tgindex
Sunusi Danjuma Ali

Sunusi Danjuma Ali

Статистика

Youtuber | Online Marketer | Content Creator | Crypto Consultant

Последний пост
5 авг.
Последнее чтение
13 авг.
Постов за неделю
0
Всего постов
21
Тип
открытый
Язык
und
В каталоге с
13 авг.
Подписчики
4 839
−11 за 3 дн.
Сутки
−8
−0,17%
Неделя
 
Месяц
 
Просмотров на пост
1 033
21 постов
Вовлечённость
21,3%
к подписчикам
Постов в день
0,0
всего 21
Упоминаний
0
каналов
Охват размещения
оценка
1/24сутки в ленте
510
1/48двое суток
584
1/72трое суток
630

Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.

Посты

  • без подписи

  • OKX Card Yanzu zaku iyayin siyayya (shopping) a online store kamar Temu, AliBaba, Jumia, da sauransu, sannan ku biya da OKX card. Haka zalika, zaku iya biyan duk wasu social media subscriptions da OKX card. Kamar biyan blue badges na Facebook, Telegram, X (Twitter) da sauransu. Kamar yanda nima na biya blue badge na Facebook da shi a yau. Kawai ku shiga wajen OKX card akan accounts dinku domin ku bude OKX card, sannan ku saita shi. OKX card tamkar ATM card ne, wanda zaku dinga yin sayayya dashi a yanar gizo (online) ta hanyar biya da USDT.

  • Shugaban babbar kasuwar crypto ta Binance, wato Changpeng Zhao, wanda akafi sani da CZ, yace akwai yiwuwar a samu mummunan faduwar kasuwar crypto, wato bear market. CZ ya kara da cewa, tareda hakan akwai manyan kudaden da ba’a san an ina za’a saka su ba. Ma’ana, akwai kudaden da ake neman a wanne project ya kamata a saka su.

  • TELEGRAM IS SET TO BRING CRYPTO TO 1 BILLION+ USERS Telegram plans to launch its native non-custodial Gram Wallet for all users this summer Founder Pavel Durov says it will support instant, zero-fee crypto transactions across Telegram's massive global user base If rolled out as planned, this could be a major step toward mainstream crypto adoption

  • BABBAN SAUYI GA DUK MASU RIKE DA CWT Assalamu Alaikum. Ina so na sanar da duk wanda yake rike da CWT (CoinW Token) cewa CoinW ta fara babban sauyi ga native token dinta. A takaice, CWT zai daina kasancewa token na CoinW, kuma za a maye gurbinsa da sabon coin mai suna CWC (CoinW Coin). Me yasa aka yi wannan sauyi? A cewar CoinW, yayin da suke samun ci gaba da bunkasa, sun yanke shawarar kaddamar da sabon coin mai suna CWC, wanda zai zama babban coin na tsarin CoinW gaba Daya. Sabon CWC zai kasance yana da amfani a fannoni da dama, kamar: ✅ Rage kuɗin trading (Trading Fee Discount) ✅ Samun matakin VIP cikin sauri ✅ Amfani da sabis na AI da CoinW ke samarwa ✅ Fa’idodin PRO/MAX Membership ✅ Fa’idodin Earn da Rocket Plan ✅ Haƙƙin kaɗa ƙuri’a kan wasu muhimman shawarwarin CoinW (Governance) Bugu da ƙari, CoinW ta bayyana cewa adadin CWC zai kasance miliyan 200 kacal (200,000,000), kuma ba za a ƙara fitar da wasu ba. Haka kuma, CoinW sun ce zasu dunga amfani da wani kaso na ribarsa wajen sayo CWC daga kasuwa sannan a ƙona (Buyback & Burn) domin rage yawan coin ɗin da ke zagayawa. Mene ne wannan ke nufi ga masu riƙe da CWT? Wannan yana nufin cewa CoinW ta fara sauyawa daga CWT zuwa CWC, don haka masu riƙe da CWT za su buƙaci bin sabon tsarin da CoinW ta tsara. A post na gaba, zan yi bayani dalla-dalla kan: • Abin da zai faru da CWT ɗinku. • Yadda za ku yi Redemption. • Zaɓin da CoinW ta bayar tsakanin USDT da CWC. • Da kuma abin da ya kamata ku yi kafin wa’adin da aka bayar ya ƙare. Ku kasance tare da ni domin kada ku rasa wani muhimmin bayani.

  • без подписи

  • 17 июл.1 07030

    Alhamdulillah. Mun tura bukata tareda biyan CoinGecko akan su dora $SUNUSI akan platform dinsu. Muna sa ran zasuyi approving bukatar mu a kusa-kusan nan. Don haka daga yanzu zuwa kowanne lokachi zamu iya ganin $SUNUSI akan CoinGecko.

  • 15 июл.1 115312

    I’ll announce our next move for $SUNUSI tomorrow morning. Thank you all for your support and understanding during this trying time.

  • 13 июл.1 43058

    Muna matukar godiya ga wayannan 13,000+ $SUNUSI holders masu albarka. In Sha Allah baza kuyi dana sani ba. Mun gode kwarai da wannan yarda da aminchi.

  • без подписи

  • 12 июл.1 51524

    A mafi yawan lokachi, mutanen da sukayi haquri da jure jira, sune suke samun nasara. Muna chigaba da pushing domin ganin munyi nasara. Bamu gaji ba. Bazamu gaji ba. Zamu chigaba da jajircewa. Zamu chigaba da yin duk mai yiwuwa. Bamu fara domin mu daina ba. Babu wata nasara da take zuwa ba tareda qalbale ba. A karshe zamuyi nasara da karfin ikon Allah. $SUNUSI 👇🏽 2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump

  • 10 июл.1 16031

    без подписи

  • 10 июл.1 13016

    Yau muna rana ta 4 da samarda $SUNUSI, amma chikin ikon Allah har yanzu bamuyi kasa da $1,000,000 market cap ba. Wannan ba karamar nasara bace. Domin a duk meme token 100k da aka kirkira, yana wahala a samu 100 da suke samun makamanchiyar wannan nasarar. Wannan nasarar ta samu ne dalilin bisa taimakon Ubangiji daya bamu yardaddun mutanen da suka aminta damu, suka saka kudinsu akan $SUNUSI, kuma suke rike dashi. Haka zalika mutanen da suka taimaka wajen wallafa rubuce-rubuce da hada bidiyo a kafafen sada zumunta, musamman Facebook, X, Telegram, da sauransu sun bada gagarumar gudummawa wajen ganin samun wannan nasara. Akwai yan kasuwa da suke bamu gudummawa ta hanyar amsar $SUNUSI akan dukkan kayayyakinsu da aka siya. Strivers Phones na Adam Muhammad Mukhtar dake kasuwar Farm Centre sun sanar cewa zaku iya biyansu da $SUNUSI akan duk wayar da zaku saka agurinsu. MK Textiles na Crypto Love dake kasuwar Kantin Kwari sun sanar cewa suna amsar $SUNUSI idan kun sayi shaddoji ko yaji agurinsu. Haka zalika, Abban Munawwarah da yake yin harkar jigilar kayayyaki zuwa kasashe ya sanar cewa zaku iya biyansa da $SUNUSI a duk kayan da za'a tura muku zuwa kasashen Africa. Sannan Hajia Saudert Lawan mai sayarda mayafai itama tana amsar $SUNUSI idan kun sayi mayafai a gurinta. Muna fata za'a kara samun wasu yan kasuwa da zasuna amsar $SUNUSI idan akayi siyayya agurinsu. Daga bangarenmu (team), muna chigaba da yin duk mai yiwuwa, ba dare ba rana domin ganin $SUNUSI yakai matakin da bamuyi tsammani ba. Akwai tsare-tsare da shirye da muke kan aiwatarwa wayanda basai mun sanar ba a social media, wayanda zasu taimaka mana wajen chichchiba $SUNUSI zuwa matakin gagarumar nasara. Alkawari na shine, In Sha Allah zamu chigaba da jajircewa da dukkan kokari domin ganin $SUNUSI yakai babban mataki. $SUNUSI zai zama silar samun arziki ga dukkan wayanda suka siya, kuma sukayi hakurin holding dinsa. Akarahe, muna neman chigaba da addu'o'inku na neman nasara, akan Ubangiji Allah ya taimakemu, yayi mana dukkan jagoranchi, sannan ya tsaremu daga dukkan abin ki da tashin hankali.

  • 9 июл.1 050381

    12,000 plus holders! Zuwa yanzu akwai mutane samada 12,000 da suke holding $SUNUSI a wallet dinsu. A yanzu kasuwa ta bawa wayanda basu shiga ba a baya dama 👇🏽 2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump Wannan babbar nasara ce. Zamu chigaba da yin duk mai yiwuwa. Zamuyi nasara In Sha Allah. We’re setting the standard. We’re setting a record.

  • 8 июл.1 22315

    One Click. Nearly $2 Million Gone. An on-chain address mistakenly swapped 1,126 ETH for just 5,776 LIT, resulting in an estimated loss of nearly $2 million. This is one of those painful reminders that in crypto, human error can be just as costly as a hack. Before confirming any transaction, always take a moment to check: 🔹 Are you swapping the correct token? 🔹 Is the amount accurate? 🔹 Does the expected output make sense? 🔹 Are the contract and wallet addresses correct? Crypto transactions are designed to be immutable. Once they’re confirmed, there’s usually no undo button. Whether this was a wallet mistake, a UI error, or an operational slip, the lesson is the same: Always verify before you click “Confirm.” A few extra seconds of caution can save you millions.

  • 6 июл.1 3207

    Major Token Unlocks Are Coming This Week If you’re holding $PUMP, $APT, $MOVE, $LINEA or $RED, this is something you shouldn’t ignore. $PUMP: 92.5B $PUMP (~$147.53M) unlocking, representing a massive 22.9% of its market cap. $APT: 9.97M $APT (~$6.19M) unlocking, equivalent to 1.2% of its market cap. $RED: $4.09M worth of tokens unlocking, representing 9.8% of the circulating supply. $MOVE: $1.95M unlocking, representing 4.29% of the circulating supply. $LINEA: $2.66M unlocking, representing 3.63% of the circulating supply. Several major token unlocks are scheduled for this week, increasing the circulating supply of these assets. Why does this matter? Token unlocks can introduce additional selling pressure, especially if early investors, team members, or insiders decide to take profits. That doesn’t mean prices will automatically fall, but it’s a key event every investor should monitor. Before buying or holding a token, always pay attention to: 📌 Upcoming unlock schedules 📌 Vesting timelines 📌 Circulating vs. total supply 📌 Insider allocations Many traders focus only on charts. Smart investors also watch tokenomics. Remember: Price is driven by supply and demand. When supply changes, the market often reacts. Are you holding any of these tokens this week?

  • 5 июл.1 0342

    “Bitcoin Is the United States of Money.” MicroStrategy Executive Chairman Michael Saylor has once again made headlines, describing Bitcoin as the “United States of Money.” The statement reflects his long-standing belief that Bitcoin has become the world’s premier digital store of value, built on scarcity, decentralization, and global accessibility. Why does this matter? Saylor isn’t just talking. Through MicroStrategy, his company has accumulated tens of thousands of Bitcoin, making it one of the largest corporate holders of BTC. His message is clear: 🟠 Bitcoin isn’t just another cryptocurrency. 🌍 It’s emerging as a global monetary asset. 🏦 Institutions are increasingly viewing it as a strategic treasury reserve. Whether you agree with Saylor or not, one thing is undeniable, the conversation around Bitcoin has evolved from “Is it a scam?” to “How much should individuals, companies, and even nations own?” As institutional adoption continues to grow, Bitcoin is increasingly being treated as a long-term strategic asset rather than a speculative experiment. Do you agree with Michael Saylor’s statement that Bitcoin is the “United States of Money”?

  • 4 июл.1 131

    France Cracks Down on €1.5 Million Crypto Fraud Scheme. French authorities have dismantled a €1.5 million cryptocurrency fraud operation, arresting both a mother and her son in connection with the case. This serves as another reminder that while crypto offers incredible opportunities, it also attracts bad actors looking to exploit unsuspecting investors. The good news? Law enforcement agencies around the world are becoming increasingly sophisticated in tracking blockchain transactions and bringing fraudsters to justice. The takeaway for every crypto investor: 🔹 Verify before you invest. 🔹 Don’t trust guaranteed returns. 🔹 Use reputable exchanges and platforms. 🔹 Never share your private keys or seed phrase. 🔹 If an offer sounds too good to be true, it probably is. As crypto adoption grows, so does regulatory oversight and enforcement. Cases like this reinforce an important message: Blockchain isn’t anonymous, it’s traceable. Criminals may hide for a while, but on-chain evidence often tells the full story. Stay informed. Stay cautious. Protect your assets.

  • 30 июн.1 0847

    In Sha Allah yau da misalin 12 na dare za’a rufe registration na SCTv Africa Dex class. Gobe Laraba za’a fara karatu In Sha Allah.

  • без подписи