Legit Mining, NFT & Crypto Airdrop Updates (Hausa)
СтатистикаWe are unique, because we are not only providing you with the link to join Airdrop, we are also providing you with full information about the projects, JOIN 👇 TGroup: https://t.me/nagabasglobalventures YouTube: https://youtube.com/c/NAGABASGLOBALVENTURES
- Последний пост
- 21 июл.
- Последнее чтение
- 13 авг.
- Постов за неделю
- 0
- Всего постов
- 20
- Тип
- открытый
- Язык
- ha
- В каталоге с
- 13 авг.
- 1/24сутки в ленте
- 29
- 1/48двое суток
- 33
- 1/72трое суток
- 35
Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.
Посты
JueRUMRs
📌 Ka tabbatar bayan ka yi Registration, ka shiga Wallet → Invite, sannan ka saka Invitation Code ɗinmu a inda aka rubuta "Bind invite code". 👇 JueRUMRs
🚀 NOXCAT Wallet Official Incentive Campaign! 💰🔥 NOXCAT Wallet sun ƙaddamar da Official Incentive Campaign mai 10,000 USDT Prize Pool. 🎁 Welcome Bonus ✅ Za ka samu 5 $NOX (kimanin $2 ko fiye) bayan ka: • Yi Registration. • Sayi kowane adadin $NOX. • Yi Stake ɗin $NOX. 💰 Za a tura maka 5 $NOX cikin awa 24 bayan an tabbatar da staking ɗinka. 👥 Referral Rewards ✅ Za ka samu 5 $NOX (kimanin $2 ko fiye) a duk lokacin da mutane 2 suka yi Registration ta Referral Code ɗinka. 📌 Abin lura: • Wanda ka gayyata Registration kaɗai yake buƙata domin a ƙirga referral ɗin. • Ba sai ya yi Deposit ko Staking ba domin ka samu Referral Reward. • Babu iyaka ga yawan referrals. Rewards suna ci gaba da taruwa har sai Prize Pool ya ƙare. 📲 Yadda ake farawa 🔗 Download Link: https://noxcat.io/download 🎟 Invite Code: JueRUMRs Don samun Welcome Bonus 1️⃣ Yi Signup. 2️⃣ Ƙirƙiri Wallet (UID). 3️⃣ Yi Deposit na USDT. 4️⃣ Buɗe DApp: https://dapp.noxcat.io 5️⃣ Swap zuwa $NOX. 6️⃣ Yi Stake, ko da ƙaramin adadi ne. ⏳ Ana tura Welcome Bonus da Referral Rewards cikin awa 24 bayan an tabbatar da su. 🔄 Bayan ka karɓi Reward ɗinka, za ka iya Unstake kuɗin da ka saka, ka yi Swap tare da Bonus ɗinka, sannan ka yi Withdrawal. ⚠️ Muhimman Bayanai: • Campaign ɗin zai ci gaba har sai an raba duka 10,000 USDT Prize Pool. • Kowane UID, Email Address da Device suna da damar samun Welcome Bonus sau ɗaya kacal. • Ana amfani da UID, Email da Device wajen tabbatar da cancanta. • Duk wani fraud, duplicate account, fake activity, bulk registration, ko amfani da Device ko Email fiye da ɗaya zai sa a soke Rewards kuma a hana account ɗin shiga Campaign. • NOXCAT Wallet na da ikon yin gyara ko fassara ƙa'idojin Campaign. Idan aka yi wani canji, za su sanar ta hanyoyin su na hukuma, kuma Rewards da aka riga aka samu ba za su shafa ba. 📢 Ku yi Registration yanzu kafin Prize Pool ya ƙare, sannan ku fara tara $NOX Rewards ta Welcome Bonus da Referral Program. 🚀💰
без подписи
📢 ZAR Wallet $1 Invite Promo Ended 💰 ZAR Wallet sun sanar da cewa $1 Invite Promo ya ƙare a halin yanzu. Amma sun tabbatar da cewa: ✅ Duk Rewards da aka riga aka samu kafin Campaign ɗin ya ƙare za su ci gaba da sauka. 🔄 Haka kuma sun bayyana cewa Campaign ɗin zai iya dawowa nan ba da jimawa ba. 📢 Za mu ci gaba da bibiyar duk wani sabon bayani, kuma za mu sanar da ku da zarar an sake buɗe Campaign ɗin. 🤝🚀 💵 Haka kuma muna ci gaba da siyan ZAR Wallet Dollars a farashi mai kyau. 📩 Idan kana da Dollar a ZAR Wallet ɗinka kuma kana son siyarwa, ka yi mana magana kai tsaye. 🤝💰
🌅 Barka da Safiya! 🤝💰 Make sure you get your FREE ROCK SOLID DOLLAR from ZAR Wallet. 💵🎁 🚀 Kada ka bari wannan damar ta wuce ka! ✅ Yi Registration. ✅ Kammala Palm Verification. ✅ Turo mana da Username ɗinka domin mu tabbatar da account ɗinka. ✅ Za mu tura maka Link na Claiming $0.01, sannan idan ka yi claiming za ka samu $1 Reward, wanda zai yi Unlocking bayan awa 24. 📥 Download Link: https://ref.zar.app/F7L9Jca4L3b 🎟 Referral Code: 👉 ngv 👥 Kaima ka fara inviting mutane ta Referral Link ɗinka domin ka tara Rewards masu yawa. Duk wanda ya cika sharuddan Campaign, kai ma za ka samu Reward na $1. 💰🔥 🎥 Ka kalli sabon cikakken Video Guide da muka yi a jiya, wanda ya nuna yadda ake Registration, Palm Verification, Claiming $0.01, da kuma samun $1 Reward daga farko har ƙarshe. 👌 💸 Muna ci gaba da siyan ZAR Dollars a farashi mai kyau. Da zarar $1 Reward ɗinka ya zama Available Balance, ka turo mana saƙo kai tsaye domin mu saya. 🤝🔥
🎥 GA SABON FULL VIDEO GUIDE NA ZAR WALLET DA NA YI DA KAINA! 💰🔥 Wannan shine cikakken Video Guide na yadda ake yin komai a ZAR Wallet, tun daga farko har ƙarshe. 👇 ✅ Yadda ake Registration. ✅ Yadda ake Palm Verification. ✅ Yadda ake Claiming $0.01 Digital Cash. ✅ Yadda ake samun $1 Reward. 📌 Ka kalli Video ɗin sosai ka bi duk matakan da aka nuna. Idan ka yi komai daidai, za ka samu damar karɓar $1 Reward, wanda zai yi Unlocking bayan awa 24. 📩 Idan ka yi Registration da Link da Referral Code ɗina, ka turo mini da Username ɗinka domin na duba na tabbatar, sannan na tura maka Link na Claiming $0.01. 📥 Download Link: https://ref.zar.app/F7L9Jca4L3b 🎟 Referral Code: 👉 ngv ⚠️ Ku tabbata kun yi Registration da Link da Referral Code ɗinmu, domin shi ne zai ba mu damar tabbatar da account ɗinku da kuma tura muku Link na Claiming $0.01. 💸 Muna ci gaba da siyan ZAR Dollars a farashi mai kyau. Da zarar $1 Reward ɗinka ya zama Available Balance, ka turo mana saƙo kai tsaye domin mu saya. 🤝🔥
Idan ka yi registration da Link da Referral Code ɗina, ka turo mini Username ɗin da ka yi amfani da shi wajen buɗe account. 👌 ✅ Zan duba na tabbatar da account ɗinka. ✅ Idan komai ya yi daidai, zan tura maka Link na claiming $0.01. 📌 Da zarar ka yi claiming na $0.01, za a saka maka $1 Reward, sannan reward ɗin zai yi unlocking bayan awa 24. Haka kuma, ni ma zan samu referral reward ɗina. 🤝🔥 🚀 Bayan ka karɓi reward ɗinka, kai ma zaka iya fara gayyatar mutane ta amfani da Referral Code naka. ✅ Duk mutum ɗaya da ka yi inviting: Shi ma zai samu $1 Reward. Kai kuma za a saka maka $1 Referral Reward. 💰 Hakan zai baka damar tara rewards mai yawa cikin sauƙi ta hanyar gayyatar 'yan uwa da abokai su buɗe account ta link da referral code ɗinka.
🔥 ZAR Wallet na cigaba da sauke $1 Rewards. 💰🚀 Kamar yadda kuke gani a screenshot ɗin nan, rewards na cigaba da shigowa ga waɗanda suka cika sharuddan samun su. ✅ 📌 Idan ka yi registration da Link da Referral Code ɗina amma har yanzu baka samu reward ɗinka ba, ka turo mini saƙo domin mu duba account ɗinka. Idan ka cancanta, zan tura maka Link na claiming $0.01 domin a saka maka $1 Reward ɗinka. 📥 Download Link: https://ref.zar.app/F7L9Jca4L3b 🎟 Referral Code: 👉 ngv 💸 Har yanzu muna siyan ZAR Dollars akan farashi mai kyau. Duk mai son siyarwa ya turo mana saƙo kai tsaye. 🤝🔥
🎥 Ga Video Guide na yadda za ka yi Claiming $1 Reward ɗinka na ZAR Wallet idan ya zama Ready to Claim. 💰🔥 📌 Ka kalli Video ɗin sosai ka bi duk matakan da aka nuna. ✅ Idan Reward ɗinka ya nuna: "Your referral reward is ready. Verify it's you to release funds." ✋ Ka yi Palm Verification da hannun da ka yi amfani da shi lokacin verification na account ɗinka. 💰 Da zarar ka kammala Palm Verification, za a saki $1 Reward ɗinka ya shiga Wallet Balance ɗinka, sannan za ka iya yin Withdrawal kai tsaye. 🚀👌 📩 Idan ka samu wata matsala yayin Claiming ko Verification, ka yi mana magana kai tsaye domin mu taimaka maka. 🤝 💸 Muna ci gaba da siyan ZAR Dollars a farashi mai kyau. Idan ka gama Claiming kuma Dollar ɗinka ya zama Available Balance, ka turo mana saƙo kai tsaye domin mu saya a farashi mai kyau. 🤝🔥
📢 ZAR Wallet $1 Reward Update 💰🔥 Waɗanda $1 Reward ɗinsu ya fara Unlocking jiya, ku shiga ZAR Wallet ɗinku ku duba Activity/History, musamman waɗanda suka ga Username ɗinsu a cikin jerin "Waiting for ... to verify" a Activity/History na Referral Accounts ɗinmu da ke cikin Screenshot da ke sama. ✅ Idan ya nuna Ready to claim, ku danna inda aka rubuta: "Your referral reward is ready. Verify it's you to release funds." ✋ Zasu nuna muku, ku yi Palm Verification da hannun da kuka yi amfani da shi lokacin da kuka yi verification na account ɗinku. 💰 Da zarar kun kammala Palm Verification, za a saki $1 Reward ɗinku ya shiga Wallet Balance ɗinku, sannan za ku iya yin Withdrawal kai tsaye. 🚀👌 📩 Idan kun samu wata matsala yayin Claiming ko Verification, ku yi mana magana kai tsaye domin mu taimaka muku. 🤝 📌 Waɗanda har yanzu ba su yi rijista ba, ga Link da Referral Code ɗinmu a ƙasa. Ku yi Registration, ku kammala Palm Verification, sannan ku yi mana magana domin mu ba ku Link na Claiming $0.01. Da zarar kun yi claiming, za a saka muku $1 Reward, wanda zai yi Unlocking bayan awa 24. 👌👇 📥 Download Link: https://ref.zar.app/F7L9Jca4L3b 🎟 Referral Code: 👉 ngv 🎥 Ku kalli cikakken Video Guide da muka wallafa a baya domin ganin yadda ake Registration, Palm Verification cikin sauƙi. 💰🚀
без подписи
без подписи
🔥 Alhamdulillah! ZAR Wallet sun dawo da bayar da $1 Reward ga sababbin users da kuma waɗanda suka buɗe account a baya amma ba a ba su Reward ba. 💰🚀 📌 Da zarar an tura maka $0.01 ka yi claiming, za a saka maka $1 Reward, sannan wanda ya yi inviting ɗinka shi ma za a saka masa. Reward ɗin zai yi unlocking bayan awa 24. ✅ 📢 Ga waɗanda suka yi rijista da Link da Referral Code ɗina a baya: ✅ Idan ba a nuna maka Wallet ba, kuma a lokacin ba ka buɗe wani account ba, ka turo mini: 📸 Screenshot na Dashboard ɗinka. 📸 Screenshot na Username ɗinka. Domin na yi confirming, sannan na tura maka Link na claiming $0.01. Da zarar ka yi claiming, za a buɗe maka Wallet, kuma za ka samu damar yin Palm Verification. Bayan ka kammala Verification ɗin, za a saka maka $1 Reward ɗinka. 🔥 ✅ Idan ka riga ka yi Palm Verification amma ba a saka maka $1 Reward ba, muddin da Link da Referral Code ɗina ka yi registration, ka turo mini: 📸 Screenshot na Activity/History na account ɗinka. 📸 Screenshot na Username ɗinka. Domin na yi confirming, sannan na tura maka Link na claiming $0.01. Bayan ka yi claiming, za a saka maka $1 Reward ɗinka. 💰 📌 Ga waɗanda ba su yi rijista ba tukuna, ga Link da Referral Code ɗina a ƙasa. Ku yi registration, ku kammala Palm Verification, sannan ku yi mini magana na tura muku Link na claiming $0.01 domin ku samu $1 Reward ɗinku. 📥 Download Link: https://ref.zar.app/F7L9Jca4L3b 🎟 Referral Code: 👉 ngv 🎥 Za ku iya kallon cikakken Video Guide da muka wallafa a baya domin ganin yadda ake yin Registration da Palm Verification cikin sauƙi. 👌 💸 In Sha Allah, daga gobe idan $1 Reward na waɗanda suka yi claiming yau ya zama available, za mu ci gaba da siyan ZAR Dollars a farashi mai kyau. 📩 Duk mai son siyarwa ya turo mana saƙo kai tsaye. Allah Ya bada sa'a. 🤝🔥
без подписи
🔥💵 GUARANTEED FREE $1 REWARD FROM OKX! 🎉💰 🚀 Babbar dama ga masu amfani da OKX! Idan kana da OKX Account, yanzu zaka iya shiga wannan Campaign ka sami FREE 1 USDT Reward. Idan kuma ba ka da OKX Account, yanzu ne lokaci mafi dacewa ka buɗe sabuwa domin ka…
🔥💵 GUARANTEED FREE $1 REWARD FROM OKX! 🎉💰 🚀 Babbar dama ga masu amfani da OKX! Idan kana da OKX Account, yanzu zaka iya shiga wannan Campaign ka sami FREE 1 USDT Reward. Idan kuma ba ka da OKX Account, yanzu ne lokaci mafi dacewa ka buɗe sabuwa domin ka yi participating. 👌👇 🔗 https://okx.com/campaigns/welcome-bonus?channelId=75116013&navigationBarHidden=1&utm_campaign=10752 🎁 WELCOME BONUS 💰 OVER A QUARTER MILLION IN REWARDS ⏳ Registration Ends: Kwanaki 25 masu zuwa. ✅ Yadda ake samun FREE 1 USDT 💵 Ka yi First Deposit, sannan ka yi First Trade na 1 USDT ko fiye, nan take zaka sami 1 USDT Reward. 📌 Sharuddan Campaign ✅ Sabbin users da suka yi Spot ko Futures Trade na farko na 1 USDT ko fiye sun cancanci wannan Reward. ✅ Haka kuma, tsofaffin users da ba su yi Trading a OKX cikin kwanaki 90 da suka gabata ba, suna iya cancanta idan sun cika sharuddan Campaign. 🎯 Campaign ɗin na users 5,000 ne kawai. 📊 A halin yanzu, akwai sauran users 4,640 da za su iya participating. ⚡ Rewards suna shigowa nan take (Instant Reward). ⚠️ Bayan yin Task, Reward ɗin yana iya ɗaukar mintuna 10–15 kafin shafin ya sabunta. Idan ba ka ga Reward ɗinka ba nan take, jira kaɗan sannan ka yi Refresh. 🔥 Kada ka bari wannan damar ta wuce ka! Credits suna raguwa a hankali, kuma da zarar an cika adadin users da aka tanada, Campaign ɗin zai ƙare. 💰🚀
без подписи
🔥💸 ME KALLO YA CI GABA DA KALLO! DA ƘARAMIN CFD TRADE DA BAI WUCE $1 BA HAR KA GAMA, ZAKA IYA SAMUN HAR $10 USDT REWARDS A CIKIN KWANAKI 5. 🎉✅ Kamar yadda zaku gani a screenshots ɗin da ke sama: 📌 A yau da misalin 3:00 PM (Agogon Nigeria) muka kammala Task na Day 1, sannan $1 USDT Reward ya sauka da misalin 7:00 PM. ✅ Bayan Task/Reset Countdown ya yi resetting da misalin 5:00 PM, muka kammala Task na Day 2, sannan $1.50 USDT Reward ya sauka da misalin 10:00 PM. 💰 Wannan ya nuna cewa rewards na ci gaba da sauka ga masu cika sharuddan event ɗin. 📌 Ga yadda Event ɗin yake aiki: ✅ Ka yi searching CFD Returning User Challenge a Promotion Page, sannan ka danna Join Now domin yin rajista a event ɗin. ✅ Bayan haka, ka yi CFD Trade da adadin (Lot Size) da ake buƙata na kowace rana: ✅ Day 1: Buy 0.02 Lots na kowanne CFD Asset → $1 USDT Reward ✅ Day 2: Buy 0.05 Lots na kowanne CFD Asset → $1.50 USDT Reward ✅ Day 3: Buy 0.2 Lots na kowanne CFD Asset → $2 USDT Reward ✅ Day 4: Buy 0.5 Lots na kowanne CFD Asset → $2.50 USDT Reward ✅ Day 5: Buy 1 Lot na kowanne CFD Asset → $3 USDT Reward 💰 Idan ka kammala duka Tasks guda 5, zaka samu Jimillar $10 USDT Rewards. 📌 Muhimman Bayanai: ✅ Event ɗin zai gudana daga 1 July zuwa 31 July 2026. ✅ Wannan Challenge na Returning Users ne kawai, wato waɗanda ba su yi CFD Trading ba cikin kwanaki 7 da suka gabata. ✅ Ba lallai ba ne sai ka yi tasks ɗin a jere. Kana iya yin kowace rana da ka samu dama kafin event ɗin ya ƙare. ✅ Ana ɗaukar task a matsayin an kammala idan ka yi Buy-to-Open Trade da adadin Lot Size da ake buƙata a ranar task ɗin. ⚠️ Task/Reset Countdown yana resetting kullum da misalin ƙarfe 5:00 PM (Agogon Nigeria), saboda haka idan ka kammala task na yau, bayan reset zaka iya fara task na rana ta gaba. ⚠️ Ka guji amfani da Accounts fiye da ɗaya, ko wata hanya da ta saɓa ƙa'idodin Bitget, domin hakan na iya sa a soke rewards ɗinka ko a hana account ɗinka shiga event ɗin. 🎥 Ka kalli Full Video Guide da muka saka jiya domin ganin yadda ake shiga CFD Challenge ɗin, yadda ake kammala tasks, da yadda ake samun rewards cikin sauƙi. 🆕 Idan ba ka da Bitget Account tukuna, za ka iya yin rijista ta Referral Link ɗina da ke ƙasa ka shiga Bitget CFD New User Carnival, inda sabbin users za su iya samun guaranteed rewards tare da damar lashe har $1,000 USDT ta hanyar Scratch Card da Grand Giveaway. 📲 Referral Link: 🔗 https://www.abcdstable.com/referral/register?clacCode=84F546K2&from=%2Fevents%2Freferral-all-program&source=events&utmSource=PremierInviter
🔥💸 BITGET FREE $10 CFD RETURNING USER CHALLENGE! 🎉🚀 Bitget sun ƙaddamar da CFD Returning User Challenge, inda kowanne Users da yayi participating zai iya samun har $10 USDT Rewards idan ya kammala tasks na kwanaki 5. 📅 Rewards Schedule: ✅ Day 1 – $1 ✅…