Kadara monetization channel
СтатистикаTutorials, guidance about Facebook monetization
- Последний пост
- 29 окт.
- Последнее чтение
- 14 авг.
- Постов за неделю
- 0
- Всего постов
- 20
- Тип
- открытый
- Язык
- ha
- Категория
- Криптовалюты (по похожим)
- В каталоге с
- 14 авг.
- 1/24сутки в ленте
- —
- 1/48двое суток
- —
- 1/72трое суток
- —
Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.
Посты
https://youtube.com/shorts/ingNqGPDGIE?si=_LpztaKgGUfa8z2r
https://youtu.be/RQaMd64rKJU?si=kng7UupCU_dS72_w
✍️ ORIGINAL CONTENT – MUHIMMANCINSA A FACEBOOK MONETISATION Daya daga cikin manyan policies na Facebook shine Original Content. Wannan yana nufin dole ka ƙirƙira naka content ba kawai re-upload daga wani ba. --- 🔑 Me ake nufi da Original Content? Content da kai ka yi shi da hannunka 📝 Bidiyo da ka tsara/gyara/ƙirƙira da kanka 🎥 Abinda ya nuna basira da ƙoƙarinka, ba kawai kwafe daga wani ba. --- 🚫 Abubuwan da ba sa ƙididdige ka a monetisation: 1️⃣ Uploading videos daga TikTok, YouTube ko wani page ba tare da editing ba. 2️⃣ Re-upload kawai (babu sabon commentary, babu canji). 3️⃣ Compilation videos (sai dai idan ka ƙirƙira su da tsari na musamman). 4️⃣ Sharing viral content da ba naka bane. --- 🚀 Me yasa Original Content yake da muhimmanci? Facebook na son creators su ƙirƙira abubuwa na asali. Wannan yana ƙara trust tsakanin kai da audience. Shi ne ginshiƙin samun monetisation mai dorewa. --- ✅ Yadda zaka tabbatar da content naka Original ne: Ka ƙara commentary ko voice-over naka. Ka yi amfani da editing style naka. Ka kawo sabon angle ko fahimta da ba a gani ba. --- 👇 Idan kana son kuɗinka daga Facebook ya dore, ka maida hankali wajen ƙirƙirar Original Content, ba kawai kwafe daga wani ba
🚨 Idan baka gina kanka a Social Media ba yanzu, nan gaba zaka yi nadama 😓🚀 🧵👇 1️⃣ Duniya ta sauya 🌍 A da, sai ka tafi ofis ko taro kafin ka bayyana kanka. Amma yanzu social media ta sauƙaƙa. Mutane suna ganin ka cikin minti 1 daga kowanne lungu na duniya. 2️⃣ Rayuwa tana tafiya online 📱 Yawancin al’amura yanzu sun koma intanet: kasuwanci, ilimi, nishaɗi, ma’amala. Idan baka da hoto ko suna a social media, kamar baka da wanzuwa a duniya ta zamani. 3️⃣ Damar kuɗi 💰 Facebook, TikTok, YouTube da Instagram suna biya. Idan ka gina kanka, zaka iya samun kuɗi daga abun da kake yi: rubutu, bidiyo, ko koyarwa. 4️⃣ Samun suna da tasiri 🌟 Masu tasiri (influencers) ba su da wani abu na musamman sai dai sun fara da ƙarami. Idan kai ma ka fara yau, gobe zaka iya zama abin koyi. 5️⃣ Network mai ƙarfi 🤝 Mutane da yawa sun haɗu da masu horo, aiki, ko kasuwanci ta social media. Ƙofofi da yawa suna buɗewa idan mutane sun san ka. 6️⃣ Ƙarfafa kai 🏆 Kaɗan daga cikin abubuwan da zaka raba na iya taimaka wa wasu. Idan mutane sun amfana da kai, zaka gina daraja da mutunci da kowa ke nema. 7️⃣ Nan gaba naka ne ✨ Zuwa gaba, kowane aiki ko kasuwanci zai buƙaci ka nuna personal brand naka. Idan baka fara gina shi yanzu ba, nan gaba zaka yi nadama. --- ✅ Takeaway: Ka fara yau. Ka fara da abin da kake da shi. Ka gina kanka a social media kafin lokaci ya kure. 🚀 👉 Ka fara gina brand ɗinka yau, kada ka jira gobe. 💡
🤣 “Ka san me yasa ake hana ka monetisation? Ga amsar da zata baka dariya 😂” 👇👇 1️⃣ Facebook monetisation kamar soyayya ce. Da farko sai ka rika yin post kamar yadda kake yi wa budurwa kira: “Ina nan, kina ji na?” 😅 2️⃣ Idan mutane suka fara liking da commenting, to kamar budurwa ta fara amsa maka da “Hi” 🤭. 3️⃣ Idan ka cika sharuɗɗa (followers + views), Facebook zai baka monetisation kamar yadda budurwa zata ce maka “Na amince.” ❤️ 4️⃣ Amma idan ka yi wasa da copyright, sai Facebook ya ce maka: “Ka ci amanata, ka karya alƙawari. Sai mu huta.” 😂💔 5️⃣ Monetisation ba wasa bane. Idan ka kiyaye dokoki, zai baka kuɗi. Idan baka kula ba, zai baka banza! 🤲🤣 --- ✅ Takeaway: Kada ka raina Facebook. Ka yi original content, ka kiyaye dokoki. Ko kuma Facebook zai yi maka blocking kamar budurwa da aka kama da chatting na wani. 🤣
“Abinda yasa Facebook ke demonetising pages ❌” 👇👇 1/ Unoriginal content 2/ Copyright violations 3/ Community guideline strikes
Tips Post — Abubuwan da zka Gujesu a facebook 👇 Ga abubuwa 5 da zaka guda idan kana son ka tsira daga karya Facebook Community Standards: 1️⃣ Bayyana tashin hankali ko tsoratarwa. 2️⃣ Cin zarafi da kalaman batanci. 3️⃣ Yaɗa labarin karya (fake news). 4️⃣ Hotuna masu zubar da mutunci. 5️⃣ Satar hakkin mallaka (copyright). Ka kiyaye su, domin ka kare shafinka da kudin shigarka."
Ga sirri 3 da yawancin masu amfani da Facebook basu sani ba: 1️⃣ Kada ka yi post ba tare da manufar kalmar karshe ba. 2️⃣ Yi amfani da hoton ka ko graphic mai kyau. 3️⃣ Ka saba da timing da audience dinka ke online. Wadannan kan sa content dinka ya yi kyau da kuma ya samu kudin shiga. Rubuta mana wanda bakayi a ciki👇
Menene Facebook Content Monetisation? Tsarine dazai baka damar samun kudin shiga daga videos, reels, da posts da ka wallafa idan sun cika ka’idoji. Babban burina shine in koya maka dabarar samar da content mai jan hankali da kuma yadda zaka tabbatar ka bi dokokin Facebook har kayi qualify.
Amfanin Engagement 👇👇 https://www.facebook.com/share/r/1GXkK29Xt2/
Ina tallata muku POS terminal na moniepoint. Ko ba kai zaka siya ba zaka iya tallatawa domin ka samo me siya. Duk mutum 1 daka kawo ya siya kanada ladan ₦5k. Kudin POS ₦25K ne. A cikin ₦25k za'a cire maka ₦5k tukicin ka. Ku tallata domin kuci ribar wannan shiri. Zaku iya tuntubata ta WhatsApp ko kira a wannan lambar 08038831217. Abba kadara
Alhamdulillah
Yadda zakuyi amfsni da Capcut kyauta👇 https://t.me/modbykingup51/101
Shin kasan zaka iya samun 100k+ a wata daga facebook? Me kake jira?
видео или голосовое, без подписи
Salam
Capcut mara logo. Aje ayi downloading https://t.me/Getmodpcs/2987
https://creators.facebook.com/tools/facebook-content-monetization
Abi wannna link din domin cike form na content monetisation
Dafa duka