MR. Crypto Hausa
СтатистикаAn bude wannan group kyauta domin bada ilmin Crypto da sababbin Mining Airdrop⛏️ Wadanda zasu amfanar da al'uma👭🌎
- Последний пост
- 11 авг.
- Последнее чтение
- 13 авг.
- Постов за неделю
- 1
- Всего постов
- 27
- Тип
- открытый
- Язык
- ha
- В каталоге с
- 13 авг.
- 1/24сутки в ленте
- 66
- 1/48двое суток
- 75
- 1/72трое суток
- 81
Оценка по просмотрам недавних постов: пост набирает почти всё за первые сутки.
Посты
Ayi wannan project din daily check zaka Rika yi kullum Yana da kyau Wata biyu za ayi ana yi . Ku yi kokari ku tara da akwai alkairai a ci . *Daily check ✅ *Connect wallet ✅ https://t.me/Hoodappbot?start=HOODHVZI5O
Very chat Update An Rufe Karɓar KYC zagaye na 2. • Duk waɗanda suka tura KYC kafin 2 ga Agusta da ƙarfe 11:59 na dare (UTC) za a duba KYC dinsu. • Duk adadin VERY da kuka tara zuwa wannan lokacin za a mayar da shi (migrate) zuwa wallet ɗinku kafin 10 ga Agusta. • Ko da ka zama verified a KYC ɗinka, za su sake yin ƙarin bincike don gano masu yin magudi, • kamar👇 Yin amfani da accounts fiye da ɗaya (multi-account). Yin amfani da katin shaidar wani mutum (ID). Ko wasu hanyoyin yaudara. • Idan Ka rasa wannan zagaye na KYC, ko Ba a amince da KYC ɗinka ba, Kada ka damu. Adadin VERY da ka tara ba zai ɓace ba. • Za a sake buɗe damar yin KYC da Migration nan gaba. Fatan Alkairi🙏
Cpen Network Update Mining na $INK ya ƙare. An bada ƙarin sati 2 ga waɗanda ba su kammala KYC ba. Ku kammala KYC sannan ku haɗa wallet address ɗinku. Kada ku yi amfani da adireshin Exchange (kamar Binance, Bybit, da sauransu). Ku yi amfani da BEP20 address daga MetaMask ko Trust Wallet. Yayin da ake jiran rarraba ($INK distribution), an fara sabon Mining. Yanzu za ku iya fara mining na HATN a cikin app ɗin. Ku shiga ku fara yanzu, domin ku shiga cikin masu farawa da wuri. (super early). Fatan Alkairi 🙏
Update Overlayer In 3 days, the ORIGIN NFT Public Mint goes live. August 3, 2026 - 02:00pm.
Ga video yadda ake connecting wallet, Sannan idan za kuyi connecting wallet, kuyi amfani da Safepal Wallet. Fatan alheri🙏
Sidra sun dawowa da mutane coin nasu. kuma sun dawo da connecting wallet. Sannan Claiming yana tafiya successfully Allah yasa mu amfani duk wani Mining da muke yi Sai an yi hakuri ake samun nasara a kowace tafiya
Sidra sun dawowa da mutane coin nasu. kuma sun dawo da connecting wallet. Sannan Claiming yana tafiya successfully Allah yasa mu amfani duk wani Mining da muke yi Sai an yi hakuri ake samun nasara a kowace tafiya
Congratulations 🎉👏 $5 dala ta sauka A baya na turo muku link din event na btcdana broker Na kick to earn To alhamdulillah mutane da dama sun Sami alkairai Nima a makare na shiga . Event ne suka Saka na world cup. Jiya ya Kare . https://reg.btcdana.org/fx/btcdana/activity_collection/register?data=eyJpbnZpdGVJZCI6IjIyMTE4Mjc2IiwiYWN0aXZpdHlJZCI6IiIsInVzZXJTb3VyY2UiOiIiLCJsaXZlSWQiOiIiLCJzdHVkaW9JZCI6IiIsImFuY2hvclNpZCI6IiJ9
Ku yi registration na wannan broker din sun saka gasar world cup ,Bai fi kwana 5 su gama ba , Suna bada kyautar dala idan kayi shot kana iya cin daka Kan $1 zuwa 10 yanzu haka naci dala $5 ana gama event din zanyi claim . Kullun zaka shiga zasu baka buga ball guda 5 Ga link din https://reg.btcdana.org/fx/btcdana/activity_collection/register?data=eyJpbnZpdGVJZCI6IjIyMTE4Mjc2IiwiYWN0aXZpdHlJZCI6IiIsInVzZXJTb3VyY2UiOiIiLCJsaXZlSWQiOiIiLCJzdHVkaW9JZCI6IiIsImFuY2hvclNpZCI6IiJ9 Referral code 22118276
Update Overlayer
Robinscribeapp Is Live Ku buɗe shafin Early Access: https://robinscribeapp.xyz/early-access A shafin, danna Get Started ko Register Shigar da X (Twitter) username ɗinka. Kasa invite Code: RSC-GF62V2 Kammala dukkan tasks da aka nuna. Yawanci sun haɗa da bin su a X, ko wasu ayyukan social. Saka EVM wallet address ɗinka. Kuyi amfani da adireshin MetaMask, ko OKX Wallet. Kada ka saka seed phrase ko private key. Wallet address kawai ake buƙata. Danna Submit. 7 more hours to go ⏰
KOR ID Waitlist Sun sanar da $7.5M Series A funding a valuation na $100M. Manyan masu zuba jari sun haɗa da Blockchain Capital, 1kx, Animoca Brands, Republic Crypto, Sfermion, da Solana. Ga yadda zaka shiga KOR ID Waitlist mataki-mataki Ka buɗe wannan link din na KOR Protocol https://id.korprotocol.io/ Kayi register da Email naka ko ka haɗa EVM wallet ɗinka Cika duk bayanan da ake buƙata sannan ka submit.
Kaje Twitter handle din cpen ka Wanda ake mining na INK ka ajiye masu wallet address na BNB na wallet Dinka zaka iya cin karo da gass fee Wanda zaka Kai ink Dinka zuwa exchange a yadda SUKA fada mudai mu gwada,kuma sunce distribution Yana Nan tafe,kowa ya tabbatar da yayi KYC yasaka wallet address nashi na BNB Allah yabada saa Ku taɓa wannan link ɗin 👇 https://x.com/i/status/2073502790970970320
https://waitlist.senpi.ai/?ref=M277277
K25.ai sun raised $2M, sannan suka kara $4M. Ana sa ran za a kara wasu mayan kudede daga wasu masu zuba jari. Ku Shiga Early Access 🪂 Register : https://k25.ai/ ➖ Join early access ➖ Explore the platform ➖ Done Menene K25.ai? K25.ai wani sabon project…
K25.ai sun raised $2M, sannan suka kara $4M. Ana sa ran za a kara wasu mayan kudede daga wasu masu zuba jari. Ku Shiga Early Access 🪂 Register : https://k25.ai/ ➖ Join early access ➖ Explore the platform ➖ Done Menene K25.ai? K25.ai wani sabon project ne na AI da prediction market ("watch-to-predict") inda masu amfani za su iya kallon abubuwan da ke faruwa kai tsaye sannan su yi hasashen sakamakon abubuwan kamar wasanni, esports, nishadi, da sauran events. An fi mayar da hankali kan kasuwanni. Investors da Partners Babban investor da aka tabbatar a hukumance shi ne NewGenIVF Group Limited, kamfani mai listed a Nasdaq. Sun fara saka $2M sannan daga baya suka ƙara $4M, wanda ya kai jimillar jarinsu $6M a K25.ai. Wanda ke jagorantar K25.ai Kamfanin yana ƙarƙashin jagorancin Andy Cheung, wanda ya taɓa riƙe manyan mukamai a OKX. ✍️Mr. Crypto
Rubi sun bawa mutane da yawa damar yin KYC, idan kunsan kuna yin Mining na Rubi kuje ku duba.
Duk wanda ya samu KYC na Rubi, dole sai ya saka Rubi wajan yin KYC. Idan kuna buƙatar Rubi na KYC kuyi joining wannan WhatsApp group ɗin sai kuyi magana na₦200 ya isa ka kammala KYC ɗinka. https://chat.whatsapp.com/GJju6eZtO5rGtpiyAbFQOW?s=cl&p=a&ilr=4
Rubi sun bawa mutane da yawa damar yin KYC, idan kunsan kuna yin Mining na Rubi kuje ku duba.
TonXDAO Airdrop TonXDao da mu kayi akan Telegram sun ce; kowa yaje ya saka Wallet address na Solana Domin samun Airdrop da zasu raba, musamman waɗanda suka saka kuɗi suka ƙirƙiri Doa. ➖ Idan kuka shigar Bot ɗin sai kuje zuwa sashen Airdrop na bot ɗin https://t.me/xdao_ton_bot ➖ Kuyi paste adireshin Solana Wallet ɗinku Sannan ka tabbatar (sign-in) da shi ta amfani da TON wallet ɗin da ka haɗa. Waɗanda suka biya kuɗi suka ƙirƙirar DAO suna da damar samun rabon airdrop mafi yawa, kamar yadda DAO ɗin suka bayyana. Idan ka taɓa yin wannan mining ɗin kada ka rasa wannan damar. Ana sa ran TGE (Token Generation Event) zai zo nan ba da jimawa ba.