The Hashgraph Association
Статистика- Последний пост
- 20 дек.
- Последнее чтение
- 14 авг.
- Постов за неделю
- 0
- Всего постов
- 20
- Тип
- открытый
- Язык
- ha
- Категория
- Криптовалюты (по похожим)
- В каталоге с
- 13 авг.
- 1/24сутки в ленте
- —
- 1/48двое суток
- —
- 1/72трое суток
- —
Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.
Посты
https://t.me/TonsoAIBot/app?startapp=yyiaW9 Tonso is building the AI Signal layer x Attention economy for crypto Telegram. Creators get Buzz and Earn for building mindshare, Users rewarded for shaping the Signal Network.
Hi
Babban fargaban da ake dashi aka Hedera da suke amfani da fasahar Hashgraph itace Centralisation, saboda a yanzu network din yana kan matakin "Public Permissioned" ne tun 2018 da aka ƙaddamar dashi. ~ Hakan yana nufin ba kowa zai iya running Node akai ba sai wanda aka amince masa. H Kamfanin Google da Apple da IMB da suke jagorantar Governing council na Hedera zasu sallama gaba daya a tafi Public Permissionless network. Hakan zai sa network din yaja hankalin duniya, musamman akan token dinsu na HBAR.
Blockchain technology da kuma Hashgraph dukkan su DLTs ne. Sai dai duniya tana ganin gazawar fasahar blockchain ta wajen "Proof of Work" consensus algorithm dinsa wato PoW saboda amfani da high energy da yake yi, wanda hakan yake samar carbon emission wanda yake 'kara dumamar yanayi (Global warming). ~ A duk shekara Bitcoin yana amfani wutar lantarkin da ya zarce wutar da kasar Argentina da Netherlands suke amfani dashi a shekara. Majalisar ɗinkin duniya tana ganin idan an cigaba da Proof of Work zai iya kara dumamar yanayin duniya da 2°C idan ba a nemi wasu hanyoyin ba. Dan haka suke ganin duniya tana bukatar amfani da wasu hanyoyin koda Proofs of Work din ne amma ya zama ba zai dinga amfani da intensive ko high computational power ba. ~ Misali, a 2021 anyi wa Ethereum upgrade da aka kira shi da "The Merge" wanda hakan ya sauke shi daga kan Proof of Work ya dawo dashi kan Proof of Stake, energy din da Ethereum yake amfani dashi a lokacin sai da ya sauka by 99.95 percent. High energy ko computational power da ake amfani dashi akan Proof of Work yana daga cikin abinda yasa kasashe irin su China da Kazakhstan suka haramta mining Bitcoin a shekarun baya. Abu na biyu, ana ganin fasahar blockchain ta bangaren "PoS" wato traditional "Proof of Stake" consensus mechanisms wato shima yana cike da dawainiya ta hanyar juye makudan kudade da validators suke yi, wand yake da high staked tare da Node mai karfi shine zai sha gaban sauran a wajen creating blocks of transactions da kuma transaction validation. Abu uku, ana ganin manyan blockchain da suka yi suna akan fasahar PoW kamar Bitcoin basu da scalability. Bitcoin yana iya yin transaction 7 a duk second 1. Haka ma manyan blockchain da suka yi kaurin suna a bangaren PoS basu da sauri, irin Ethereum da yake yin translations 17 a duk second daya. Abu na hudu, high translations fee (Gas Fee), Bitcoin da Ethereum suna kan wajen tsadar caji da kuma rashin sassaucin kudaden da ake biya domin biyan transactions. Sannan babu standard price na gas fee, it depends on demands and supply a lokacin da mutum zai yi transaction. Hashgraph Technology: Masana kimiyyar Distributed Ledger Technologies suna ganin Hashgraph technology a matsayin DLT da zai iya magance matsalolin da blockchains suke fama dashi, ta yadda Hashgraph technology yake amfani da Proof of Stake (PoS) amma ta hanyar amfani da algorithm guda biyu: 1. Hanyar da suka kira da "Gossip about Gossip Protocol", wanda Node din da ya fara karban information akan network din zai isar wa sauran. Kaga a nan network din ko nodes din basa bukatar energy mai yawa domin yin aikin. 2. Sai kuma "virtual voting", ta yadda Nodes din zasu dinga validation ba tare da kallon tsarin Gossip about Gossip ba, sai dai za suyi amfani da copy na valid translations dake hannun su su ƙiyasta abinda sauran Node zasu iya yi akan particular transaction, Data ko information. ~ Tunda mun san cewa kowane Node yana da copies na abinda ya gudana tun daga Genesis block har zuwa block na lokacin da ake aiki akan sa. Wannan algorithm din yana rage yawan Bandwidth da kuma Lodi mai yawa ga network din. Result din zai zama aBFT wato abinda suke yiwa kirari da The Golden Block of Virtual Security. ~ Hakan yasa wasu suke ganin Hashgraph ya zarce blockchain tsaro nesa ba kusa ba. Wadannan abubuwan da suke gudana sai su sa Network din ya zama yana da hudu wato scalability, Hashgraph technology da aka fara gwada shi kuma aka tabbatar akan Hedera Network yana iya translation dubu 10,000 a duk second daya. ~ Yayin da Bitcoin yake yin guda 7 a second daya, Ethereum yake yin 17, Hashgraph akan Hedera yana yin 10,000 wato (TPs) dinsa. Abu na uku: Fixed Gas. Hashgraph akan Hedera yana da tsayayyen gas fee na $0.001. Abun nufi abinda aka caje ka yau shine za'a caje ka nan da shekara daya idan kazo zaka yi wani transaction. Idan kaga gas fee fiye da haka to dayan biyu ne: 1. Ko dai CEX (Exchange) gas fee. 2. Ko kuma specific task.
Blockchain - Hashgraph. https://t.me/sihaadsic
Ina so nayi register da Hedera yaya zanyi? ga bayanin yadda zaka yi a nan... 👇 https://www.facebook.com/share/p/16ueoXRg4e/ Ko zan iya samun amsoshin tambayoyi da Hedera suke yi daga Module 1 har zuwa Module 11? Eh gasu a nan... 👇 https://www.facebook.com/share/p/176Tdr3hYZ/ Idan na kammala sai mene? Sai Final Assessment, shi kuma kowa da irin nasa, abun nufi tambayoyin iri daya ne da wadanda kayi su a Module 1 zuwa 11 amma akan canza arrangement din ne. 4. Idan na kammala Final Assessment ya zan yi inyi Minting certificate din akan Hedera Network? ga yadda zaka yi... 👇 https://www.facebook.com/share/p/173DeRBhQJ/ Shin ana bukatan kudi ko wani coin domin minting certificate din? Eh ana bukatan $HBAR token na akalla 0.05 USDT, ko kuma $HBAR 0.198 wato Naira 70 rak. Idan baka dashi kayi mana magana mu tura maka. Ya zanyi na amsa tambayoyin Hedera Developer Course cikin sauki? Kayi amfani da Chat GPT ko DeepSeek ko kuma Hedera AI. Shin Hashpack wallet ita kadai ce wallet din da zan iya budewa domin yin wannan course? a'a ba ita kadai bace, ga wasu.... 👇 https://www.facebook.com/share/p/1JTh1YfJ1j/ Shin menene fasahar Hashgraph din nan da Hedera suka zo dashi? Ga amsar a nan.... 👇 https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=pfbid02PqMXQMhjZiwxBdMbFZCWMVXDsVDCUBpkrs17YUjdznHtzqsGNcNd8N1GCcb8ZQtml&id=100002222476641&mibextid=Nif5oz 6. Ko akwai cikkaken bayani akan Hedera Network ko Hashgraph da Hausa? eh akwai gasu... 👇 https://www.facebook.com/share/p/1DwEJE73ie/ 7. Menene manufar yin wannan course din, menene amfanin sa? 1. Samun ilimi game da Blockchain da Hashgraph dama DLTs gaba daya. 2. Samun recognition da yarda daga Hedera Network. 3. Samun ilimin da zaka yi amfani dashi wajen shiga Hedera African Hackhaton na 2025 idan kai dan Afrika ne. 4. Domin samun manyan Airdrop daga Hedera Network wanda nan gaba zasu yi. 5. Domin amfanin da ilimin daka samu a Hedera Developer course a wuraren da bai tsaya iya Hedera kadai ba. 8. Shin Hedera suna da Coin? eh sunan sa $HBAR shine na farko akan fasahar Hashgraph. Ina zan same shi, yana cikin kowace Exchange daka sani a kasuwar Crypto, Binance, Coinbase, Bybit, Bitget, Mexc, OKX, HTX, Kucoin da sauran su. 9. Shi Hedera din Blockchain ne? A'a ba Blockchain bane wani abu na da zamu ce ya zarce blockchain sunan sa Hashgraph. 10. Me ya kamata nayi game da hidimar Hedera? Ka samu ilimin Hashgraph da DTLs gaba daya, ka tabbatar kayi developer course dinsu ka karbi certificate akalla guda uku ko sama da haka, wallet daban daban, email daban. A takaice dai idan aka yi maka tambaya game da Hedera ka tura wa mutum wannan link kawai ya wadatar, wane link? wannan 👇 https://www.facebook.com/share/p/19ASj8Fw4J/
без подписи
Hedera Network All in One (Hausa).... 👇
Idan ka kammala Final Assessment na Hedera kuma ka samu akalla 70 percent ko fiye, zasu tura maka wani link ta email dinka da kayi register da Developer Course. Abinda zaka yi shine: 1. Kaje Mises kayi installing Extension na Hashpack wallet. Sai ka dauki passphrases dinka guda 24 na Hashpack ka shigar dasu kan Extension din Hashpack daka saka akan Mises. 2. Sai kaje MEXC ko Binance Exchange, ka sayi HBAR na Dala 1 tak, zaka samu HBAR guda 5 da wani abu, sai ka tura su zuwa wallet dinka na Hashpack. Na ambaci MEXC da Binance ne saboda minimum withdrawal HBAR guda biyu ne rak daga cikin su, yayin da sauran Exchange din suke da minimum withdrawal na HBAR guda 40 wasu 39. So, gara MEXC ko Binance. Idan HBAR din sun sauka 👇 3. Sai kayo copy din wancan link da suka tura maka cikin Email dinka, kayi pasting akan Mises din. Zai nuna maka sunan ka, da email address dinka, sai ka taba finish ko continue. 4. Za kayi connecting Hashpack dinka da Hedera Developer site da zaka kayi minting certificate din. 5. Daga nan zaka je wajen da zaka yi confirming transaction din a wallet dinka dake kan Mises din. Zasu dauki 0.19 HBAR zai zama a Dala shine $0.048 wato Naira ₦74 a ake bukata. Shike nan. Wajen downloading certificate yana issue. Jiya munyi musu magana, muna jiran ji daga gare su. Duk abinda suka ce zamu isar ga mutane.
1. BTC (Bitcoin) shine token na farko da aka fara samarwa a duniya akan fasahar blockchain. Yayin da HBAR na kamfanin Hedera shine token na farko da aka fara samarwa a duniya akan fasahar Hashgraph. Mutane da yawa suna mamakin ace anyi token ko NFT ba akan fasahar blockchain ba, eh yana yiwuwa a yanzu akan fasahar Hashgraph. Yayin da HOT shine token na farko akan fasahar Holochain. Muna da Distributed Ledger Technology, ko DLT, da yawa a duniya. Amma babu wanda aka fi sani kamar blockchain technology. Blockchain daya ne daga cikin DLTs wato "Distributed Ledger Technologies". 2. Bayan blockchain akwai Hashgraph, shima Distributed Ledger Technology ne wanda yanzu haka yake bin bayan fasahar blockchain wajen sanuwa a duniya, token na farko akan sa shine HBAR token na Hedera Network. 3. Na uku, akwai "Directed Acyclic Graph" ko DAG shima DLT ne. 4. Na hudu akwai Holochain, shine Distributed Ledger Technology ne irin Blockchain technology. An samar da token din HOT akan sa a 2020 a matsayin na farko. 5. Sai Tempo ko RADIX shima DLT ne, amma ban san wani token da aka gina akan wannan fasahar ba a yanzu. Duniya tafi sanin blockchain a bangaren Distributed Ledger Technology, tare da cewa yana dauke da kalubale masu yawa ta wasu wuraren, a yanzu a bangaren DLTs an fara fahimtar fasahar Hashgraph da irin yadda yake da tsaro da "Gossip about Gossip Protocol" dinsa da kuma "Vitual Voting" a matsayin hanyoyin da yake tattare bayanai da kuma watsa su ko ajiye su. Hashgraph yana cigaba da bayyana a bangarori daban daban na duniya tun bayan aiyukan da Turawan Hedera Network suka fara aikin samar da tokens, NFTs akan fasahar Hashgraph technology ba Blockchain technology ba. Wasu masana suna ganin fasahar blockchain tana dauke da kalubale sosai, suna kallon fasahar Hashgraph a matsayin solution. Yanzu haka duniya tana samar da RWAs da kuma tokens da NFTs akan fasahar Hashgraph sabanin abinda aka saba gani na kirkiran tokens akan fasahar blockchain. Kamfanoni irin su Google, IBM, Grayscle, Apple suna daga cikin manyan kamfanonin da suke goyon bayan amfanin da fasahar Hashgraph a yanzu, inda suke zabi zama cikin Governance council ne wadanda suka fara bayyana fasahar Hashgraph, sune Hedera Network. Ko a nan Nigeria a yanzu haka muna kan kokari wajen ganin mutane sun fahimci fasahar Hashgraph, bayan Blockchain da aka fi sani.
Document from SIC
Hedere Network advance package for beginners and developers..... 👇
Document from SIC
без подписи
Yi amfani da Hedera AI.... Idan ka bude wannan link dake sama, zaka ga "Ask AI". https://docs.hedera.com/hedera/
Audio from SIC
Akwai final assessment tambayoyi guda 100 da ake so ka amsa a cikin Minti 90, suma zamu kawo su domin saukakawa mutane samun Hedere Developer course certificate.
Hedera Network Developer Course... Kira zuwa ga matasan mu wajen ganin sun daure sunyi wannan domin ilimi da alheran da za'a samu nan gaba, in Allah ya yarda. Kowa da kowa zai iya yi maza da mata, yara da manya ba sai Developer ba, idan kana da waya kawai. Wadanda suke son shiga cikin Developer Course na Hedera, zasu iya cikewa yanzu. Domin wannan project ba karami bane, kuma an saukaka shi, zuwa karshen watan August din nan zasu rufe yin Developer Course da kuma bayar da certificate. Kafin ka cike Form din sai ka fara dauko Hedera wallet, zaka ganshi a Play store "Hashpack". Sai ka saita shi kafin ka samu damar yin course din. Ga form din da za'a cike, direct zuwa kan site dinsu, zaka a dauka aje Chrome ko wata browser mai karfi....👇 https://hashgraphdev.com/?code=KaminovaLabsgroup Zaka shigar da: 1. Sunan ka, sunan mahaifi, kasar da kake, lambar waya, email, password. 2. Code:👇 KaminovaLabsgroup 3. Company - University. Sihaad Nigeria Limited ko sunan wani kamfani na Web3 Akwai wajen wallet address, wallet din da zaka saka wallet din Hedera ne (idan ka saka wanda ba Hedera ba bazai yi ba) kuma wallet dinsu yasha bamban da yadda aka saba ganin wallet address, misali, Ni ga wallet address dina... 👇 0.0.9307488 (Wannan ☝️ wallet address dina na Hedera, kaga ba irin wallet address daka saba gani bane). 3. Ta yaya zaka samo Hedera wallet? Zaka je Playstore ka dauko Application din, kayi creating wallet, ka dauko wanda baya da checksum (No checksum). Playstore domin dauko Hedera wallet... 👇 https://play.google.com/store/apps/details?id=app.hashpack.wallet.twa Idan ka samo wadannan sai ka cike registration din, ka saita wallet din komai da komai sai ka koma kayi login da details dinka a website dinsu. Zaka ga courses Modules daban daban daga 1 zuwa 11, kowanne da tambayoyin sa. Idan ka kammala Module 1 zaka amsa tambayoyi idan ka ci kaso 70 cikin 100 sai ka wuce Module 2, haka har Module 11. Suna koyar da bayanin cikin videos, hotuna da rubutu. Idan ka kammala zasu bukaci yi maka tambayoyi na Survey irin yadda kaji dadin karatun ko wahalar sa, bayan ka kammala zasu baka Minti 90 domin amsa tambayoyi guda 100 wato Final Assessment. Shi ma ana bukatan ka samu 70 percent mark. Daga nan zasu baka certificate ta hanyar tura maka link ta email dinka. Wanda zasu yi maka minting akan Network dinsu ko kai kayi da kanka. Ga amsoshin Module 1 zuwa Mode 11....👇 Module One: 1. Yes 2. A. 3. No. 4. Trust - Decentralisation. 5. A, B, C, D. 6. Public permissionsless. 7. Public permissioned. 8. C (3). 9. D. Module Two: 1. Mainnet. 2. Previewnet. 3. Mirror. 4. A & C. 5. A, B & C. 6. True for Hedera mirror. 7. B (Hedera File Service). 8. A, B, & C. 9. Hedera Token Service. 10. True. 11. True. Module Three: 1. All of the above. 2. Inclusion Fee. 3. True. 4. Private Key. 5. A (ECDSA). 6. B (ED25519). 7. A, B, D & E. 8. "B" False. 9. All of the above. 10. True. 11. "C", 3. 12. "B" Accepted. 13. "B" False. 14. ..... 15. A, B, D. 16. "B" False. 17. State of proofs. 18. ..... 19. True. 20. A, B, & E. Module Four: 1. False. 2. A, B, D, F. 3. True. 4. D. 5. A. 6. "A" True. 7. "D" the net value. 8. True. 9. "C" Tinybar. 10. "D" the code sets up.. 11. B. 12. "A" True. 13. B. 14. "A" True. 15. C. 16. "B", Identities the owner... Module Five: 1. True. 2. False. 3. C. 4. True. Module Six: 1. D. 2. True. 3. C. 4. D. 5. A. 6. B. 7. A. Module Seven: 1. B,D,E 2. A. 3. A. 4. C. 5. True. 6. B. 7. D. 8. C. 9. D. 10. B. 11. C. 12. D. 13. C. 14. C. 15. A. 16. A. 17. B. 18. A. 19. C. 20. C. 21. C. Module Eight: 1. C. 2. A, B & C. 3. C. 4. C. 5. B. 6. A. 7. C. 8. B. 9. A. 10. A. Module Nine: 1. A. 2. D. 3. B. 4. C. 5. A. 6. C. 7. C. 8. C. 9. B. 10. B. 11. C. 12. A. 13. D. 14. C. Module 10: 1. C & D 2. C 3. C 4. D 5. C 6. A. Module 11. 1. C 2. B 3. C 4. B 5. A 6. D 7. A 8. A
Audio from SIC
Module 4: Number 4 is (D)