tgindex
ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

ALQAWAREER EDUCATIONAL FOUNDATION 🌸 مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)

Статистика

Makaranta ce ta mata a yanar gizo, hadafinta shine koyar da mace musulma abubuwan da bai kamata ta jahilcesu ba na Addini da kuma wayar mata da kai a kan kalubalai da abubuwan da suka shafi rayuwarta ta hanyar Karantarwa, Daurori da kuma Tattaunawa.

Последний пост
8 авг.
Последнее чтение
15 авг.
Постов за неделю
0
Всего постов
20
Тип
открытый
Язык
ha
В каталоге с
15 авг.
Подписчики
6 612
−3 за 2 дн.
Сутки
−2
−0,03%
Неделя
 
Месяц
 
Просмотров на пост
1 749
20 постов
Вовлечённость
26,5%
к подписчикам
Постов в день
0,0
всего 20
Упоминаний
0
каналов
Охват размещения
оценка
1/24сутки в ленте
370
1/48двое суток
424
1/72трое суток
457

Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.

Посты

  • 8 авг.1 94037

    GARE KU ƳAN UWA MATA MASU DARAJA. Dandalin Al-qawareer ladies Forum ya shirya tsaf don kawo muku muhadara mai taken: GUDUNMAWAR MACE A MUSULUNCI. Mai gabatarwa: Dr. Amatullah Khamis. Rana: Alhamis - 13/8/2026 Lokaci: 8:30pm Wuri: Al-qawareer ladies Fourum (Telegram) Kizo ki gayyato ƴar uwar ki don muyi tarayya cikin ladan. Ki dannan wannan link na qasa domin samun damar shiga Zauren👇 https://t.me/+D84PgXZ3LslkNDZk

  • без подписи

  • без подписи

  • без подписи

  • без подписи

  • без подписи

  • 8 авг.418171

    без подписи

  • FAWA'ID DAGA KARATUN AQEEDA

  • без подписи

  • 5 авг.2 39388

    ALBISHIRINKU TAURARIN MATA Gidauniyar karantarwa ta Al-Qawareer Educational Foundation na farin cikin gabatar muku shirin (Tarteel). Wannan shiri ne da zai taimakawa ƴan uwa mata inganta karatunsu na Al-qur'ani da kuma kyautata alaƙar su da shi. Shirin zai fara gudana ne ƙarƙashin reshen gidauniyar kula da al'amuran mata wato Al-Qawareer Ladies Forum 🔗 Ku shiga shafin mu na Telegram Al-Qawareer Ladies Forum ta wannan hanyar domin amfana da shirin da samun jadawalin tsarin karatu: https://t.me/+D84PgXZ3LslkNDZk

  • без подписи

  • 15 июл.3 944124

    Idan ke tsohuwar Dalibar Alqawareer ce to ki matso kusa ga Babban Albishir! Makaranta na Gabatar wa tsofaffin dalibanta shiri na Musamman data tanada domin su mai suna MAJLISUL ISTIHDAA Wannan shiri ne na musamman mai dogon Zango na: TAZKIYA , TADABBUR , ISTIHDAA DA TARBIYYA . SHARADIN YIN REGISTER Abinda zai baki damar shiga wannan majlisi shine, ki kasance ke dalibar Alqawareer ce duf'a na 1, 2, 3, 4, 5 da kuma 6. Kada ki bari dama ta wuce ki, domin wannan shiri ne guda daya da ba zai maimaitu ba. Ki hanzarta kije ki duba Channel din duf'ar da kikayi karatu a ciki. Zaki samu link din rajista a ciki, sai ki cike ki jona ajin Majalisul Istihdaa wanda zaki samu link dinsa a karshen form bayan kin cike kin yi submit.

  • 9 июл.1 942295

    Sharrafawar Babban Malaminmu kuma Babanmu DR. Sani Umar Rijiyar Lemu(Hafizahullah) ga taron yaye daliban Alqawareer duf'a ta 5, Allah ya sakawa Dr. da mafificin alkhairi ya kara ma rayuwa albarka ya ɗaga darajarsa duniya da lahira. https://youtu.be/pTec2nqPX1E?si=dD1ZVz-DeBDWwHle

  • 9 июл.1 074

    без подписи

  • 8 июл.3 3731114

    🌿Babban Albishir Ga Tsofaffin Ɗaliban Alqawareer Academy🌿 Idan ke tsohuwar ɗalibar Alqawareer Academy ce, to wannan saƙo naki ne Makarantar Alqawareer Academy na farin cikin gabatar wa tsofaffin ɗalibanta wani shiri na musamman mai suna: MAJLISUL ISTIHDAA Wannan shiri ne mai dogon zango, wanda aka tsara domin ƙara gina ɗalibai ta fuskar: • Tazkiya • Tadabbur • Istihdaa • Tarbiyya Sharaɗin Yin Rajista Rajistar ta buɗe ne ga duk wadda ta kasance ɗalibar Alqawareer Academy daga Duf'a ta 1 zuwa ta 6 Kada ki bari wannan dama ta wuce ki, domin wannan wata dama ce ta musamman wadda ba za a maimaita ba Ki hanzarta yin rajista kafin a rufe Ga hanyar yin rajista: 👇 https://forms.gle/NEZHx2oU3HgyKxLm6

  • 5 июл.1 3301012

    Tunatarwa Yau Lahadi, da misalin ƙarfe 8:00 na dare, Makarantar Al-qawareer Academy za ta gudanar da gagarumin taron yaye ɗalibanta karo na biyar. Makarantar ta tanadar wa ɗaliban da za a yaye wata babbar mufāja'a ta musamman wacce za ta faranta musu rai matuƙa. Muna gayyatarku da ku kasance tare da mu anjima da misalin ƙarfe 8:00 na dare a shafinmu na Telegram, Al-qawareer Ladies Forum, domin halartar wannan gagarumin taro. A shiga ta wannan link dake qasa 👇 https://t.me/+D84PgXZ3LslkNDZk Maraba da zuwa.

  • 3 июл.6 52094

    GAYYATA ZUWA TARON YAYE ƊALIBAN AL-QAWAREER ACADEMY KARO NA BIYAR. Makarantar Alqawareer Academy dake qarqashin Alqawareer Educational Foundation na farin cikin gayyatar ƴan uwa mata zuwa gagarumin taron ta na bikin yaye ɗalibai karo na biyar data shiryawa ɗaliban ta da suka kammala karatunsu na matakin farko a zangon karatu na 2025/2026. Taron zai kasance ne kamar haka: Rana: Lahadi 5th July, 2026. Lokaci: Qarfe 8:00 na dare. Wuri: Alqawareer Ladies forum a Telegram. FAƊAKARWA Taron na ƴan uwa mata ne Zalla banda Maza. Link 👇 https://t.me/+D84PgXZ3LslkNDZk Kizo, kuma ki gayyato ƴan uwanki mata su halarta. Baarakallahu feekunna 🌸

  • 30 июн.1 310182

    GAYYATA ZUWA TARON YAYE ƊALIBAN AL-QAWAREER ACADEMY KARO NA BIYAR. Makarantar Alqawareer Academy dake qarqashin Alqawareer Educational Foundation na farin cikin gayyatar ƴan uwa mata zuwa gagarumin taron ta na bikin yaye ɗalibai karo na biyar data shiryawa ɗaliban ta da suka kammala karatunsu na matakin farko a zangon karatu na 2025/2026. Taron zai kasance ne kamar haka: Rana: Lahadi 5th July, 2026. Lokaci: Qarfe 8:00 na dare. Wuri: Alqawareer Ladies forum a Telegram. FAƊAKARWA Taron na ƴan uwa mata ne Zalla banda Maza. Link 👇 https://t.me/+D84PgXZ3LslkNDZk Kizo, kuma ki gayyato ƴan uwanki mata su halarta. Baarakallahu feekunna 🌸

  • 28 июн.3 84046

    ⏳ AWOYI KADAN SUKA RAGE! Lokaci na kurewa... Rajistar sabbin dalibai mata a AL-QAWAREER ACADEMY na gab da rufewa. Idan kina son: 🌸 Koyon Al-Qur'ani da tafsirinsa 🌸 Fahimtar addininki 🌸 Kusanci ga Ubangijinki 🌸 Samun ingantaccen ilimin addini Yanzu ne lokacin ɗaukar mataki. Kar ki jira sai an rufe rajista sannan ki yi nadama. 📌 Awoyi kadan suka rage. 👉 Ki yi rajista yanzu kafin a rufe. https://forms.gle/c5getTRyCYBis6qk8 #AlQawareerAcademy #Rajista #Kwana4 #IliminAddini #Muslimah #AlQurani

  • 27 июн.3 55334

    ⏳ KWANA 2 KACAL SUKA RAGE! Lokaci na kurewa... Rajistar sabbin dalibai mata a AL-QAWAREER ACADEMY na gab da rufewa. Idan kina son: 🌸 Koyon Al-Qur'ani da tafsirinsa 🌸 Fahimtar addininki 🌸 Kusanci ga Ubangijinki 🌸 Samun ingantaccen ilimin addini Yanzu ne lokacin ɗaukar mataki. Kar ki jira sai an rufe rajista sannan ki yi nadama. 📌 Kwana 2 kacal suka rage. 👉 Ki yi rajista yanzu kafin a rufe. https://forms.gle/c5getTRyCYBis6qk8 #AlQawareerAcademy #Rajista #Kwana4 #IliminAddini #Muslimah #AlQurani