Kadara monetization channel
описание
Tutorials, guidance about Facebook monetization
4 492
подписчиков
Охват к подписчикам
32,6%
ERR
Реакции к просмотрам
0,36%
106 на 20 постов
Пересылки к просмотрам
0,01%
4
Постов в день
0,0
всего 20
Где отзываются чаще
доля реакций к просмотрам- 29 июн. 2025 г.Shin kasan zaka iya samun 100k+ a wata daga facebook? Me kake jira?0,88%
- 16 авг. 2025 г.Tips Post — Abubuwan da zka Gujesu a facebook 👇 Ga abubuwa 5 da zaka guda idan kana son ka tsira daga karya Facebook Community Standards: 1️⃣ Bayyana tashin hankali ko tsoratarwa. 2️⃣ Cin zarafi da kalaman batanci. 3️⃣ Yaɗa labarin karya (fake news). 4️⃣ Hotuna masu zubar da mutunci. 5️⃣ Satar hakkin mallaka (copyright). Ka kiyaye su, domin ka kare shafinka da kudin shigarka."0,86%
- 16 июн. 2025 г.без подписи0,71%
- 21 мая 2025 г.Salam0,65%
- 16 авг. 2025 г.Menene Facebook Content Monetisation? Tsarine dazai baka damar samun kudin shiga daga videos, reels, da posts da ka wallafa idan sun cika ka’idoji. Babban burina shine in koya maka dabarar samar da content mai jan hankali da kuma yadda zaka tabbatar ka bi dokokin Facebook har kayi qualify.0,60%
- 11 сент. 2025 г.🤣 “Ka san me yasa ake hana ka monetisation? Ga amsar da zata baka dariya 😂” 👇👇 1️⃣ Facebook monetisation kamar soyayya ce. Da farko sai ka rika yin post kamar yadda kake yi wa budurwa kira: “Ina nan, kina ji na?” 😅 2️⃣ Idan mutane suka fara liking da commenting, to kamar budurwa ta fara amsa maka da “Hi” 🤭. 3️⃣ Idan ka cika sharuɗɗa (followers + views), Facebook zai baka monetisation kamar yadda budurwa zata ce maka “Na amince.” ❤️ 4️⃣ Amma idan ka yi wasa da copyright, sai Facebook ya ce maka: “Ka ci amanata, ka karya alƙawari. Sai mu huta.” 😂💔 5️⃣ Monetisation ba wasa bane. Idan ka kiyaye dokoki, zai baka kuɗi. Idan baka kula ba, zai baka banza! 🤲🤣 --- ✅ Takeaway: Kada ka raina Facebook. Ka yi original content, ka kiyaye dokoki. Ko kuma Facebook zai yi maka blocking kamar budurwa da aka kama da chatting na wani. 🤣0,57%
- 8 июл. 2025 г.Alhamdulillah0,50%
- 16 сент. 2025 г.✍️ ORIGINAL CONTENT – MUHIMMANCINSA A FACEBOOK MONETISATION Daya daga cikin manyan policies na Facebook shine Original Content. Wannan yana nufin dole ka ƙirƙira naka content ba kawai re-upload daga wani ba. --- 🔑 Me ake nufi da Original Content? Content da kai ka yi shi da hannunka 📝 Bidiyo da ka tsara/gyara/ƙirƙira da kanka 🎥 Abinda ya nuna basira da ƙoƙarinka, ba kawai kwafe daga wani ba. --- 🚫 Abubuwan da ba sa ƙididdige ka a monetisation: 1️⃣ Uploading videos daga TikTok, YouTube ko wani page ba tare da editing ba. 2️⃣ Re-upload kawai (babu sabon commentary, babu canji). 3️⃣ Compilation videos (sai dai idan ka ƙirƙira su da tsari na musamman). 4️⃣ Sharing viral content da ba naka bane. --- 🚀 Me yasa Original Content yake da muhimmanci? Facebook na son creators su ƙirƙira abubuwa na asali. Wannan yana ƙara trust tsakanin kai da audience. Shi ne ginshiƙin samun monetisation mai dorewa. --- ✅ Yadda zaka tabbatar da content naka Original ne: Ka ƙara commentary ko voice-over naka. Ka yi amfani da editing style naka. Ka kawo sabon angle ko fahimta da ba a gani ba. --- 👇 Idan kana son kuɗinka daga Facebook ya dore, ka maida hankali wajen ƙirƙirar Original Content, ba kawai kwafe daga wani ba0,47%
- 11 мар. 2025 г.Dafa duka0,43%
- 8 июл. 2025 г.Yadda zakuyi amfsni da Capcut kyauta👇 https://t.me/modbykingup51/1010,40%
- 23 авг. 2025 г.“Abinda yasa Facebook ke demonetising pages ❌” 👇👇 1/ Unoriginal content 2/ Copyright violations 3/ Community guideline strikes0,33%
- 3 апр. 2025 г.Capcut mara logo. Aje ayi downloading https://t.me/Getmodpcs/29870,26%