tgindex
StarFire Crypto

StarFire Crypto

Статистика
@officialstarfireанглийский

Starfire: Ignite your Crypto monetisation earnings! 🚀 High potential, cutting-edge tech, and endless opportunities. Join the Starfire revolution today!

Последний пост
31 окт. 2024 г.
Последнее чтение
15 авг.
Постов за неделю
0
Всего постов
20
Тип
открытый
Язык
английский
В каталоге с
15 авг.
Подписчики
199
0 за 2 дн.
Сутки
0
0,00%
Неделя
 
Месяц
 
Просмотров на пост
116
20 постов
Вовлечённость
58,3%
к подписчикам
Постов в день
0,0
всего 20
Упоминаний
0
каналов
Охват размещения
оценка
1/24сутки в ленте
1/48двое суток
1/72трое суток

Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.

Посты

  • Assalamu alaikum yan uwa, Kamar yadda mukayi alkawarin fara Dex trading. Daga yanzu wannan group din mun kara mutane biyu wanda zasu tayamu managing din activities especially akan Dex trading kamar haka - @Saniamoke2 - @tasiutijjani Muna masu godiya da fatan zaa basu hadin kai wurin tafiyar da wannan gida. Allah ya bamu ikon samun albarkar dake cikin wannan harkar. Insha Allahu zamu fara classes da turo signal bada dadewa bah. Always DYOR 🔥🔥

  • BREAKING — Go and check your Tomarket account to see if you are qualified for the $TOMA Airdrop. Step: Click airdrop, then touch the TGE button. Translation : Go to Tomarket and check your Eligibility to get their Airdrop on 31st October, go to Airdrop and click on TGE

  • TADA mini update 🔥: Kwana uku ne ya rage a gama TADA Mini Abinda tada suka ce shi ne points din da yanzu mutum ya tara sune nan da kwana 3 za a masa converting din su zuwa jMVL, ma’ana MVL da suka yi listing a Ton Sannan akwai rewards mai gwabi ga Top mutane 100,000. sannan sun sanar cewa za suyi bayanin yadda za suyi reward a ranar da aka gama. Ga wanda basu fara ba ga link: https://t.me/TADA_Ride_Bot/join?startapp=ref_MkpEGlzAAt Congratulations guys 🎉

  • видео или голосовое, без подписи

  • Kwana biyu inata tunani akan wannan harkar especially yadda suka maidata kasuwanci komai sai da ton ko stars. Kuma babu guarantee na maida kudin ka idon yashiga kasuwa. Inaga zamu maida hankali awurin trading sosai gaskiya especially p2p, spot trading da Dex trading. Na samu wasu yan uwa acikin wannan harkar dazamu managing wannan group din tare insha Allahu. Hakan zai taimaka wurin kawo abubuwan dasu taimakawa yan uwa.

  • Harkar airdrop free ne amma yanzu sun maidashi kasuwanci!!

  • Aptos Sun Cika Shekaru Biyu da Yin Airdrop Ɗinsu Shekara biyu da suka wuce a irin wannan ranar Aptos suka bawa wanda sukayi testnet ɗinsu airdrop ɗin APT guda 150 wanda darajarsa ta kai $1200. Wanda daga baya ya tashi har $3000. NFT ne kawai wanda suka samu sukayi minting. Don haka sun sake zuwa da wani NFT mai wani adadi kaɗan, ana saran wanda sukayi zasu samu airdrop ɗin da zasuyi zuwa nan gaba. Ga yadda za'ayi: 💎 Kayi Extension ɗin Petra Wallet akan Mises ko Kiwi Browser. 💎 Ka tura coin ɗin $APT ko da $0.5 ne. 💎 Ga llnk ɗin minting NFT ɗin: https://aptosfoundation.org/collectibles/aptos-two Ba referral, Ubangiji Allah ya bamu sa'a.

  • Duk one referral a matsayin $1 yake. Ga link nan https://t.me/fadewalletbot/app?startapp=ff604fca0eb94bbd993dd1ced3ee801c

  • X Empire: Ku kona coins dinku wuri tara profit per hour saboda shine zasuyi anfani dashi. Few hours remaining 🔥🔥🤑🤑

  • Wannan sabon mining ne wanda sukaui partnership da Tonkeeper kuma zaka iya converting point dinka zuwa NFT sai ka saida NFT zuwa Ton ka cire kudinka. Click the link to get started: https://t.me/MMproBump_bot?start=ref_6914350129

  • Hot 🔥! Ga wannan sabon mining din wanda na samushi a Ton society Link: https://t.me/GleamRewardsBot/app?startapp=cmM9YWYxMjA5MjU1NmMy

  • Memefi Eligible criteria ta bayyana Kuma sunyi snapshot Wannan shine abubuwan dazasu kalla wurin airdrop dinsu. Wanda yake nuna cewa sa kudi yanada nashi kason amma bance ku saka kudin ku ba Dan haka bana Bada shawarar haka Step na gaba Airdrop checker Sai Shiga kasuwa

  • Hot 🔥!! Idan Baku camfa Airdrop me suna protocol kuyi humanity protocol Yanxu sun kawo tsarin daily claim Try your best and pray 🙏 Link 👇 testnet.humanity.org/login?ref=ummaruje

  • $Sheikh sabon airdrop ne wanda akayi introducing kuma muna fatan samu alkhairi. https://t.me/OfficialSheikhBot/Sheikh?startapp=friendId6914350129

  • GA gyaran video da wani Dan uwa yayi min sharing indai kukayi haka in Sha Allah komi normal NOTPIXEL Ku daure kuyi SA Link 👇 https://t.me/notpixel/app?startapp=f6914350129_s573790

  • Wannan na nuna cewa Babu vesting a abinda kuka tara wanda Major zasu baku. Duka za'a baku ku shiga kasuwa dashi. 🔥🔥

  • Major sun fidda tokenomics

  • видео или голосовое, без подписи

  • BREAKINGS 💎 — $BLUM have been added in binance Pre-listed coins. BREAKINGS 💎 — Binance sun saka $BLUM a bangaren Pre Listing 🔥

  • ⚡️ AIRDROP DATE Alhamdullilah X Empire sun sanarda ranan listening token nasu mai suna X, wanda za’ayi on 24 October. 24.10 — AIRDROP OF $X TOKENS Day X is coming soon! 🪙 Next Big Airdrop is WONTON