tgindex
Gombi mining forum 🥳

Gombi mining forum 🥳

Статистика

Welcome to Gombi mining forum, we created this channel purposely to Educate ourselves, Let's respect each other 🙏

Последний пост
30 мая 2025 г.
Последнее чтение
13 авг.
Постов за неделю
0
Всего постов
21
Тип
открытый
Язык
ha
В каталоге с
13 авг.
Подписчики
300
0 за 1 дн.
Сутки
0
0,00%
Неделя
 
Месяц
 
Просмотров на пост
106
21 постов
Вовлечённость
35,3%
к подписчикам
Постов в день
0,0
всего 21
Упоминаний
0
каналов
Охват размещения
оценка
1/24сутки в ленте
1/48двое суток
1/72трое суток

Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.

Посты

  • Wrapped Pi (WPI) unlocks the power of Pi on various blockchains such as TON and Solana, offering interoperability for DeFi use cases. 🔗 Link: https://t.me/wrappedpi_bot?start=6446340429

  • https://temu.com/u/H9mj5sERLc1Zrt

  • https://999okwin.com/#/register?invitationCode=654584414054

  • 7 февр. 2025 г.1081из Gombiminingforum

    Not Pixel sun kawo sabon task da za ka samu $PX 512. A je ayi shi. Zaku ga task ɗinne idan kuka danna akan balance ɗinku na $PX.

  • t.me/empirebot/game?startapp=hero6785492022 🔥Play with me, grow your startup. 💸 +5k coins as your first gift 💵 +25k coins if you have Telegram Premium

  • Cikin hukuncin ubangiji jiya aka kammala mining din paws 🐾 Sun sanar da cewa cikin mutum 70M da suke dasu iya mutum 20M ne suka samu damar ye matakin da za ai snapshot dasu Suma mutum 20M sun saka mandatory task sai Kai connect din wallet dinka ta tonkeper & phantom wallet Tabbas an rage yawan mutane sosai a paws hakan yake nuna zasu iya kara matse supply dinsu bai zama lallai ya haura 100Bn insha Allah Kutabbatar kunyi connect wallet din ku domin dole ne shima

  • Paws sun samu goyon bayan Dog Wif Hat, ɗaya daga cikin manyan Memecoin akan Solana, alamu na nuna Paws zaiyi gasa da Dogs da kuma Notcoin bisa abinda sukayi masa. Idan yazo akan Solana Blockchain zai iya zamar musu babban ƙalubale. 🔥

  • BLUM NEW ROADMAP👀

  • ANFARA SEASON 2 NA BLUM KUDUBA BANGAREN REFERRALS SUNA BADA KYAUTAR POINTS 💃🏃

  • 🔥🔥🔥🔥

  • OGCOMMUNITY zai shiga kasuwa ranar 30th Dec. ✨️ OGC yanada 1,000,000,000 total supply. Mutanen da suka samu nasarar haye verification din OGC basu haura 400,000 ba. Hakan na nufin OGC ba fair launch zasuyi ba, amma dai basu fadi adadin OGC da wayannan mutane 400,000 suka mallaka ba, ma'ana adadin da zai fara shiga kasuwa (circulation supply). ✨️ Abaya, OGC ya haura farashin $1 a pre-market, amma a yanzu haka yana nuna $0.1. A mafi yawan lokachi, farashin da token yake dashi a pre-market idan lokachin launching ya matso, shine yake nuna farashin da token zai fara dashi idan anyi launching. Saidai abinda kamar wuya OGC ya fara da farashin $0.1 gaskiya dukda cewa bamu san circulation supply dinsa ba. ✨️ Idan mukayi duba da waye mai OGC, yayi partnership da wasu projects din sosai. Kuma a zuwa yanzu kasuwar Bitget ce kadai tayi sanarwar dora OGC akanta, wannan wata manuniyace cewa suna kokarin yin control na yanda farashin OGC zai kasance. Domin kuwa idan har a kasuwa dayane za'a dora OGC zasu iya control da manipulation dinsa. ✨️ Kasuwar Bitget tana yin tsari sosai da token idan akanta kadai za'a dorashi, kuma a mafi yawan lokachi itace take sawa token dukkan liquidity da yake bukata, sannan takanyi tsari da masu project din akan farashin da suke son token ya fara dashi. Kamar yanda Memefi suka zargi dukkan kasuwannin crypto dayin irin wannan tsare-tsaren. ✨️ Duba da wayannan bayanan na sama: 💨 OGC yana bukatar $1B FDV domin farawa a farashin $1. Wannan abune da bazai yiwuba 🔴 💨 OGC yana bukatar $500M FDV domin fara da farashin $0.5. Wannan abune mai kamar wuya 🔴 💨 OGC yana bukatar $100M FDV domin fara da farashin $0.1. Wannan ma abune mai wahalar yiwuwa gaskiya 🔴 💨 OGC yana bukatar $50M FDV domin farawa da farashin $0.05. Zamu iya ganin wannan FDV din amma saidai idan daga baya suyi pumping dinsa, amma zaiyi wahala ya fara da wannan FDV din 🟢 💨 OGC yana bukatar $20M FDV domin farawa da farashin $0.02. Wannan mai yiwuwane sosai 🟢 💨 OGC yana bukatar $10M FDV domin farawa a farashin $0.01. Wannan yafi kama hankali, sannan yafi kamada abinda zai faru 🟢 Wannan duk hasashene kawai, kuma aduk FDV da OGC ya fara dashi, zai iyayin pumping zuwa samada yanda ya fara dashi, misali, ya fara da $10M FDV, kuma yayi pumping zuwa $20M ko $30M FDV. Idan har Bitget ce kadai zatayi listing din OGC to mu bi a hankali wajen siyarwa, domin sun kware wajen manipulation. Zaifi kyau mu siyar da wani kaso, sannan mubar wani kaso, domin zasu iya pumping dinsa daga baya.

  • Alhamdulillahi, 30 ga watan December OGC zasuyi TGE. Aje ayi claim zuwa Bitget. Acigaba da fafutuka kana dap da cimma nasara Karka sare Hoto Mai magana👀🥱

  • Kasuwar Bitget za tayi listing TOMA na Tomarket ranar Juma'a 20 December 2024 da karfe 1 na rana Agogon Nigeria, 12pm UTC +1 in sha Allah.

  • DAN BAIWA MAI ABUN MAMAKI😂

  • 🤑Blum all codes: ✔️How to Analyze Crypto?: VALUE ✔️Forks Explained: GO GET ✔️Secure your Crypto!: BEST PROJECT EVER ✔️Navigating Crypto: HEYBLUM ✔️What a telegram: CRYPTOBLUM ✔️Say No to Rug Pull: SUPERBLUM ✔️What the AMMs: CRYPTOSMART ✔️Liquidity Pools Guide: BLUMERSSS ✔️$2'5M + Dogs Aidrop: HAPPYDOGS ✔️Doxxing? What's that?: NODOXXING ✔️Pre-Market Trading?: WOWBLUM ✔️Play track & type track: Blum - Big City Life ✔️How to Memecoin?: memeblum ✔️Token Burning: ONFIRE ✔️Bitcoin Rainbow Chart?: SOBLUM ✔️Crypto Terms. Part1: BLUMEXPLORER ✔️How to trade Perps?: CRYPTOFAN ✔️Sharding Explained: BLUMTASTIC ✔️DeFi Explained: BLUMFORCE ✔️How To Find Altcoins: ULTRABLUM ✔️Crypto Slang. Part 1: BLUMSTORM ✔️What's On-chain analysis?: Blumextra ✔️Pumptober Special: Pumpit ✔️DeFi Risks: Key Insights - BLUMHELPS ✔️Crypto Slang. Part 2: FOMOOO ✔️Choosing a Crypto Exchange: Cryptozone ✔️Node Sales in Crypto: BLUMIFY ✔️What Crypto Dex?: DEXXX ✔️Understanding Gas Fees: CRYPTOGAS ✔️What is Slippage?: Cryptobuzz

  • 20 days remaining..... PAWS... Cikin wata biyu za'a yi a kammala, PAWS zai bawa mutane mamaki sosai (in sha Allah). Amma har yanzu za'a iya joining a samu abinda za'a samu kafin kwanakin da suka rage...👇 https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=SjU5kTBJ

  • PAWS: Farming, stops 30 Dec 2024. Listing, January 2025.

  • Masha Allah 👀 #OGCITY's Inde ka tabbata Kayi linking duk abinda Ake bukata a OGC App naka Kuma Basu Cireka a Group nasuba kuma baka Sami shedan verified ba ga abinda zakayi Kajeka Cikin Profile dinka kashiga Wajen Connect media Kayi Screenshot din connection dakayi harda Na EVM Shima wajen wallet dinka Sanan kaje discord ko telegram katura hade da Email dinka dakayi register dashi Idan a Discount ne Open ticket zakayi Zasufi duba Maka dawuri A telegram Kuma a Chart room zaka tura Kuma dole moderator sune zasu mikashi Gaba aduba Maka Seka zabi Wanda yafimaka Fatan Nasara 👏

  • A zahiri OGC ƙaramin project ne, amma zai iya bada kuɗi fiye da Fundamental projects da muke saran samun airdrop dasu. Duka mutanen da suka zama eligible basu fi 400K ba, idan ka ɗauki average ɗin kowa zai $30. Duka abinda ake da buƙata na market Cap in OGC ya buga $20M ya wadatar a samu alkhairi dashi.

  • Babban abin farin ciki da ganin mutanen mu na Crypto suna samun kuɗi shine; kasan layin yana tafiya, babu shakka zaizo kan ka indai baka sare ba, In shaa Allahu. - A irin wannan ranar last year airdrop ɗin Jito na kan Solana ya shiga kasuwa. 📈