwa lokacin…
Babban Banki na ƙasar Rasha ta gabatar da shawarar bada damar Bitcoin (BTC), Ether (ETH), da USDT su kasance cikin assets da za'ayi hada-hadansu a cikin exchange da gomnati ke tsarawa/kula da su. A baya ƙasar Rasha ta kasance mai tsauri gameda amma yanzu tana matsawa zuwa tsarin. Wannan labari ne mai kyau ga BTC, ETH, USDT adoption saboda abin so ne ga duniyar Blockchain da Cryptocurrency ashe babbar ƙasa kamar Rasha tana ƙara saka Crypto cikin regulated financial infrastructure. Ga yadda labarin yazo kai tsaye daga Cointegraph: "Za mu ba da damar yin trading da wasu cryptocurrencies a ƙarƙashin tsarin doka da kulawar hukumomin kasuwannin kuɗi."
What do you expect on BTC?