tgindex
NASEEHA FOUNDATION

NASEEHA FOUNDATION

Статистика

Working assiduously to inculcate good conduct and eradicate immoralities in all facets of the society by way of beautiful approach and continous improvement.

Последний пост
10 авг.
Последнее чтение
15 авг.
Постов за неделю
0
Всего постов
20
Тип
открытый
Язык
ha
В каталоге с
15 авг.
Подписчики
3 435
+3 за 3 дн.
Сутки
+3
+0,09%
Неделя
 
Месяц
 
Просмотров на пост
656
18 постов
Вовлечённость
19,1%
к подписчикам
Постов в день
0,0
всего 20
Упоминаний
0
каналов
Охват размещения
оценка
1/24сутки в ленте
510
1/48двое суток
584
1/72трое суток
630

Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.

Посты

  • Babbar ribar da mutum zai samu duniya da lahira #Naseehafoundatio #husba #mugyara

  • 2 авг.549275

    без подписи

  • Live stream finished (1 hour)

  • Live stream started

  • 2 авг.637194

    ANJIMA NE IN SHA ALLAH DA MISALIN KARFE 8:30PM KU KASANCE TARE DA MU.

  • MUNANAN LAIFUKA DA BARAZANAR SU GA ZAMAN LAFAIYA DA TSARO https://www.facebook.com/naseehafoundation/videos/4352287531690388/?app=fbl

  • GAYYATA ZUWA MUHIMMIYAR LACCA TA YANAR GIZO Cibiyar Naseeha Foundation  Nigeria, Na farin cikin gayyatar  Ƴan Uwa Maza da Mata zuwa muhimmiyar muhadarar da ta shirya mai taken: SABO DA ALFASHA DA MUNKARAI DA HAƊARIN DA HAKAN KE HAIFARWA GA AL'UMMAR MUSULUNCI GABATARWA:  Dr. Abdul-Rahman Sani Yakub Zaria RANA: Lahadi 02/08/2026 LOKACI: 8:30 na dare WURI: Shafin Naseeha da ke Telegram👇 https://t.me/naseehafoundation Masu amfanuwa da laccar: Maza da Mata. #Naseehafoundation mu taru mu gyara domin mu gudu tare mu tsira tare

  • без подписи

  • Abubuwa biyu wajibi ne a kan mutum: 1-Ya umurci kan shi da kyakkyawan aiki kuma ya hana kan shi daga mummuna. 2-Sannan ya umurci wanin shi kuma ya hane shi. Idan ya kasa tsayuwa da na farkon to ta yaya na biyun zai gagare shi? شرح النووي على مسلم 2/23 TELEGRAM: https://t.me/naseehafoundation #Naseehafoundation mu taru mu gyara domin mu gudu tare mu tsira tare

  • без подписи

  • "Babu addini kuma babu alkhairi ga duk mutumin da zai ga a na keta hurumin Allah, a na tozartar da iyakokin Allah da addininSa, a na ƙyamatar Sunnar Manzon Allah ﷺ, Sannan zuciyarshi ta kasance a sanyaye, kuma harshen shi yayi shiru wajen zabura ga yin hani, to! wannan ya zama kurman shedan". إعلام الموقعين عن رب العالمين : 2/12-221 #Naseehafoundation TELEGRAM: https://t.me/naseehafoundation

  • без подписи

  • YAWAITA AZUMI A WATAN MUHARRAM Manzon Allahﷺ ya ce: "Mafificin azumi bayan azumin Ramadhan azumi a watan Allah Al-muharram". Muslim ya ruwaito. Kuma ya tabbata cewa Manzon Allah ﷺ bai taba azumtan wani wata gabaki dayansa ba ban da Ramadhan, wannan sai ya nuna cewa kwadaitarwa ne a kan YAWAITA AZUMI A WATAN AL-MUHARRAM ba azumtarsa duka ba. TELEGRAM: https://t.me/naseehafoundation #Naseehafoundation mu taru mu gyara domin mu tsira tare.

  • без подписи

  • "IDAN NAGARI SUKA YI RIKO DA HANNUN MASU BARNA, SAI SU TSIRA BAKI DAYA". Cibiyar Naseeha bangaren mata na farin cikin gayyatar yan uwa mata zuwa shirin mu tattauna wanda ta saba shirya musu duk wata mai taken: AIKIN ALKHAIRI DA TASIRINSHI A CIKIN AL'UMMA Bakuwar shirin: Malama Aisha Usman Rana:  Asabar 4th- 7-2026 Lokaci: Karfe Takwas na dare (8:00pm) Wuri: Shafin Naseeha Foundation na mata da ke a Telegram. Link👇 TELEGRAM https://t.me/+WqQ8bcAfsJ4yZjVk

  • без подписи

  • Gobe Laraba da ranar Alhamis sune suka kama ranar Tasu'a da Ashura a wannan shekarar. 24/06/2026 da 25/06/2026 Ku kasance masu umartar iyalai da ƴan’uwanku da aikata kyawawan ayyuka. #Naseehafoundation

  • без подписи

  • HADISAI GAME DA MATSAYIN AIKIN UMARNI DA KYAKKYAWA DA HANI GA MUMMUNA (HISBAH) DA KUMA KWAƊAITARWA AKAN AIKIN HADISI NA HAMSIN(50) Daga Ƙutailatu Bintu Saifi Ƴar ƙabilar (Juhainah) (R.A) tace: Wani bayahude yazo wajan Annabi (S.A.W) sai yace: kuma ai gashi nan kuna daidaita Allah da wani, kuna haɗa shi da wani cikin bauta, kuna cewa: Kaso Allah yaso, Kuna cewa: na rantse da ɗakin ka’abah, sai Annabi (S.A.W) ya umurce su da idan za su rantse to su ce: Na rantse da Ubangijin Ka’aba, kuma su riƙa cewa: Allah ya so, sannan ka so". IBNU MAJAH DA NASA’I DARUSSAN DA KE CIKIN WANNAN HADISI: 1 – Halaccin karɓar gyara ba tare da lura da wanda ya faɗa ba in dai gaskiya ne. 2 – Kwaɗaitarwa wajan toshe duk wata ƙofa da zata iya kaiwa ga shirka ko saɓon Allah komai kankantar ƙofar. 3 – Haramcin rantsuwa da wanin Allah, duk wanda zai yi ramtsuwa to ya rantse da Allah shi kaɗai. 4 – Muhimmancin bambance haƙƙin Allah da Manzon sa (S.A.W) dan kiyaye Aƙida. _____ #Ihtisab #hadisai130 #Mugyara TELEGRAM: https://t.me/naseehafoundation WHATSAPP; https://whatsapp.com/channel/0029VaArvyV0rGiDM3nbrW1e

  • без подписи