tgindex
Ustaza Ummulyatama Abdullahi

Ustaza Ummulyatama Abdullahi

Статистика

Domin tinatarwa,illimantarwa,karantarwa da kuma nasihuhi Akan rayuwa

Последний пост
27 мар.
Последнее чтение
13 авг.
Постов за неделю
0
Всего постов
21
Тип
открытый
Язык
ha
В каталоге с
13 авг.
Подписчики
2 230
+15 за 4 дн.
Сутки
+11
+0,50%
Неделя
 
Месяц
 
Просмотров на пост
585
21 постов
Вовлечённость
26,2%
к подписчикам
Постов в день
0,0
всего 21
Упоминаний
0
каналов
Охват размещения
оценка
1/24сутки в ленте
1/48двое суток
1/72трое суток

Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.

Посты

  • 27 мар.1 08983из hausaislamicpicturesquotes

    SALATIN MANZON ALLAH (SAW) اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحمَّد، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَميدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحمَّدٌ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَِكْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ. [متفق عليه] Allahumma salli ala muhammad wa ala ali muhammad kama sallaita ala ibrahim wa ala ali ibrahim innaka hamidun majid, Allahumma barik ala muhammad wa ala ali muhammad kama barakta ala  ibarahim wa ala ali ibrahim innaka hamidun majid. WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i TELEGRAM https://t.me/hausaislamicpicturesquotes INSTAGRAM https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6osqg5

  • 27 мар.949из hausaislamicpicturesquotes

    без подписи

  • 12 февр.1 2833из khairuummah2021

    Daga ibadar azumi ta zo, masu ulcer, ciwon sukari, juna biyu, shayarwa....da sauransu zasu fara shiga zullumi da wannan gagarumar ibada da kuma yanayin da suke ciki. Ki kwantar da hankalinki ƴar uwa, Khairu Ummah Foundation ta samar miki mafita In sha Allah! Ki kasance da Dr. Khadija Mustafa (goggagiyar likita), domin jin shawarwarin yadda zaki kula da lafiyarki. Rana: 16/02/2026 Lokaci: ƙarfe takwas na dare Wuri: Telegram https://t.me/khairuummah2021

  • 18 янв.1 0113из hausaislamicpicturesquotes

    HAƘƘIN MUSULMI AKAN ƊAN UWANSA MUSULMI GUDA SHIDA. - 💧Idan ya haɗu dashi yayi masa sallama. - 💧Idan ya gayyace shi ya amsa masa. - 💧Idan ya nemi shawara, ya bashi shawara. - 💧Idan yayi at-tishawa yace alhamdulillah, sai ya nema masa rahamar Allah. - 💧Idan bashi da lafiya ya je dubansa. - 💧Idan ya mutu, ya raka shi maƙabarta (domin a binne shi). Sahih Muslim (2162) - WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i - TELEGRAM https://t.me/hausaislamicpicturesquotes - INSTAGRAM https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6osqg5 - FACEBOOK https://mobile.facebook.com/Hausa-Islamic-Pictures-Quotes-304897013359792/?ref=opera_speed_dial_freefb

  • 15 янв.745из hausaislamicpicturesquotes

    KA TANADI ABIN DA ZAI AMFANE KA. - "Kayi ƙoƙari ka tanadarma kanka wani aiki na alkhairi wanda silarsa Allah ta'ala zai iya yi maka rahama da rangwame a ranar gobe ƙiyama" - Lallai ka sani: ▪️A Yau: Za a karɓi aikin ka ko da kwatankwacin ƙwayar zarra ne. - ▪️A Gobe: Ko da ka zo da tarin zinari ko azurfa, ba za a karɓa daga gare ka ba. - ▪️A Yau: Aiki ne ba tare da wani hisabi ba a nan gidan duniya. - ▪️A Gobe: Hisabi ne kaɗai ba tare da wani aiki ba a can lahira. - "Wato a nan duniya kana da damar aikata aikin da Allah ta'ala zai iya karɓarsa komai ƙan-ƙantarsa matuƙar yana da inganci kuma yayi maka rahama, amma a ranar lahira babu damar aiwatar da wani aiki. A nan ne kaɗai kake da wannan damar, to kada kayi wasa a duniyarka" - WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i - TELEGRAM https://t.me/hausaislamicpicturesquotes - INSTAGRAM https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6

  • 7 янв.6221из hausaislamicpicturesquotes

    𝙎𝙐𝘽𝙃𝘼𝙉'𝘼𝙇𝙇𝘼𝙃𝙄 𝙒𝘼-𝘽𝙄𝙃𝘼𝙈𝘿𝙄𝙃𝙄 (+100). - "Faɗin waɗannan nauyayan kalmomi guda biyu sau ɗari a yini guda, wato faɗin  SubhanAllahi Wa-bihamdihi. Sau ɗari a rana, Allah zai kankarewa bawa dukkanin ilahirin zunubansa koda kuwa yawan su yakai na tarin kumfar kogi mai yawa" - "Abu Hurairata Allah ya ƙara masa yarda ya ruwaito hadisi cewa, lallai Manzon Allah ﷺ, yace: duk wanda yace 𝗦𝘂𝗯𝗵𝗮𝗻𝗔𝗹𝗹𝗮𝗵𝗶 𝗪𝗮-𝗯𝗶𝗵𝗮𝗺𝗱𝗶𝗵𝗶. sau ɗari a rana, za'a kankare masa zunubansa koda sun kai yawan kumfar kogi" Sahih al-Bukhari: 6405 - "Haƙiƙa babbar asara ce ace mutum ya wayi gari har ya wuni amma bai furta waɗannan kalmomi masu albarka ba, mu yawaita faɗansu a yau da kullum wala-Allah mu sami kaffarar tarin zunuban mu a gurin Allah buwayi" - WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i TELEGRAM https://t.me/hausaislamicpicturesquotes

  • 7 янв.486из hausaislamicpicturesquotes

    без подписи

  • 7 янв.47911из hausaislamicpicturesquotes

    без подписи

  • 3 янв.542из hausaislamicpicturesquotes

    MUJI TAUSAYIN NA ƘASA. - "Matuƙar kana son Allah ya tausaya maka, sai kaima ka tausayawa na ƙasa dakai, domin lallai haƙiƙa dukkanin wanda yake taimakon bayin Allah, sai shima Allah ɗin ya tausaya masa a cikin lamuransa" - "Kada ka mayar da zaluntar bayin Allah ta zamto ita ce ɗabi'arka ta yau da kullum, muddun ka zamto haka a rayuwarka, to lallai Allah bazai taɓa tausaya maka ba" - "Idan kaji tausayin na ƙasa da kai, sai kaima Allah yaji tausayinka, idan ka nuna halin rangwame da karamci ga naƙasa, sai kai ma Allah wanda yake a samanka ya nuna su a gareka, Manzon Allah ﷺ, yace: kujiƙan na ƙasa, sai kuma wanda yake a sama yajiƙanku" Jam'i at-Tirmiziy (1924) - WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i TELEGRAM https://t.me/hausaislamicpicturesquotes INSTAGRAM https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6osqg5 - FACEBOOK https://mobile.facebook.com/Hausa-Islamic-Pictures-Quotes-304897013359792/?ref=opera_speed_dial_freefb

  • 3 янв.409из hausaislamicpicturesquotes

    без подписи

  • 2 янв.461из hausaislamicpicturesquotes

    ✨KU DINGA JADDADA IMANINKU✨ Manzon Allah ﷺ yace: "Ku jaddada Imaninku sai akace(Sahabbai): ya Rasulullah ta yaya zamu jaddada Imaninmu? sai yace : ku yawaita faɗin لا إله إلا الله". مسند أحمد بن حنبل WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i TELEGRAM https://t.me/hausaislamicpicturesquotes INSTAGRAM https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6osqg5 FACEBOOK https://mobile.facebook.com/Hausa-Islamic-Pictures-Quotes-304897013359792/?ref=opera_speed_dial_freefb

  • 2 янв.364из hausaislamicpicturesquotes

    без подписи

  • 1 янв.416из hausaislamicpicturesquotes

    Shaykh Ibnu Uthaimin (Rh) Ya ce: "Idan zamani ya lalace kuma ka ga cuɗanyarka da mutane baya ƙara maka komai sai sharri da kuma nesantaka daga Allah to kashedinka! Ka zama ma'abocin zama kai kaɗai, ka nisanci mutane". Manzon Allah (SAW) Ya ce: "Ya fiyewa mutum a ce yana da dukiya kuma ya kasance dukiyar nan tasa itace tumakan da ya mallaka kullum yake kewaya saman duwatsu dasu da kuma matsayar jiragen ruwa (bakin teku) yana tafiya tare da addininsa domin gujewa fitintinu". شرح رياض الصالحين" (٣٥٤/٥) WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i TELEGRAM https://t.me/hausaislamicpicturesquotes INSTAGRAM https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6osqg5 FACEBOOK https://mobile.facebook.com/Hausa-Islamic-Pictures-Quotes-304897013359792/?ref=opera_speed_dial_freefb

  • 1 янв.286из hausaislamicpicturesquotes

    без подписи

  • 30 дек.8921из hausaislamicpicturesquotes

    *AKWAI SAUQI A BAYAN TSANANI;* - "Duk wani tsanani yana tareda sauƙi, matuƙar Allah zai jarabceka kuma sannan kayi haƙuri abisa abinda ya jarabceka dashi ɗin, ka fawwala masa dukkanin lamura, to lallai da sannu zai samar maka da mafita, zai kawo maka sauƙi acikin dukkanin wani tsanani" - *ALLAH BUWAYI YACE:* سَيَجعَلُ اللَّهُ بَعدَ عُسرٍ يُسرًا۞ - "(Da sannu) Allah zai sanya sauƙi a bãyan tsanani." Quran-65:7 - WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i - TELEGRAM https://t.me/hausaislamicpicturesquotes - INSTAGRAM https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6osqg5

  • 30 дек.331из hausaislamicpicturesquotes

    без подписи

  • 30 дек.4541из hausaislamicpicturesquotes

    *MU TASHI MU NEMI ILMI* - "Lallai kasani! (Ina rokon Allah ta'ala yayi maka rahama) haƙiƙa abu na farko da shaiɗan zai fara sanyawa mutane acikin zuƙatan su shine ya kangesu daga barin neman ilimi, domin haƙiƙa shi ilimi haske ne, idan shaiɗan ya kifar da fitilunsa to tabbas ya kifar dasu cikin duhun jahilci ta yadda yaso". - WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i - TELEGRAM https://t.me/hausaislamicpicturesquotes - INSTAGRAM https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6osqg5 - FACEBOOK https://mobile.facebook.com/Hausa-Islamic-Pictures-Quotes-304897013359792/?ref=opera_speed_dial_freefb

  • 30 дек.305из hausaislamicpicturesquotes

    без подписи

  • 26 дек.356из hausaislamicpicturesquotes

    *SALATIN MANZON ALLAH (SAW)* اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحمَّد، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَميدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحمَّدٌ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَِكْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ. [متفق عليه] Allahumma salli ala muhammad wa ala ali muhammad kama sallaita ala ibrahim wa ala ali ibrahim innaka hamidun majid, Allahumma barik ala muhammad wa ala ali muhammad kama barakta ala ibarahim wa ala ali ibrahim innaka hamidun majid. WHATSAPP https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i TELEGRAM https://t.me/hausaislamicpicturesquotes INSTAGRAM https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6osqg5

  • 26 дек.227из hausaislamicpicturesquotes

    без подписи