tgindex
Последний пост
20 мая
Последнее чтение
14 авг.
Постов за неделю
0
Всего постов
20
Тип
открытый
Язык
ha
Категория
Криптовалюты
В каталоге с
14 авг.
Подписчики
895
мало замеров
Замеров пока мало
Сутки
0
0,00%
Неделя
 
Месяц
 
Просмотров на пост
162
20 постов
Вовлечённость
18,1%
к подписчикам
Постов в день
0,0
всего 20
Упоминаний
0
каналов
Охват размещения
оценка
1/24сутки в ленте
1/48двое суток
1/72трое суток

Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.

Посты

  • A Gaskiya in dai kana yin Interlink Amma baka shiga wannan campaign na Rabon kudi ba kana yin ma Kan ka Asara Ga video na yanda ake shiga Ga code na shiga a kasan videon in kana da Tambaya a Kai zaka iya yi

  • 744319

  • mainasara11

  • Indai kasan baka fara verychat ba kai Maza Maza ka fara , Domin yanzun haka Ana siya sannan beda wahalan Tarawa duk daya Ana siyan sa a 3.5Naira , Nan Gaba ba Ana Saran insha'Allah ze fi haka sosai Kanayin Rijista in kasa refferal code zasu baka 50 daga nan in ka gayyaci mutum na farko zasu baka 150 Shima su bashi 150 Sanann ✅ Daily Mining a karɓi reward, ✅ Akwai Streak Reward, ✅KYC sai ka kai level 7 ✅ Da Zarar kayi KYC zasuyi migrating duk coins ɗin Zaku Iya rijista ta nan: 👇🏼 https://invite.verychat.io/mainasara11 Idan Link Yaki wuce wa Kuyi Downloading VERYCHART App Akan Playstore Kuyi Register da Email Naku Wajen Referral Code Kusa ka; 👇🏼👇🏼👇🏼 https://invite.verychat.io/mainasara11 A kula dole kasa refferal code in kana son samun welcome bonus Ga refferal code 👇👇 mainasara11

  • Sabon mining na ECX da ake bunburutun shi sun buɗ conversion, wanda duk ya samu yayi KYC zai iya shiga wallet dinsa ya yi da kansa. Tsarin ECX yana kama sosai da irin tsarin Athene da mukayi a baya. Kuyi kokarin yin KYC idan an samu dama, hoton fuska ne kawai. Sai dai anayiwa bot din nasu nauyi, don haka abin sa'a ne yanzu. A ECOX za ka zaɓi adadin da kake son a maida maka zuwa ECX, shine wanda ake siyarwa a bunburutu, amma sau ɗaya ake yin convertion a kowane circle, ana sake sabon circle bayan kwana bakwai, sati ɗaya kenan. Idan ka yi yau, ba za ka sake yi ba sai an buɗe sabon conversion na gaba. Sun ba kowa sati ɗaya domin yin conversion. Idan ka gaza yi a lokacin, sai ka jira na gaba. Conversion rate: Green 100 = ECX 2.11 (a wannan zagaye). Na gaba zai fito ne idan lokacin ya yi. Ga waɗanda basu fara ba, ga link ɗin rajista 👇👇👇 https://app.ecox.network/register?refCode=MAINASARA1 Wanda suka fara da wuri, sune zasu fi cin moriyar sa domin zasu fi tarawa da wuri. https://app.ecox.network/register?refCode=MAINASARA1

  • Channel photo updated

  • Channel name was changed to «Fafutuka Airdrop»

  • 67a3200261b9f

  • Alhamdulillah Yau ARI WALLET sun bada dama fara transfer na point da muka Tara, za'a fara bunburutun shi tunda yanzu yana transfer Wanda Basu fara ba suma zasu iya farawa kada ayi babu su Ga link da refferal code da video na yadda zakuyi rijista https://play.google.com/store/apps/details?id=arichain.app.ari.wallet Ga refferal code 67a3200261b9f

  • Wannan Sabon Mining na BYTE zasu iya Bada dama ayi bunburutn shi nan kusa, Mu yanzu mun fi Bada karfi a irin wadannan Wanda zasu Bada dama a sayar kafin listin kamar sidra, pi, rubi, mec da sauran su shi Wannan BYTE yana ciki kada ayi wasa dashi http://app.byteblockchain.org/login?ref=H3z7jQFgzFScAR26kHlxknc7tnI3 Bashi da app a playstore yanzu Amma zaka sauke apk ne ta hanyar amfani da chrome tap

  • Dan'uwa Koda ka daina mining na Telegram ya kamata kayi wannan Durov coin din sabida shi ba mining ba kamar Airdrop ne sai wasu 'yan task da zaka ci kuma da Alama ba zaa Dade Ana yi ba https://t.me/DuroCoin_BOT/app?startapp=detail_545380421 Allah ya bamu sa'a

  • видео или голосовое, без подписи

  • *ALHAMDULILLAH* *GA WANI SABON MINING APP DA ZAKA IYA DINGA MINING DIN CORE A CIKI* *KUMA DUK LOKACIN DA KAGA DAMA ZAKA IYA DINGA WITHDRAW* *MAFI KARANCIN ABINDA ZAKA IYA WITHDRAW SHINE CORE GUDA DAYA* *KAGA KULLUM ZAKA IYA DINGA WITHDRAW DIN CORE DINKA KENAN* *AYI KOKARI A FARA YANZU SABODA SUNA BADA SHI DAYAWA YANZU KAFIN SU RAGE* *GA LINK DIN YIN REGISTER👇* https://coretoshi.com/register.php?referId=Mainasara1

  • mainasara11

  • In baka fara Pi da wuri ba kada ka yadda ace baka fara MIRA da wuri ba Bayan Nasaran Pi wanda Mallakin kasar America ne To suma England 🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Sun fito da Nasu mai suna MIRA Network kayi kokari ka fara da wuri kafin suyi Helving Ka shiga ka jawo app a nan https://play.google.com/store/apps/details?id=com.lumira_mobile Wajan Refferal code ka sa wannan mainasara11 Ka kula wajan 1 guda biyu 11 mainasara11

  • UXUY WALLET 🔥🔥🔥 sun bukaci a gayyaci 'yan'uwa da aminan Arziki cewa ka tabbayar ka bude wallet kafin nan da Gobe 11 ga wannan wata March akwai wani zazzafan airdrop wanda iyakan wanda suka bude kafin Gobe zasu samu In ka bude shikenan ka tabbaatar ka boye phase phrase naka In baka bude ka gaggauta ka bude Koda ba zaka na yon farmin ba Dan ka samu shi airdrop da suka fa wanda zasu yi snapshot a Gobe Wanda basu bude ga link Join UXUY Wallet, get 60 UP for free🆓 💰Stand a chance to win future airdrops UXUY Wallet is a Web3 multi-chain decentralized wallet backed by Binance investments. https://t.me/UXUYbot/app?startapp=A_545380421_inviteEarn Allah ya bamu sa'a

  • FAFUTUKA P2P🔥🔥🔥 https://chat.whatsapp.com/HobvSYyt8ZWHmY9cF9KDYY Sabon Group din Mu na saya da sayarwan coins Zai kasance a rufe ta yadda Ni admin ne Zan Update na farshin saya da sayarwa., daga lokaci zuwa lokaci za'a bude cinikayya, Idan a wajan mu zaka saya ko zaka sayar baka da matsala damu wajan saya ko sayrwa Kamar yadda muka Saba Amma idan an bude Group to Alhakin ka ne kasan wanda zakuyi cinikayya dashi Sannan ba'a tura kowani irin Link a ciki idan mutum ya tura wani link zaa cire shi Mai bukatar shiga ga link na group https://chat.whatsapp.com/HobvSYyt8ZWHmY9cF9KDYY Allah ya bamu sa'a a cikin Neman mu🙏

  • Faka-faka 🔥🔥🔥 Ba lokaci a fara wannan MOUSE 🐭 din da wuri yana kama da Dogs da Pows cikin kwana daya da fitowar sa har an yi verified din shi mu fara da wuri Dan Tarawa da ya wana https://t.me/mousehous_bot/mouseapp?startapp=ref_545380421 Allah ya bamu sa'a

  • 67a3200261b9f

  • Indai kalli Abu Mai muhimmanci dole na ne in kawo maku shi sai dai kuce kun gaji A fafutuka ba'a gajiya Yau Ga Ari-chain yana da Application Kamar Xenia sai dai shi Ana yin tesnet ne blochain ne mai Zaman kanshi wanda yazo da sabon Ecosystem daban akwai alamun samun Alkairi sosai Farko ka shiga nan zai Kai ka playstore https://play.google.com/store/apps/details?id=arichain.app.ari.wallet Ka jawo application na wallet nasu kayi rijisata da email na ka ka zabi password na ka Wajan refferal code kasa wannan 67a3200261b9f Daga sama zaka ga email verification in ka taba saka wasu code da zasu baka a wajan zasu tura ma verification ta email ka dauko ka saka In ka kammala rijisata zasu baka private key sai ka boye su Zaka kana transaction ga address dina zaka tura smal amount daily ARW5gh3WnDYAC64RbF9DjY1d1C4ioXv2Pjkx3DkcA7KbEqGz9SA86 Sanann Akwai daily check da daily quiz in na samu dama Zan rika kawo maku amsar kullum Allah ya bamu sai ka refferal code a kasa